Skip to content

Chapter 64

Chapter 64

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,259 words 0 views Progress saved
Download Book

wai ya yi tafiya ne ta gaggawa?ashe ɗana yana cen babu lafiya"?.sosai suka dinga tausar zuciyarta. Ina kitchen ina shan sanyayyan ruwan dana fito dashi acikin fridge bayan duk na gama jin abinda mahaifina ya ke faɗa,naji zuciyata tana min suya sosai na ɗaga gorar ruwan swan sai da na shanyesa tsaf sannan na ajje,sai ga Hajiya kaka tana kuka take faɗamin abinda ya faru,sosai jiki na ya yi sanyi donshi Baba Abdullahi babu ruwansu sam da rayuwa da rikicin da ke cikinta,na shafa cikina take naji son cikin ya shige ni,ko don babu komai sai saboda Baba Abdullahi sam bazaiji daɗin hakan daga gare niba,don yana iya bakin ƙoƙarinsa. A bayan mota muka zauna nida Hajiya kaka sai kuka take ina rarrashinta,a asibitin naga su Rashida har da jidda da Hajiya Ruƙayya,naje na gaisheta ko amsawa bata yiba,Jidda ta zubomin idanuwanta ƙuri tana kallona ganin cikina wanda ya fito sosai,itama hajiya Ruƙayyan sosai ta yi mamakin ganin hakan. ******** Captain Ahmad ya ce"a gaskiya Bilal bazan ɓoye maka ba,ka yi asarar mata irin khairat yarinya mai haƙuri da nutsuwa amman har ka yadda da wannan sharrin da aka yi mata?".wani banzan kallo Bilal ya yiwa captain sannan ya ce"ok kada ma in yadda kenan ko?in kamata da ƙwarto kace min wai ba haka bane?to meye ɗin?". Captain ya yi murmushin takaici sannan ya ce"a'ah ni gaskiya ban yarda ba,kai meye shaidarka na yadda da hakan"?.ya faɗi hakan yana kallon Bilal.murmushin takaici Bilal ya yi sannan ya ce"eh to ai har masu gadi na tambaya suka shaidamin tunda na yi tafiya take yawo,kaga kuwa dole in yarda".ya faɗi hakan cikin gadara. "Hmm lallai Admiral da sauranka,kai wato har yanzu baka san mutane ba?suyi maka micijin sari ka noƙe ba".? Micijin sari ka noƙe sunan novel ɗina sa zan fara bayan na huta. Ɗakko wayarsa ya yi cikin aljihunsa ya shiga wani vedio ya nunawa Bilal ya ce"wacece wannan?".da sauri Bilal ya ce"jidda ce".captain ya yi ɗan murmushin gefen baki sannan ya ce"wannsn vedio ɗin yafi guda biyar acikin wayata,vedion nan tun sanda ka yi tafiya na ke ɗaukarsa,abin ya juya ne kan khairat amman maganar gaskiya tunda ka yi tafiya na gano jidda na fita kullum daga gidanka,baza kuma ta dawo ba sai dare ya lula,kuma dana matsa da binciken inda take zuwa sai gashi na gano gidan maƙiyinmu Damass take zuwa". Da sauri Bilal ya kalli captain yana jin kamar zai sume saboda tsoron abinda yaji daga wajen captain.. . . . . MAGANCE KAUSHIN KAFARKI Kaushin fata abu ne da ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai abubuwan da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai mayuka da dama wadanda ake sayar da su domin magance matsalolin kaushin fata amma yawancinsu suna da tsada. Domin bin hanya mafi sauki wajen magance wadannan matsalolin, fata sai ku karanta abubuwan da na lissafo muku. MATAKAI: · 1)- A shafa zuma a fatar jiki baki daya sannan a barshi na tsawon mintuna biyar zuwa goma kafin a shiga wanka a kullum. 2)- A kasance ana diga man zaitun a cikin man shafawa. Yin hakan na sanya fata laushi kuma yana rage kaushin fata. 3)- Za a iya kwaba fiya sannan a shafa a jiki sai a bari na tsawon mintuna goma sha biyar sannan a wanke kafin a shiga wanka a kullum. Ko kuma a hada us din fiya a rika sha domin magance kaushin fatar daga cikin jiki. •4)- A kasance ana amfani da man kwa-kwa a fatar jiki. A daura man kwa-kwa a wuta ya danyi dumi sannan a mulke fatar jiki kaf dashi na tsawon mintuna talatin kafin a shiga wanka a kwanta. A kasance yin hakan a kullum. •5)- Shan madara kofi daya kafin a kwanta bacci a kullum yana taimakawa fata sosai. •6)- A kasance ana shafa man kadanya a jiki bayan anyi wanka da daddare kafin a kwanta barci. Sai a mulke jikin gabadaya da man kadanya domin samun fata mai laushi mai sheki. 7)- A samu ayaba da nono ko kindirmo a kwaba a waje daya sannan a shafa a fuska ko fata na tsawon mintuna ashirin sannan a wanke da ruwan dumi. 8)- Lemun tsami da sukari na taimakawa wajen fitar da fatar dake da gautsi a jiki sannan yana sanya fata haske. A samu sukari kamar cokali daya sannan a matsa ruwan lemun tsami a ciki sai a rika shafawa a fuska a bari na tsawon mintuna uku sannan a wanke 9)- Ayi amfani da daya daga cikin abubuwan da na lissafo. Kada a maka duka a jiki yawan amfani da ababe dayawa a fata yana haifar da kuraje a fata. *By* *dr mata ummu maher(miss green)* *don neman ƙarin bayani* 07068606171 *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: 77. . . . .78 . . . . ."captain kana nufin ce wa jidda tana haɗa kai da Damass maƙiyinmu?".ya aka yi ka gano hakan?oh my god".ya faɗi hakan yana shafa ƙwantaccen gashinsa.captain ya yi murmushi ya ce"Admiral ka ajje duk waɗannan tambayoyin naka a gefe,aikin daya kamata kai ka yi shine ni na ce bari in yi maka shi.baka sani ba ita jidda macijin sari ka noƙe ce,tun farkon fara kamata dana yi shine,dana je gidan Damass binciken dana faɗa maka ina yi to anan ne na ganta,daga nan kuma sai na fara bibiyarta har Allah yasa na gane komai". "Bilal ka yi haƙuri da maganar dazan faɗa maka akan matarka Jidda,kada ka ɗaga hankalinka abanza don idan ma ka ɗaga babu amfanin da zaiyi maka,jidda dai yarinyar Alhaji Damass ce ma'ana farkarsa". . ...tun kafin ya ƙarasa Bilal ya cukumo Captain ya ce"dont say anything captain,bana son in ƙara jin irin wannan maganar don Allah".yana faɗar hakan ya saki ƙwalar rigar captain ɗin,ya gyara wuyar rigarsa sannan ya ce"Bilal bakaji na ce ka yi haƙuri da maganar da zan faɗa maka ba?to nasan daman

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87