Chapter 53
Chapter 53
a ɗaki na".wani kallo na aika masa sannan na yi hanyar waje na saka hannuna da niyyar buɗe ɗakin,amman naji kamar an rufe ƙofar,ƙarar mukulli naji alamar mukullin yana hannunsa,na juyo na harɗe hannuwa na a ƙirji,ina yi masa kallon ba kada wayo. Don nima in nuna masa na iya rainin hankalin sai nazo na zauna abakin gado,na harɗe ƙafafuwana waje ɗaya,shima yadda na yi hakan ya yi sannan ya ce"khairat"!.cikin voice ɗinsa mai daɗi. A hankali na juyo na kallesa sannan ya ce"haƙiƙa kafin a sami mace kamarki za'a daɗe ba'a sami mace irinki ba,Khairat na kasance mai cutarki da kuma shiga haƙƙinki,amman baki taɓa buɗe baki kin cemin kina son haƙƙinki ba,don Allah ina neman yafiyarki,idan har ban nemi yafiyarki bazan taɓa gamawa lafiya ba don Allah ki yafemin". Kallonsa na yi sosai ina mai mamakin maganarsa na ce"Yaya Bilal nifa baka yimin komai ba,ban kuma ce ka yimin ba,Allah ya yafe mana baki ɗaya,yanzu dai buɗemin ƙofa in fita saboda bacci na keji". Na faɗi hakan cikun shagwaɓa wacce ta zamomin ji,matsowa ya yi har inda na ke ya tsugunna agabana,ya ɗago haɓata sosai ya kalleni cikin ido sannan ya ce"Khairar nasan abinda na yi miki da zafi da kuma ciwo,amman don Allah ki yafemin,na rasa me ya shiga ƙwaƙwalwata alokaci ɗaya naji na tsaneki,alhalin baki yimin komai ba,khairat ni na nuna miki sona tun kina ƙarama kuma na tafi na barki dashi,shiyasa har ki ka girma da sona. . ." Da sauri na ce"wa ni?a'ah nifa bance inasonka ba,idan ma ka taɓa jin hakan to ƙarya ne,amman ni bance inasonka ba,don Allah ka barni in tafi".na faɗi hakan ina tashi tsaye. Ji na yi kawai ya sureni baki ɗaya,ya ƙara ajjeni akan gadon,muzurai sosai na fara yi don na riga dana saka acikun zuciyata bazan sakko kamar yadda ya ke soba,ya shige banɗaki abinsa sai gashi ya fito daga shi sai tawul,ya kalleni sosai na kauda kaina gefe,don baki ɗaya naji zuciyata ta ƙarye akan Yaya Bilal,sam bazan iya wani fushi dashi ba,amman dana tuno nema wa kaina ƴanci na ke sai na share sa. Ban san lokacin da na ya ƙaraso inda na ke ba ya ce"maza ki tashi kije ki yi alwala kizo muyi Sallar nafila,mugodewa Allah daya nuna mana wannan ranar,khairat ɗin Yaya Bilal ta auri Bilal ɗinta". Harararsa na yi sannan na ce"wacce rana kuma ka ke magana akanta?ai ni tuni na manta da wata ranar aure,wata na ɗai ɗai har biyu agidan nan amman kace wai intashi inyi alwala?Yaya Bilal yanzu duk kamanta cutar da ka yi min?ka auro ni amman ka mayar dani kamar me aikin gidanka,sai da ka gama cin amarci da amaryarka sannan yanzu kace wai zaka dawo guna?wallahi bazai yiwu ba,bazan yarda ka rainamin wayo har haka ba,ka koma cen wajen matarka wacce ka keso bani khairat wacce ka tsana ba,don haka don Allah ga hanya ka fitarmin a sashe na".na faɗi hakan cikin dauriya kuma fa da zai fita ɗin da bansan halin da zan tsinci kaina ba,dauriya ce kawai. Murmushin nan nasa ya yimin mai tsayawa azuciya sannan ya ƙaraso inda na ke,ya ce"khairat bazan gaji da roƙarki yafiya ba,ki yafemin don Allah ban san nima me yasa na yi miki hakan ba,amman wallahi tallahi da zaki huda zuciyata ayanzu da babu abinda xaki gani sai son khairat,fal acikinsa,Khairat ki fahimce ni,ni nasan kina sona kamar yadda na ke sonki". "Hmm a taka fahimtar ko?har ka ke ganin ce wa inasonka ne?to ayanzu ban sonka,khairar ɗin da ka sani ada cen baya to ayanzu ni ba ita bace,don haka ku fita daga idanuwa na kai da matarka,kuma ka gaya mata ta fita daga harka ta". Sosai naji ya janyo ni har muna jin numfashin juna,ya kalleni sosai sannan ya ce"ƙarya ki ke khairat ina ganin sona acikin waɗannan idanuwanki na ki,sona bazai taɓa gogewa acikin zuciyarki ba khairat,tun baki san menene so ba na koyar da ke,don haka ke ƴar makarantata ce". Shagala sosai na yi da kallon fuskarsa abinda ban taɓa samin damar yi a arayuwata ba,sosai ya dinga yimin wani abu wanda na ke neman shagala,ai da sauri na yi gefe ina mayar da numfashi,don har yanzu ina nan da burina akan baxan sako da wuri ba. Haɗe fuska ya yi sannan ya ce"kije ki yi alwalar ina jiranki".jiki na duk a sanyaye na shige banɗakin na ɗauro alwala na fito,yana zaume yana kallon bakin ƙofar banɗakin har na fito. Daman already ya saka sallaya,muna idarwa ya juyo ya kama goshina ya yimin addu'ar da manzon Allah (S.A.W)ya koya mana ga wanda ya yi sabon aure. Ya kalleni sosai sai naga hawaye suna fitowa daga cikin idanuwansa,ya ce"khairat ni ɗinnan da ki ke ganina nason me sona haka zalika nasan wanda bai sona,Khairat ki yadda kina sona,ni nasan da hakan muyi rayuwar aure kamar yadda ko wani mata da miji suke,zan gyara dukka kura kurai na". Bance masa komai ba na kyalesa har ya gama surutansa sannan ya fita sai gashi ya dawo da leda babba,ya ajje ta ya buɗe ya ciro wani abu,ƙatuwar ɗawisu ce wadda aka banƙara ta ta gasu sosai,ga fresh milk a gefe,ya ɗakko tsoka ƙatuwa ya miƙomin,rufe bakinw na yi gam ɗan murmushi ya yi sannan ya ce"khairat kyankyaso bayanki".ya faɗi hakan da ƙarfi da sauri na buɗe bakina zanyi ihu ya turamin dukka bakina,babu damar dawowa dashi don haka na haɗiye a hankali ina harararsa har na cinye,ya miƙomin fresh milk na amsa na kora don ina buƙatar hakan. A hankali ya dinga feeding ɗina,duk jikina ya yi sanyi na ture na ce na ƙoshi,ina kallonsa ya fara ci ahankali cikin nutsuwa,ya kalleni ganin inw kallonsa da sauri na juyar da kaina gefe,ya yi murmushi kawai ba tare da ya ce komai ba,har ya gama ya ƙwashe komai ya fita. Sai gashi ya dawo ya zauna abakin gadon ya ajje system ɗinsa ya fara aiki bai ƙara yin magana ba,yana ɗan satar kallona idan muka haɗa ido sai na hararesa shi kuma ya yi dariya. Tuni na fara gyangyaɗi har bacci sosai ya ɗaukeni,ba ɓingire akan capet ɗin na hau bacci,ya kalleni ya hau murmushi,yana tunanin wani abu ba komai bane sai Ɓarin da aka ce qai khairat ta yi. Baya son kawo komai acikin zuciyarsa amman haka zuciyarsa ta fara tun zirashi akan khairat ta bawa wani kanta,yaji wani mashi ya tokare sa azuciyarsa,yana matuƙar son khairat sosai so kuma mai tsanani,shi ya rasa me yasa yaji ada cen baya ya tsane ta,sam baiyiwa kansa adalci ba. Anya khairat zata iya bawa wani kanta?sam bazai yiwu ba,khairat macece mai kamun kai sosai da kuma kunya baya tunanin hakan daga gare ta. Ya taso a hankali yana kallonta,yana jin sonta na ƙara huda zuciyarsa,tana nan amatsayin khairat ɗinsa,ya kalli ɗan ƙaramin bakinta mai matuƙar tafiya dashi,ya.manna mata kiss yana jin ƙara sonta na yawo acikin ransa. Da kansa ya ɗakko kaya aɗakinta na bacci,ya tsaya ya kasa saka mata hankalinsa duk atashe,yasha yiwa khairat har tsarkin kashi alokacin da tana ƙarama. Rufe idanuwansa ya yi ya fara canja mata ahankali,sai dai ina tuni ya kasa control ɗin kansa,tuni ya aikatawa khairat me aikatau. Hmm yau fa su Bilal an tafi wata duniya,tuni yaji ƙaunar khairat ta ƙara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87