Skip to content

Chapter 75

Chapter 75

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,284 words 0 views Progress saved
Download Book

a ƙasa ya ce"khairat na yi bincike akan yaron nan balaraben nan,kuma na gano yaron arziƙi ne har mahaifinsa wanda Allah ya yiwa rasuwa,kuma gobe zasu zo a saka ranar aure da komai".murmushi kawai na yi kaina yana a ƙasa na tashi na tafi da sauri saboda kunyar baba dana ke ji. Haryanzu su twins basu dawo ɓangarenmu ba,nima ban damu ba don da kansu yaran ke zuwa waje na su cika nima da surutu don haka na ke kaɗa kansu su tafi baki ɗaya ma,wannan abin ba ƙaramin tsayawa Bilal arai ya yi ba,ya shirya kayansa ya koma wajen aiki ransa duk babu daɗi don gani ya ke kome ya yiwa khairat bai cancanci ta tsanesa har haka ba. Ƴan huɗu kuka sosai suke da tafiyar mahaifinsu,suka saka Kakarsu agaba Hajiya Ruƙayya wai su sai sun dawo banu yadda ta iya haka nan ta dawomin dasu,ai kuwa wataran har paracetamol na ke sha saboda fitinarsu,wataran idan na fita zance bina suke Shahid kuwa ya biye musu suyi ta yi masa shirme,har sai na gaji na korasu gida sannan suke haƙura.ai kuwa shahid yana yi musu hidima sosai,kuɗi kuwa kullum cikin turomin su ya ke,inyi ta fushi saboda kuɗin sunyi yawa,idan na yi magana shima haushin ya ke ji sosai don haka sai na daina yin maganar. Rashida fa ta dage wai tana fushi dani akan abubuwan da na ke yiwa yayanta,ni har mamaki suke bani daga ita har yayan nata da duk wani meson na koma gidanshi,don gani na ke kamar ilimin addini bai ishesu ba,don duk wanda ya yi ilimi bazai ce na koma gidan Bilal ba. ********* sosai mutanen gidanmu suka tisa gulmata agaba,wai zan auri ɗan yankan kai,don irin kuɗin da aka kawo na aure na ya girgixa kunnuwansu sosai,ya bada sadaki miliyan biyar,ai kuwa duk hankalinsu ya tashi don gani suke kamar shahid bai da hankali,don idan da yana da hankalu bazaiyi haka ba. Hmm maganar gulma kuwa yanzu ta ƙaru alokacin da aka fara.shigowa da lefe na cikin gidanmu,aƙwatina suka ƙi ƙarewa sau shigowa dasu ake,ƴan uwa da sukazo ƙarɓar lefe sai da suka gaji da ƙirgawa,Aƙwati dozin huɗu haka aka kawo min,Hajiya kaka sai buɗa take tana yada magana a fakaice tana ce wa"ho ho ina gwanin wani ga naka,lallai yau ake harkar arziƙi agidan nan,Ba lefi aƙwati shida ba alokacin ma wai tana budurwa kenan?aka kawo mata wannan lefan kamar ƴar tsana,yanzu kuwa gashi Allah ya fidda ta,ni atarihi ma ban taɓa ganin yarinyar da aka kawowa lefe har haka ba". Tuni aka dinga ɗaukar hotunansu ana turawa ta facebook,lefe na ya girgiza ƴan mata da dama sosai,suka shiga burin ina ma ace suma su samu wannan kaya haka. Sosai na shiga gyaran jiki na ciki da waje,mama da kanta ta hau gyara ni sosai na yi kyau kamar ba ni ba,Mama ta ɗaukomin me gyaran jiki har gida ai kuwa kafin kace me na yi wani irin mugun kyau kamar ka ɗauke ni,sau ɗaukar ido na ke,na karɓi hutu a skull saboda gyaran da na ke,abin mamaki kawai sai ga Xuhra ta zo wai taji labarin biki na,na yi mamaki sosai harda dariya ta,wato daman tana gaba da nine saboda kada in auri mijinta?babu yadda zanyi don daman ni ban riƙe ta ba,muka cigaba da al'amuranmu tare har yanzu bata haihu ba Allah bai kawo ba. Shahid ya maƙale murya kamar yaro ya ce"gaskiya Hayatee na gaji ki fito ko kaɗanne in ganki mana?tunda aka fara sha'anin biki bana ganinki,sai ɓoyemin kanki ki ke?".shgwaɓa ya dinga yimin kamar yaro,babu yadda zanyi dole na saka wata arabian gown,me kyau sosai kalar yellow,na yafa velt ɗin akaina na fito,gashi na yasha gyara sosai. Tun daga nesa ya sakani agaba da kallo kamar zai cinye ni,kunya duk ta ishe ni Iman ta biyo ni da gudu wai zata bini,maimakon tazo inda na ke sai naga ta canja ƙwana tana ce wa"Baba oyoyo". Da sauri na ɗaga kai na ina kallon wanda take kira da baban Bilal na hango yana sanye cikin kayan sojinsa ya haɗe rai kamar bai taɓa wata dariya ba.. ... .✍🏿 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:30] Miss Green🍀: 91. . . . . . .92 . . . . . . .nunawa na yi kamar bansan abinda suke ba,na yi wuce wata gaba zuwa wajsn masoyi na,fuskata Ɗauke da murmushi,wani irin kallo me cike da soyayya ya ke yimin yadda yaga na komar kamar Ƴar shekara goma yarinta na ta Ƙara fitowa sosai,ga wani irin mugun Ƙamshin dana ke fitarwa me gigita namiji,ai kuwa shahid ya gigice Ɗin sosai amman duk da haka hankalinsa na kan Bilal wanda ya Ɗaga iman sama yana yi mata wasa. Ya ce"hayatee wannan shine baban lovely children Ɗina"?.sosai gabana ya faƊi ahankali na ce"eh shine na manta ban faƊa maka ba,yaya ya ke gare ni".sai naga fuskarsa ta haƊe nan da nan,na lura shahid shima namijin kishi ne sosai,daman kuma ance larabawa sunfi kowa kishi. Ya ce"ayya kada ki damu don na tambaye ki ki yi haƘuri,amman wannan yayan na ki wata macece za ta ce bata sonshi?babu abinda Allah bai yi Masa ba,amman na yi mamakin rabuwarku,kuma kema khairat nasan ba zai so rabuwa da ke ba,sai dai Ƙaddara amman duk namijin daya sakeki khairat wallahi ya yi asara gaskiya". Murmushi kawai Na yi don bani da amsar da zan bashi,don kada yabi inda muke sai ya Ɗauki Ƴarsa suka yi gaba abinsu.Ina jinsa yana tambayarta Ƴan uwanta,sai kuwa iman ta ce"dady mamanmu ta Ƙara yi mana wani dadyn ka ganchi cen ma".ta fara nuno inda Muke.Bilal bai san lokacin da wasu hawaye masu zafi suka fara zubo masa ba ya yi saurin gogewa ya wuce. to ranar dai da Ƙer shahid ya barni na wuce gida na lura bai gajiya da kallona,idan na biye masa kuma sai muyi ta tsayuwa awajen,don haka na ce"habibee ni zan tafi gida fa mun daƊe".na faƊi hakan cikin shagwaƁa,sosai na burgesa ya ce"ah lallai baki so kije gida yanzu,ni wannan shagwaƁar taki tafi komai tafiya dani",yauwa khairat ki yi haƘuri ni dinner bata cikin tsarina sam,duk kuwa kuƊin da na ke dashi,amman mu al'adarmu a musulunce shine bayan anyi aure ana walima washe gari,to ni dai hakan yafi Ƙwantamin". murmushi na yi sannan na ce"kada Ka damu nima duk wannan bidi'ar bata gabana albarkar auren shi na keso".sosai na burgesa amman fa muna cikin zancen naji alert Ɗin kuƊi awayata na ce"habibee naga ka turomin kuƊi me zanyi dasu haka"?.murmushi ya yi sannan ya ce"ki yi wani abin dasu,amarya ta me sirrin kyau".ya faƊi hakan

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87