Chapter 17
Chapter 17
wannan haɗa wannan alkhairin da ki ka bani shawara ne to shine fa suke ta fushi dani,yanzu haka duk basa zuwa ɓangare na Abin cikin ƙwai ce kawai take zuwa sai Bilal daman kaf jikokina yasin ba fi sonsu don basa guduna akowani hali". "to Ramatu ai dole daman ki gansu a haka amman daga baya komai zai gyaru insha Allah suna yin auren idan suka ɗan ɗana zumar aure to fa zaki bani labarin irin yadda zasu kasance".nan dai suka cigaba da hirarsu gwani sha'awa. *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩❤️👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩❤️👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number👇 +227 84 50 64 76 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* *Miss green ce* [23/09, 16:17] Miss Green🍀: *🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!🥚* 📃Littafi na 1 By🪶 *Ummu maher(Miss green)🍏* _*TEAM GAWURTATTU BIYAR 5🔥*_ *Wattpad user name* https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333 ------------------------- *Arewa book user name* https://arewabooks.com/u/rabiattu0444 ---------------------- masu buƙatar talla 2k Ne,zamu dinga Ɗora muku a dukkanin shafukanmu a kowani social media don samun costumer cikin sauƘi. 17🟩18 ...ina fita kaka ta kalli yaya Bilal ta ce"haba soja na me yasa ka ke damun yarinyar nan ne?ƴar uwarka ce fa?ni dai babu ruwana wallahi kada wataran kazo ka ce kana sonta Allah ko zaka mutu bazan baka ita ba. . ."da sauri ya ce"Allah ya tsare ni,ni kuwa duk matan garin nan sai ij rasa ƴar da na ke so sai wannan mai mugun halin,baƙa ƙirin kamar zunubi,ni dai kada ki ɓata min sauran nisha ɗina ni na yi nan".yana faɗar hakan ya tashi ya fita zuciyarsa fal haushin Khairat,shi fa yau ba zai iya cewa ya taɓa jin yana son wata mace ba ballan tana ma kuma Khairat da ya yi wa muguwar tsana. "Haba Khairat me yasa kullum na ke gaya miki magana amman kamar a banza ne?shi fa namiji da ki ke ganinsa muddin ki ka cika nuna masa so to tabbas za'a samu matsala don ƙarshe ma sai ya ce ke ce ki ke sonsa,gwara ma ki yi saffa2 don Allah Khairat ki nutsu kisan inda ya ke miki ciwo don gaskiya idan ba haka ba za ki yi nadamar wannan mugun son da ki ke masa,ni dai kinji na gaya miki." muna cikin wannan hirar ne Arman ya dawo daga makaranta,ya taho da gudu yana dariya ya ce"Sannu da gida Anty ABIN CIKIN ƘWAI".ɗan dukan wasa na kai mishi sannan na ce"wato ka ji hajiya kaka na faƊa min shine kai ma ka koya ko?"ƴar dariya ya yi sannan ya ce"anty yanzu ma Auncle bilal ya bani chocolate kin ganta ma".sai ya fara cirota a basket Ɗinsa na skull.ganin duk mode Ɗina ya canja Maman arman ta ce"kai zo ka wuce uban surutu kaje kaci abinci ka ce mero ta shiryaka zuwa islamiyya".da saurinya ce"umma su Aslamiyya baza su dawo ba auncle dee ya ce idan suka dawo sai ya zane su". "Idan sun dawo ya kashe su ba sai ya gansu ba ma Aslamiyya ta koma kaduna da zama".da sauri na ce"maman arman daman baza ta dawo ba,amman na yi missing baby soba fa".ƴae dariya ta yi sannan ta ce"ai dole ayi missing Ɗin shegen surutunta da wasa na ke miki jiya abbansu ya ce shi fa bai yadda ta koma cen da zama ba,ƳaƳan na sa guda biyu".dariya na yi sannan muka cigaba da hirarmu tana Ƙara bani shawara akan yadda zan rage son yaya Bilal.abinda bata sani ba shine son yaya Bilal nisa sosai acikin raina son da na tun ina Ƙarama na ke masa sai yanzu rana Ɗaya ace in rabu dashi ko in rage sonsa ai binda ba zai taƁa yiyuwa bane. ina shiga sashenmu na tarar mama har ta haƊa min kaya na ta ce"haba khairat daga zuwa kuma sai ki zauna"?.ki wuce ki yi wanka ga kayanki nan amman ki tsaya ki yi breakfast yanzu mukhtar ya shigo ya ce zai kaiki gidan".to na ce sannan na tuƁe kayana na faƊa ban Ɗaki na yi wanka na fito banyi wata kwalliya ba don ni ba amabociyar Ƙwalliya ba ce,idan na yi Ƙwalliyar ma bata wuce lipstic da hoda sai Ƙwalli,ruwan liptop nasha babu madara ya buƊa min cikina sannan na je wajen mama mukayi sallama sai ga yaya mukhtar ya shigo yasha shaddarsa mai Ƙyau ya yi Ƙyau sosai.Da kansa ya Ɗaukarmin kayan muka mama tana hanasa amman sai da ya Ɗauka muka fito su iman suna farlo har dasu salimat,kuma daman tunda batun aurensu ya matso naga sun wani jone,daman basu sakani cikin sha'aninsu nima ban shiga,ina ji salimat na ce wa"oh nadiya kuna ganin abinda na ke gani kuwa a cikin gidan nan?Wai yaya mk da girmansa amman ya Ɗakkowa wannan kucakar troley Ɗinta?".taƁe baki nadiya ta yi sannan ta ce"hmm mu fa ana ganinmu Ƴan iska ne amman aƘwai Ƴan bariki ƘwanƘwararru agidan nan don haka ba fa abin mamaki bane don kinga haka don su inyamurai daman haka suke kuma su koyawa ƳaƳan wasu ma". rintse idanuwa na na yi ina juyosu suka cigaba da shewarsu suna Ƴan gulmarmakinsu na yi wuce wata. *** tun a mota yaya mk ya cikani da surutu,a zuciyata na ce ah dole ne ka yi surutu tunda kai lawyer ne,ya kalleni sosai sannan ya ce"khairat kin tsayar da wanda ki ke so ne?".with full confidence ya faƊi hakan,wata muguwar kunyarsa naji na sunkuyar da kaina ina wasa da zara zaran yatsuna na,A hankali na ce"a'ah". Gabana yana ta faɗuwa ina jin kunyar ince masa ai yaya Bilal na ke soin gaya masa ko kuwa in yi shiru?.kafin in ƙara magana ya ce"good girl ki ce ko yanzu ia free ki ke?ah to masha Allah ya faɗi hakan yana yimin wani irin kallo mai cike da abubuwa acikinsa,Allah2 na dinga yi in sauka don maganganunsa ƙara tuno min da yaya Bilal suke sunkuyar da kaina kawai na yi har muka zo gidan ban ƙara ce wa komai ba,muna zuwa na fara yunƙurin fita cikin zaƙuwa na ke murɗa murfin amman ya ƙi buɗewa sai kuwa na juyo na kallesa naga yana yimin murmushi na tsura masa idanuwa sosai na mamakin rufe motar,sai yau na kalli yaya mk sosai fari ne ƙal kamar zaka taɓa shi jini ya fito kuma daman kaf ƴan gidanmu haka suke ni ce dai baƙa kuma nima bawai baƙar ce cen ba a'ah da ɗan haske na. "Khairaty kenan kina tunanin zan barki ki fita ba tare dana gaya miki abinda ya ke damun zuciyata ba?abinda ya daɗe yana damuna kusan shekaru 7 tun kina ƴar ƙaramarki?to yau zan gaya miki in huta da wannan dakon soyayyar dana daɗe ina walagigi dashi". sai ya ɗan ruƙo hannuna ya damƙe sosai cikin nasa ya kalli
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87