Skip to content

Chapter 82

Chapter 82

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
Download Book

ke ranar da khairat ɗin tazo ranar bikin ƴar gidan Baba Hamza ne kuma an tafi dinner shiyasa ba kowa ne ya san zancen ba,Sai Hajiya kaka uwar ƴan kunne duk da ta tsufa tsam kunnenta na nan daram don ko gulmarta ka yi to babu abinda baza taji ba. Babu wanda ya kirani ya ce Bilal bai da lafiya hatta mama na bata faɗamin ba,kullum dai idan na buga mata waya zance ta bani su Haidar muyi waya amman irfan sam bai ko kallon inda wayar take,idan ma aka ce masa mamansa ta bugo sai ya ce waishi ba mamansa ba ce. Ranar dana ji hakan da kunnena ranar na yi kuka sosai,tambayar duniya Shahid ya tambayeni abinda ke faruwa na ce masa babu komai.haka dai ya sakani agaba har na samu naci abinci.sosai Shahid ke kula dani babu abinda na nema na rasa na rayuwa,ko tagumi idan shahid yaga na yi to hankalinsa yanzu zai tashi. Ammi mahaifiyarsa yanzu ita ke yini a sashe na,saboda taga duk yanda na rame naƙi sakin jiki na kamar da,shima Shahid ɗin yanzu idan ya tafi aiki mai makon da baya dawowa sai maghrib amman yanzu la'asar na yi zai dawo. Jikin Bilal ya yi sauƙi yanzu,sai dai kowa ya kallesa yasan yana cikin wani hali,ga yaransa wanda yanzu sun koyi wata ƙiwa indai ba shiba basu fiya yadda da kowa ba.hatta abin yanzu yana san ya shafi aikinsa.don daga wajen aikin ma sun aiko masa da saƙo akan yana wasa da aikinsa,uzuri ya bayar akan ce wa bai da lafiya.ai kuwa ba tare da ya watstsake ba ya koma bakin aikinsa. Sai dai fa ƙwana biyu da komawar tasa jikinsa ya ƙara dawowa,yana daurewa don bai san kowa yasan halin da ya ke ciki,ga ciwo na nuƙurƙusarsa amman yana daurewa. ********* ayanzu mun gama makaranta wacce muka yi shekara fin biyar muna yi,don kowa yasan aikin Lauya yadda ya ke aƙwai cinye shekaru.ya yi dai dai da kasancewa ta shekara ishirin da huɗu a duniya.abin kuɗi sai gashi shahid ya fara cuku cukun nemomin aiki,Allah ya taimake ni aka ɗaukeni a babbar kotu amman bazan fara aiki ba har sai na haihu. Tun safe ciwo ke nuƙur ƙusa ta amman naƙi in bar kowa ya gane halin da na ke ciki,har dai Ammi ta gano ai kuwa sai ga ciwo daga kaɗan ya zama babba,muka garzaya asibiti,A ruɗe Shahid ya taho asibitin hankalinsa tashe. Dai dai wannan lokacinne kuma aka kawo Bilal shima ranga-ranga babu lafiya,kowa hankalinsa atashe sai kuka ake. 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:31] Miss Green🍀: 1001. . . .1002 tashin hankali sai ya zama guda biyu don nima wannan haihuwar har tafi tasu Ƴan huƊu,don har an fara fitar da rai dani,shi kuwa shahid nema ya ke ya fita daga cikin hayyacinsa,ba don ma ammi ba da ba'asan abinda zai faru ba,har an fara haƊa kayan aiki na sunkutu Ƴa ta mace kyakkyawa me tsananin kama da mahaifinta,kyakkyawa ce sosai har tafi mahaifinta ma kyau. hajiya kaka ma tazo ta yimin barka sai dai fuskarta atamke tsaf,haka ma duk wanda zai zo duba ni sai inga fuskarsa a haƊe sosai na rasa gane kan kowa,kai hatta yaya Aliyu dasu mamana kowa sai inga fuskarsa tamau,abin ya dameni sosai,na rasa wanda zan tambaya gashi nima ban gama warwarewa ba don nasha wuya sosai. Shahid ne ya shigo shima duk jikinsa ya yi sanyi,yana shigowa ya kalleni sannan ya ce"khairat ya jikin"?.sosai maganarsa ta girgizani don bai taƁa kirana da khairat ba sai dai hayatee,na kallesa sosai Na ce"hubby yau kuma sunana ka ke faƊa"?.na faƊi hakan ina me kallonsa kamar ya yimin laifi. sunkuyar da kansa ya yi ya Ƙaraso inda jaririyar take ya saka hannu ya Ɗauketa ya rungume ta a Ƙirjinsa hawaye masu zafi suka zubo masa a kuncinsa,a zuciyarsa ya ce Allah sarko Ƴata ashe bazan rayu da mahaifiyarki ba?ashe bazanyi rayuwa da ita me tsayi ba?yanzu me na aikata haka?shin nima ina tunanin zan iya wani auren idan na rabu da khairat?shin ya rayuwar Ƴarsa yaya za ta kasance alhali babu me kula da ita sai mahaifiyarsa zai Ɗorawa wahala. jin kukan da khairat ta fashe dashi ne ya saka ya juyo da sauri ya ce"khairat lafiya ki ke kuka me aka yi miki?".ya faƊi hakan yana matsowa har ya riƘe hannuna wanda na Ɗora aka ina gunxuma ihu kamar wani ya dake ni. da sauri na yar da hannunsa gefe na ce"haba na gaji wallahi,yaya kuke so inyi ne?kO cikakkiyar awa Ɗaya banyi da haihuwa ba,amman kowa ya shigo sai inga duk hankalinsa atashe kuma ya Ɗauremin fuska?Haba wannan wani irin rashin tausayi ne?ku faƊamin mana idan wani abune ya faru?" da sauri ya koma gefe ya ce"khairat babu komai fa haka dai ke ki ka gani,amman babu komai bari inje wajen Ammi sai mu taho tare taje duba wanine ba shida lafiya".yana faƊar hakan ya fita da mugun saurinsa,tuni naji zuciyata ta tsinke na shiga wani irin kuka wanda na kasa gane kansa,na kalli Ƴata wacce kebta shan hannu alamar tana neman abincinta,da ta gaji da shan hannun sai ta fara kuka sosai,nima uwarta ta kuka nake sosai kamar wacce aka aiko mata iyayenta sun mutu duka. ana cikin wannan halin ne anty hakisa tazo,da sauri ta Ƙaraso cikin Ɗakin tana ce wa"subhanalillahi khairat me ya faru haka?ga yarinya na ta kuka alamar tana neman mama kuka kinƘi bata?".ta saka hannunta cikin gadon babyn ta Ɗakko ta tana Ɗan girgiza ta,ta zauna ta ajjemin ita akan cinya ta tace"khairat yi haƙuri ku bata tasha kinji?koma menene ya faru bai kamata ki yiwa Ƴarki ta cikinki haka ba,ki bata tasha sannan sai muyi magana". Sai shashsheƘar kuka ba ke harda majina ta kalleni kawai,tana jin tausayina har cikin ranta,a hankali na ke shayar da ita jaririyar ta riƘe babban Ɗan yatsana tana kuma kallon cikin idona sosai,ina kallon yarinyar sai naji zuciyata ta fara sanyi tabbas ƳaƳa rahama ne arayuwa,Allah ubangiji ya bawa duk wanda basu haihu ba,ya basu masu albarka wanda za'ayi alfahari dasu aduniya da lahira. sai da tasha ta Ƙoshi sosai sannan anty halisa ta amsheta ta sakata a kafaƊarta har ta yi gyatsa,sannan ta kalleni sosai ta fara yimin nasiha sannan ta ce"khairat yanzu fa daga dubo baban Ƴan huƊu na ke".da sauri na kalleta sannan na ce"me ya same shi kuma?daman ba shida lafiya ne?". Na faƊi hakan zuciyata na bugawa sosai,ganin na shiga wani hali ne yasa ta gane ce wa ban san ba shida lafiya ba ta ce"khairat come down,kinga yanzu kin haihu fa kina

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87