Chapter 54
Chapter 54
huda masa zuciyarsa,daman haka virgin take?gaskiya bai san daɗin aure ba idan ba yanzu ba,yanzu ya gane kano da jigawa aƙwai banbanci,mutuniyarku khairat tuni ta hargitse sosai,Hajiya kaka tasha kira yadda ya kamata. Sosai ya.ke rarrashinta tare da mamakin irin mugun sharrin da aka yiwa matarsa khairat,tabbas amatsayin budurwa ya sami matarsa,to waye ya yi mata wannan sharrin?ya zama lallai ya binciko sa,sai ya nunawa duniya cewa khairat ɗinsa fa,tana nan amatsayinta na me kamun kai da sanin hakkokin ubangiji. Sosai khairat ke tsoron Bilal,don tasha wahala bata wasa ba,daurewa kawai take,ita kaɗai tasan wahalar data sha,sai kuka take tana kiran sunan Hajiya kaka,ita kuwa Hajiya kaka alokacin tuni ta daɗe aduniyar bacci harda yawun bacci. Sosai ya rikici ya shiga rarrashin khairat ɗin,wacce take ta kuka harda majina,na turesa gefe ina kuka jikina duk babu ƙwari,ni da na ɗauki buri akan sai yasha wahala sosai xan sakko amman hakan bai yiwu ba. Tun daga wannan ranar ne masomin rayuwar aure ta fara wanzuwa atsakanin ma'auratan biyu,wannan shirin nasu ya janyo gagarumin faɗa tsakanin jidda da Bilal rikici me girma wanda har sai da tayi yaji ta tafi gida. ****** Sosai Bilal ya ke mutunta khairat don ita ta dabance acikin ransa,yana so ya ɗaga martabarta yadda babu wanda zaiyi tunanin yi mata wani sharri,wanda aka yima abaya sai ya gano wanda ya yisa. Ina ƙwance ajikinsa ina zuba masa shagwaɓa,yana yimin tafiyar tsutsa akan gashina muka jiyo ana buga bell ta falo. Ya tashi a hankali yana manna min kiss a goshina na shafa wajen ina tunawa sanda yaya Bilal ya mareni. .na saka dariya kawai azuciyata na ce ai ko da wayo sai na rama mari na. Yana buɗewa yaci karo da Yaya Salim mero na bayansa,mero na shigowa ta taho da gudu ta ɗafeni tana dariya. Yaya Bilal ya ce"ke yanzu zaki koma inda ki ka fito,don ba'a damar min baby na."sosai mero ta yi dariya ta ce"caɓɓi wannan ce baby kamar ƴar tsana. Yaya Salim ya harari mero ta yi shiru,Yaya Bilal ya fita zuwa cen babban ɓangarensa,Yaya Salim ya ce"Khairat kinga wannan Yarinyar?na kawo ta ne don ta koyi abubuwa,babu abinda na cire miki ki koya mata komai,har yadda ake zama da miji don zero ɗinta take"...... .✍🏿 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮* littafi na 3 *by✍🏿* Ummu maher(miss green)🍀 *Matso kiji👂🏻* Ka wanke zuciyarka da istigfari da kuma yafiya ga ƴan uwanka musulmi,watarana manzon Allah(S.A.W)suna zaune da sahabbansa sai wani mutumi ya wuce sai manzon Allah(S.A.W) ya ce"kunga wannan mutumin da ya wuce ɗan aljanna ne".sai sahabbansa sukayi mamakin jin hakan don sun san sun fisa yin komai na ibada,wani dags cikin sahabnan yabi mutumin gida.akayi masa sallama da mutumin bayan sun gaisa sai wannan sahabin ya ce"ya kai wannan bawa manxon Allah ya ce kai ɗan aljanne ne gaya mana wani aiki ka ke don muma mu dingayi sai ya ce"Tun da na ke ban taɓa ƙwana da wani bawa a zuciyata ba fes na ke ƙwana na ke tashi.". don haka ƴan uwa mu guji gaba da kuma saka mutum arai(Ƙullata). ------------------------------------ 69. . . . . .70 . . . .ina gama girkin na yi wanka na shirya tsaf cikin doguwar riga ta material me ruwan skye blue,sosai na yi kyau daman gashi na yi ƙiba,ga fari ga kyau,sai na koma gwanin sha'awa,na saka hular material ɗin,ko hoda ban shafa ba,na dawo farlo na ɗakko wayata na kira Hubby.muka sha hirarmu kamar babu gobe.sai naji ana danna bell ɗin farlona. Maryan ce tsaye tana rarraba idanu,muka rungume juna na ce"matar babban Yaya Hajiya maryam".kallona take sosai ta magantu dai ta ce"kai Hajiyata Khairat kinga kyaun da ki ka yi?kinyi ɓul ɓul kamar ba ke ba.?gaskiya kinyi kyau tubarkalla.wallahi kamar me ciki?".da sauri na ce"akanki wallahi yaushe ma aka yi auren?gaskiya ni dai ki bari."dukanmu muka saka dariya harda ƙel ƙelewa na ce"ni kuwa Ina su Anty khadija tunda na yi aure bata zo ba?Allah dai yasa lafiya"?. "hmm lafiya lau dai za'ace kinsan yanzu ciki gare ta,kuma naga yana bata wahala,amman wallahi ni har na fara gajiya da masifarta,rannan fa haka ta gayyato ƙannenta suka zo har gida har ɓangare na suka dinga zagina ta uwa ta uba,wai iyaye na talakawa masu mutuwar zuciya,wai daman ƙwaɗayin abin duniya ne yasa suka auramin Yayanki".tana faɗar hakan ta fashe da kuka. Sosai ta bani tausayi na ce"gaskiya Maryam banji daɗin abinda ya faru ba,amman idan zan baki shawara har ki ɗauka.kada maganar Anty khadija ta ɗaɗasa ki da ƙasa,har kizo kina damuwa,idan ta faɗa miki duk abinda bai yi miki ba,kawai ki rama Hajiyata a wuce wajen,idan ba haka ba baza ta daina yi miki ba,nima abinda yasa kiga ina ƙyaleta ba komai bane,saboda matar yaya na ce,kodon babu komai zan bata girma.shiyasa na ke ƙyaleta,amman fa ke kishiyarta ce,zata yi ta faɗa miki ne don zuciyarki ta yi rauni akanta,ƙarshe sai kiji bakyason zaman gidan."nan dai na bata labarin zamana agidan Yaya Bilal. Maryam ta riƙe baki ta ce"oh ikon Allah yanzu daman duk tsanar da ya yi miki abaya bayin kansa bane?haba shiyasa mana tsanar ta yi yawa,gaskiya nidai tun kafin ayi nisa shiga ki ɗakko min ƙwalbar wannan turaren nima in ƙwashi romon damukaraɗiyya,don baza ayi babu ni ba". Ta faɗi hakan tana murmushi,na ce"ƙwantar da hankalinki ai na riga dana bada kuɗi a kawo muku ke da Rashida,don haka kima daina damuwa,idan har aka kawo har gida zan kawo miki amman idan Hubby ya dawo,sai ya kawoni daman ban taɓa zuwa ba tun bayan aurenmu".murmushi Maryam ta yi ta cigaba da tsokana ta da Ta hubby lallai ana shan soyayya". Muka cigaba da hirarmu ta aminai,na ɗakko wasu abubuwan sirrikan na bata,sosai ta dinga yimin godiya kamar za ta goya ni. *Ga ɗaya daga cikin sirrikan* *KI KARAWA KANKI DADI* Kisamu dan bashana da gyadar mata dayayan kankana da farar biya rana da yayan zogale da mazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi… sai yamma Yaya Aliyu yazo ɗaukar Maryam,ta cika cikinta fam da wani haɗi dana yi mana na fresh milk ƙwaƙwa da kuma dabino,ina ɗaga mudu hannu har suka tafi,na kalli sashen jidda har yanzu bata dawo ba don gashi motar nata ma batanan,ayanzu ƙarfe shida na yamma amman bata dawo ba.zuciya ba tada ƙashi sai naji na fara zargin jidda,tun sanda yasa ƙafarsa ya tafin Holand shikkenan itama ta mayar mana da gida kamar ƙofar kasuwa,ko kuma ta tara uban ƙawayenta,marasa tarbiyya irinta suyi ta rashin mutunci. ***** da ƙer na shirya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87