Skip to content

Chapter 28

Chapter 28

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
Download Book

jiranta ta shigo reception Ɗin,da sauri ya tashi yana karkaƊe lemon daya zube masa a fuskarsa,ya kalle mero wacce duk ta Ƙwalalo mishi fici ficin idanuwanta,tsoro ya cika ta sosai da gudu ta shiga cikin mutane,ya neme ta bai ganta ba dole ya koma gida ya canjo kayan jikinsa,amman fa ya shirya abinda zai yi wa mero,sai ya gyara mata zama. Hajiya kaka kuwa wannab karon ciwon Ƙafa take shiyasa bata zo ba,anci ansha amare kowa fuskarsa da annuri,amare har 10 kuma duk agida Ɗaya. Sam mamana bata son ayi min auren zumunta don ita a ganinta mai makon ya Ƙara zumunci,sai dai kaga zumuncin na neman taƁar Ɓarewa musamman ita da ba sonta ake agidan ba,duk don kasancewarta inyamura kuma tuba ce. [02/09, 20:52] Ummu Maher(Miss Green): koda muka dawo gida rufe kaina na yi aƊaki nasha kuka na,son raina maryan sai buga Ƙofar take tana yimun magiya akan na buƊe amman naƘi buƊewa don kukan shine solution na samun sauƘi a cikin zuciyata. washe gari ranar yini ranar ne na Ƙara kuka irin wanda ban taƁa yin irinsa ba,don alokacin muna Ɓangarensu rashida,jidda ta shigo ta gaida iyayenmu,kowa yana ce wa budurwar Bilal ce don jiya awajen dinner ya nuna ta,har Ɗakinmu ta shigo ana ta hira,wuf na fice daga Ɓangaren,ina fita kuwa maryam ta biyoni,daga baya sai ga rashidan da kanta,rarrashi na suka dingayi amman ranar har zazzaƁi sai da na yi,muna cikin hakan yaya Bilal da maryam suka fito,shine ya tuƘa ta har zuwa gida. Tun suna rarrashi na har dai suka gaji,zazzaƁi mai zafin gaske ya rufeni har aka kai su rashida gidajensu ban san me ke faruwa ba,duk sanda zanyi sallah sai na roƘi Allah ya cire min son yaya Bilal tunda shi baya sona,amman kuma madadin ya fita,sai kuma Ƙara Ƙaruwa ya ke,Allah kaƊai na ke roƘo Allah yasa wannan karatun da zan fara in aika ta abin arziƘi saboda wannan damuwar da ta kunnomin kai. *** wayar Bilal ce ringing fitowarsa daga wanka kenan daga ashi sai tawul,ya ruƘo wani a hannunsa yana goge gashin kansa har zuwa wuyansa. muryar captain yaji bakinsa yana kakkarwa ya ce"A.D ka yi gaggawar fitowa yanzu,Ɗan gidan Damas ya zo unguwarmu ya Ɗauke wata yarinya Ƙarama Ƴar shekara sha huƊu,kuma kasan halin tumasancinsa sai ya yiwa yarinyar nan fyaƊe,na yi ƘoƘari na bi sawunsu na gano yana sharaton hotel." Cikin tashin hankali ya sanya kayansa,zuciyarsa na wani irin bugawa,tabbas yau sai ya kawo Ƙarshen shaiƊanin Ɗan gidan Alhaji Damas wanda ubansa ke ɗaure masa gindi akan komai.don ko shara'a ba ayi dashi don suna da kuɗi da kuma ɗaurin gaba a ƙasar baki ɗaya. Ya yi nasarar kama Aliyu wato ɗan gidan Damas.har ya fara yagawa yarinyar kayanta Allah ya kawosu. Kai tsaye captain ya ce mu ɓoye sa kada mu bari ubansa yasan inda ya ke." ƙwanan Aliyu uku ba'asan inda ya ke ba,hankalin Damas baki ɗaya ya tashi,sai da suka tabbatar sun yi wa Aliyu dukan ba ta kashi sannan Bilal ya danna wayar Aliyu ya kira Damas ɗin da i'ta. Hankalinsa ya tashi sosai da jin muryar ɗansa,jikinsa na rawa ya tambayi abinda su Bilal ɗin suke so. Anzo wajen don daman abinda suke jira suji kenan,sai kuwa Bilal ya ce"so na ke ka jawa ɗanka kunne sosai akan lalata ƴaƴan mutane da ya keyi,idan ba haka ba rayuwar ɗanka tana cikin mummunan lahani don a ko da yaushe zamu iya kashesa." zuciyar Alhaji Damas ta sosu ya ce"to me ku ke so in baku ku sakar min ɗana". Murmushi Bilal ya yi sannan ya ce"Damas ka ke ko wa?ni ba kada abinda zaka bani,don haka ni dai saƙona kenan,sannan gobe da misalin ƙarfe uku na rana zanzo har gidanka. Bayan haka suka jefar da Aliyu akan hanya ,Alhaji Damas yasa aka zo aka ɗauko ɗansa Aliyu,Allah2 ya ke goben ta yi yaga mugun da ya yi wa ɗansa haka. Washe gari tunda wuri ya dinga saka idon zuwan Bilal,yaga kiran Bilal ɗin ya ɗaga wayar yana tama irin azabar da zai ganawa wannan bawan Allah. Huro mai iska Bilal ya yi ta cikin waya sannan ya ce"kana dakun zuwana ba?to har na riga da na shiga gidanka har na yi maka ɓarna". sosai Damas ya gwalo luhu luhun idanuwansa kamar Bilal ɗin yana kallonsa. Ba tare da Bilal ɗin ya basa damar yin magana ba,ya ce"Damas ka duba gidan masana'antar barasarka zaka yanzu haka,na saka masa bomb ya tashi duka,bomb sannan ka duba gidan masana'antarka na shinkafa.talakawa na nan suna cika tsore ɗinsu da shinkafar bati,don haka daman wannan shine zuwan da na ce zan maka. .ƙit ya kashe wayar ya cire layin ya jefar ya ƙarawarsa gaba,don shi arayuwarsa ya tsani mugunta ko kaɗan shiyasa duk wani mugu tsoron A.D ya ke wato Admiral Bilal. **** Ina tashi da safe na tsorata da ganin yana yi na,na tashi tsaye sai naji marata ta yi bala'in murɗawa,ina ciwon mara idan zanyi period amman na yau na dabanne,juyi sosai na ke ina kiran sunan Alkah babu kowa akusa dani balle ya taimakamin,jini sosai ya ke fita daga jikina kamar an yanka akuya. Mama da ta shigo tashi na ne taga wannan halin dana ke ciki,da gudu ta rufo kaina cikin matsananci damuwa,jinin da ke zuba ajikinta shine abinda ya ƙara tsorata ni sosai.da sauri mama ta kira Babanmu lokacin yana gida,aka kira likitanmu ya shigo gwajin farko ya ɗago ya kalli Babanmu wanda shima a tsorace ya ke,Hajiya kaka na gefe tana tofa min addu'ah don ita wannan jinin gani take kamar aljanune suka taɓani. "I'm sorry to say ƴar ka ta samu misscarriage ne(wato ɓarin ciki)". kusan daskarewa dukkan mutanen wajen sukayi saboda ɗimuwa da tashin hankali,cikin fushi Baba ya damƙoni ya ce"Khairat sakayyar da za ki yi mana kenan?ciki agidana?kaf zuri'armu babu wanda ya taɓa abin kunyar nan idan ba ke ba?waye ya yi miki ciki har ki ka yi ɓari".? kasa bada amsa na yi ina tunanin amsar da zan bayar mama ta matso kusa dani ta shararamin wani mugun mari wanda ya shuɗar dani na wasu minti na,tana tambayata waye ya yi min ciki?. Hannunta mahaifina ya riƙe sannan ya ce"Xulaiha babu abinda zance da ke sai ince Allah ya isa tsakanina da ke,ke ce ke zama da yarinyar nan agidannan amman baki san tana da ciki ba?to ki sani bazan zauna da mayaudariya irinki ba,kije na sakeki saki uku". *Miss green ce* *kassssssssh!* Hmm nasan kuna nan cikin tashin hankali da kuma ruɗun abinda ke faruwa. *Shin waye ya yiwa khairat ciki?.* Wannan tarin amsoshin na ku duk sai a littafi na gaba. Wanda complte ɗinsa ya kasance naira ɗari uku kacal300 katin mtn ko acc. Ga hanyar biyan wannan kuɗi👇🏻👇🏻 Anan NA KAWO K'ARSHEN FREE PAGE. KI BIYA KUD'INKI DANJIN YADDA ZATA KASANCE. WANNAN TAFIYAR TA Musammance. *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87