Skip to content

Chapter 23

Chapter 23

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,278 words 0 views Progress saved
Download Book

yimin dariya ba babu ma wacce tafi ban haushi irin Maryam na kai mata duka na ce"banza uwar ƙarya kawai".dariya ta yi sosai sannan ta ce"don Allah khairat ki bawa yaya mk dama mana ya fito musha biki?ki manta da wani yaya Bilal".ɗaka mata wani duka mai zafi na yi sannan na ce"aniyarki ta biki insha Allah yaya Bilal zan aura".tare suka haɗa baki wajen ce wa"to Amin tunda kin dage sai shi". Rashida ta ce"banza shine da zaki taho ko sallama babu bayan kin tafi na ce wa baba zanzo kema kina nan gidan shine ya ce wai bazan zo ba zamu cika musu gida,to ashe ma zan yi wa yaya mk aiki mai ƙyau".duka na kai mata ta kauce muka cigaba da hirarmu anan muke ta zancen auren Su Sauran wata ɗaya yanzu muka cigaba da hirar bikin anty khadija ma tazo ta cigaba da bamu shawarar ankon da zamu fito dashi don haryanzu ruwan ido mun kasa fitarwa. Yaya Aliyu ya dawo daga tafiyar da ya yi ranar ina kitchen ya dawo anty khadija tana bacci da gudu na je na rungume yaya nawa,ya ce "kai wai ke haryanzu baki girma ba?ko da ya ke kaka ta ɓata ki wallahi".cikin shagwaɓa na amshi kayan nasa shi kuma yana tsokanata,yaya Aliyu sam bai da hayaniya don dukkanmu mamanmu mu ka yo yaya Salim ne dai mafaɗaci shi kuma abbanmu ya yo. *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number👇 +227 84 50 64 76 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* *Miss green ce* [23/09, 16:17] Miss Green🍀: *🥚ABIN CIKIN ƘWAI🥚* MALLAKAR *ummu maher(miss green)*🍀🍏 *GAWURTATTU BIYAR🔥🔥* 23🟨24 ... . .zaro idanuwa na na yi kamar maryam Ɗin tana kallona na ce"kai maryam ni fa bana son wasa wallahi"?.ina faƊar hakan na saka takalmi na na fito tsakar farfajiyar hajiya kaka A cen Ɓangaren maryam ta ce"ni wallahi khairat abin ma mamaki ya bani". "ikon Allah to daman wai yaya Aliyu yana sonki ne ko kuwa?".jan numfashi maryam ta yi sannan ta ce"haba khairat idan da yaya Aliyu yana sona ai zaki sani ko?". Nan dai muka cigaba da hirarmu ni da maryam awaya har take cewa gobe zata zo mu Ƙarasa maganar,na tsokana ta da ce wa"to matar babban yaya sai kinzo".dariya ta yi sosai sannan ta ce"hmm ni dai wallahi ki yi a hankali kada anty khadija ta jiyo ki".sosai na Ɓarke da dariya na Ce"kin san Allah ni dai koma manene naji daƊin haƊin nan don idan yaya ya aureki to tabbas ya samu mata,ga Ƙyau da ilimi ga tsafta".dariya ta yi sannan ta ce"hmm ke dai sai nazo khairat yanzu ma umma ce ta aike ni gidan anty hajara kin san ba tada lafiya laulayin ciki ya saka ta a gaba". "kash!to Allah ya bata lafiya".ta ce amin muka kashe wayar a tare na dawo Ɗakin kaka na zauna na kalli anty khadija wacce i'tama ni take kallo ta ce"yauwa daman hajiya kaka so na ke muyi wata Ƴar magana dake". gutsirar goronta ta yi wanda ya bada Ƙara ras,sannan ta ce"ke uwar iyawa ina jinki?Ba'a banza uwarki take a buzuwa ba saboda ƙazantar ta da kuma iya son asanta take da shegen iyayi,amman fa ni duk iyawarta kallonta na ke tsaf,don ni Ɗinnan duk iyawar mutum kallonsa kawai na ke." ganin Hajiya kaka na Ɓaro zance anty khadija ta ce"haba hajiya kaka to me ye kuma na sako iyaye aciki?Ke fa sai ana magana ta arziƙi sai kuma ki hau zagin mutane". "Au kinji tsoro kenan?a'i wallahi ni dai jika na ya shiga ukunsa da fitinanniyar Ƙazanta,daman Ɗana yana fama da ƙazanta,babu yadda banyi ba akan inga ta daina Ƙazantar nan amman babu yadda zanyi,Allah ya haƊa Ɗana da Ƙarfen Ƙafa shiyasa ma na sallama mata shi kawai,to yaya zanyi a'i dole ma in sallama tunda anfi Ƙarfina".ta faƊi hakan kamar za ta yi kuka. sosai abin ya bawa anty khadija haushi fuuu ta fice daga Ɗakin duk ranta a Ɓace,duk wani Ɗan tattalin farin cikinka da ka ke idan kazo wajen kaka sai ta Ɓa ta maka rai musamman ma idan baƘwa shiri da i'ta don ita daman kaf gidan mutum biyu ne mutanenta Bilal da kuma khairat. tana fita na kalli kaka cikin sanyi na ce"haba hajiya kaka?i'tama fa anty khadija naga jikar kice kuma meye na yi mata haka?".sheƘeƘe hajiya kaka ta kalleni sannan ta ce"to dukana za ki yi uwata?saboda matar yayanki ce shiyasa zaki ce haka ko?wannan Ƙazamar ai ko jika ta ce wallahi sai na faƊi gaskiya,yo aƘwai mai duka na ne?da sauri na ce"a'ah hajiya kaka Allah ya baki haƘuri". kuƊi naga ta fito dasu masu yawa na ce"Hajiya kaka waƊannan kuƊin fa?au daman su ki ke Ɓoyewa?".da sauri ta ce"ah haba khairat aike nasan bazaki faƊawa kowa ina da kuƊi ba?damanan wannan kuƊin Soja ne ke bani su duk wata dubu talatin ya ke bani duk wata to shine yanzu na Ɗebosu a bankin bankin ya cika shiyasa zan ajje su saboda ga buki ga kuma saukarku tazo shine zan bayar ayimin dubulan da cin-cin ko?". Dariya sosai na yi sannan na ce"ah lallao hajiya kaka ki ce zamuci daƊi".na faƊi hakan gabana yana dukan uku-uku saboda aduk sanda aka ambaci sunan yaya Bilal sai inji zuciyata tana bugawa sosai. *** "Kai Captain Ahmad gaskiya ban cika son shiga geton nan na ku ba,saboda wallahi duk motata Ɓaci take".daga cen Ɓangaren aminin Bilal wato Ahmad ya ce"ai kuwa mutumina dolenka kazo tunda dai yau dubiya zakaxo,Gauro kawai kasani ma ko ka sami mata a geton na mu".? "kau haba captain ta ina kuma ?A haba a wannan geton gaskiya never for ever".dariya Ahmad ya yi sannan ya ce"to magani a Ƙasa dai nan da wasu Ƴan watanni musha biki". wannan maganar da ya yi kansa ne yaji har ya fara sara masa ya shafa goshinsa yana ajiyar zuciya ciwon marar da ya ke ne yaji yana tsarga masa ya riƘe cikin yana kiran sunan Allah har ya fara jin dai dai. wata zazzaƘar murya yaji tana ce wa"hmm aisha ni fa wallahi na matsu ranar saukar nan ta yi,don wallahi so na ke kawai in ganni da allon sauka na". bai san ya aka yi ba ya dawo baya kaƊan,wata kyakkyawar yarinya ya hango fara ce sosai tana da siririn hanci da Ɗan Ƙaramin baki,pink lips ne da ita fuskarta rawn face ne da ita,ga wani kyakkyawan dimple shigen irin na khairat wanda ya Ƙara mata Ƙyau sosai,idanuwanta kamar na mage irin tana jin bacci. tsayawa ya yi cak da motarsa yaji zuciyarsa ta wani harba masa,sam bai san wani so ba amman ya tabbata

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87