Skip to content

Chapter 13

Chapter 13

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,283 words 0 views Progress saved
Download Book

idanuwansu,don sun san kakarsu aƙwai tonon asiri suka haɗa baki wajen ce wa"hajiya kaka ina wuni".zaro idanu kaka ta yi sannan ta ce"oh ni ina ganin rashin hankali a gidannan ke Nadiya don ubanki sadakar yalla ce ta raɗamin wannan sunan Hajiya?ke kuma imani fulanin daji ce ta raɗamin ko kuwa?".da sauri suka haɗa idanu don mamakin zagin da kaka ta yi musu,ganin mamakin zagin da ta yi musu suke ta ce"to wannan kallon da kuke min munafukai nima ƙwaƙwuleni zakuyi?kamar yadda kuka yi wa ƴar uwarku khairat?to wallahi ahir ɗinku don ni na fi ƙarfin maitarku,kuma bari Malik ɗin ya dawo duk sai an kori masu aikin gidannan ku koma masu yi mana aiki,tunda rashin aikin yi ne yasa kuke saƙule ƴaƴan mutane". *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number👇 +227 84 50 64 76 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* *miss green ce* [23/09, 16:17] Miss Green🍀: _*🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!*_ 📃Littafi na 1 By🪶 *Ummu maher(Miss green)🍏* *GAWURTATTU 5* ----------------------- *Wattpad user name* https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333 ------------------------- *Arewa book user name* https://arewabooks.com/u/rabiattu0444 ---------------------- masu buƙatar talla 2k Ne,zamu dinga Ɗora muku a dukkanin shafukanmu a kowani social media don samun costumer cikin sauƘi. *Sirrinmu* mata mu kasance masu tsafta,ladabi,biyayya,haƙuri,juriya.domin shi namiji ba ta ƙarfi ake samunsa ta lallami da lumana.Allah yasa mu dace amin. ---------------------------------- 15⬜16 . . . .Ina ƙwance duk abin duniya ya isheni tun jiya Yaya Bilal ya i'so gidan amman tsoron fita na ke don bana son abinda zai janyo mana tashin hankali dashi don matuƙar yazo to fa tabbas sai an ɗebi ƴan kallo,shi yasa ma na rufawa kaina asiri na yi zamana a ɗakin,ina jin tafiyar mama ta taho na yi saurin lulluɓa da bargon don bana son ta aikeni gun kaka don yau ita ce da girki. "Khairat!Khairat!! Mama ta fara tashi na, na buɗe idanuwa na gaisheta sannan ta ce"kalli garin mana rana ta fito sosai amman kina cikin ɗaki kina bacci?yanxu Khairat kin lalace da bacci wallahi da tun kafin in tashi zaki shiga kitchen ki girkamin abinci?amman yanzu sai na tashi da kaina na yi sannan kuma ki ƙi tashi da wuri?ni dai gidan miji na ke jiye miki don wannan salon da ki ka ɗauka ba mai ɓullewa ba ne?yanzu ki tashi ki kaiwa kaka abinci don ya zama ready".tana faɗar hakan ta fita nasan halin mama ba ta san jira don haka na tashi da sauri na shiga ba yi na yi brush sannan na wanke fuskata,daman na yi sallah tun asuba gabana yana ta faɗuwa don bana son na haɗu da Yaya B,don nasan ko ban kulasa ba dole ne na yi laifi,don idan na gaishesa ma ba ya amsawa ko kallon inuwa ta bayayi,ni na rasa wannan wacce irin tsana ce haka?. ina fitowa farlon na iske Amira ƙanwar su iman tana homework,da murmushinta ta juyo ta ce"la Anty daman ke na ke jira ki tashi wallahi".murmushi na yi mata sannan na ce"to little sis me kuma ya faru?".shagwaɓe fuska ta yi sannan ta ce"assignment aka bani kuma wallahi na kasa yi guda 3,ne na yi ɗaya sauran ban iya ba,kuma na bawa su Anty iman sunce wai baza su iya ba aikin na da wahala"?. "To Meeraty bari dai yanzu in kaiwa Kaka abinci in dawo sai in yi miki kinji?"da to ta amsamin ni kuma na wuce don kai aiken kaka.inason Amira don kaf cikin ƴan uwanta ta fita zakka ita kaɗai ce take sona acikinsu sauran duk sunbi layin iyayensu mata. Tun daga ne sa na ke jiyo ƙamshin turarensa gabana yana ta faɗuwa na tsaya cak sai da na karanta addu'ar tsoron mutune sannan na yi hanyar. Ƙamewa na yi kawai ina kallonsa yadda ya haɗu cikin wata farar jallabiya farar fatarsa sai shining take kamar ta mata,sak balarabe haka ya fito,shima tun daga nesa ya hango ta yaga ta kafesa da idanuwa azuciyarsa ya ce kai wannan yarinyar kamar mayya take wallahi ƙwata ƙwata ba tada kamun kai irin na mata,shi fa arayuwara na fi son mace mai kamun kai,tun ba yau ba yasan Khairat na sonshi irin son nan na ƙarshe,shi kuma tun daga ranar yaji ya yi wani irin muguwar tsanarta wadda ko ganinta ya yi sai yaji gabansa yana faɗuwa ainun,ga ta wata mummuna da ita don kaf gidan kamar ita Aka ɗorawa muni. Har ya wuce ta kusa dani ban daina kallonsa ba,ya yi tsaki ya wuce shima sashen kaka ɗin ya shiga,cikin faɗuwar gaba nabi bayansa muka shiga atare. Kaka tana sharar ɗakinta ta ce"kai!"cikin tsawa duk sai da muka tsorata ta ce"duk ku tsaya anan shara na ke ko mijina yasan idan ina shara tsayawa ake har sai na gama don bana son ju shigarmin da datti". "to in koma kenan ko?"ya ce wa Hajiya kaka kawai sai na ji ta ce"kai soja ni na i'sa in ce ka koma?jiya ma fa haka ka aikomin da abin arziƙi lodi lodi,yauma ka ga kayan shayin da ka lodomin shi na haɗa da safen nan nasha abina,kafin a kawomin makararren abincin da aka saba kawomin".ta kalli abincin hannuna ta yi wani gyatsine. Shiga ɗakin ya yi ni kuma naja na tsaya har ta gama sharar ta sai kuwa ta ce"to dogariya ke ko kunya ma baki ji ba?ina ta aiki ko ki taya ni?kema kin fara ɗakko hali irin na su Nadiya ko?to kuwa wallahi wahala zakisha,agidan miji don ni har na fara tausayin jikokina da aka haɗasu dasu Nadiya don babu abinda suka iya sai rashin arziƙi". ni dai bance mata ƙala ba na wuce zuwa ɗakin cikin nutsuwa na ajje abincin sannan na gaisheta,na wuce ɗakinta don na tuno duk ranar asabar ni ke mata gyaran kayan cikun sif ɗinta. Ina jin kaka bayan tafiya ta ce"Allah sarki Abin cikin ƙwai yarinya kirki yanzu haka fa gyaran ɗakin za ta yimin abinda kaf jikokina basa yin hakan,Allah ya baki miji nagari yarinya ga haƙuri ga kunya".ta faɗi haka tana buɗe abincin dana kawo mata. Azuciyarsa ya ce lallai bakisan yarinya mai kunya ba abinda idan taga maza kamar za ta cinyeshi take,ita wannan maitar ta ta ma har tafi tasu Nadiya ma.yana cikin wannsn tunanin yaji kaka ta fashe da kuka ta ce"ikon Allah yau kuma abincin inyamurai akayi agidan,ka duba fa ka gani Bilal?wai ruwan shayine da wannan soyayyiyar ayabar,ayabar da tunda na ke ban taɓa cinta ba ko da na yi zaman cikin yare,shine ni za'a kawomin ni wallahi bazan ci ba".ta faɗi hakan tana ajje abincin a gefe. Rarrashin kaka ya dingayi har ta ɗan ɗauki plaintain ɗin ta fara yaga kamar kashi,abinda aka kawo mata cikin flask sai ga

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87