Skip to content

Chapter 15

Chapter 15

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,283 words 0 views Progress saved
Download Book

ta ce"hmm kyaji dashi dai da kin gansa sai ki kama wani rarraba idanuwa kamar mujiya yo sojan har wani abu ne da zaki dinga tsoronsa haka?Ni fa kakanku nasha yi masa kuka akan ya kaini barrek Ɗinsu don a tafi filin daga dani saboda rashin tsorona,yo me aka yi aka yi wani soja". baiyi niyyar dariya ba amman sao da ya yi ya ce"to ke hajiya idan akaje naushi Ɗaya za'ayi miku ki baje awajen". ni dai raƁewa na yi a gefe kamar wata munafuka ya buga min wani banzan kallo sannan ya ce"ke tashi ki fita ni sa'anki ne da zaki zauna kina kallon bakina ina magana,comon dalla tashi ki fita Ƙazama kawai me shegen kallo kamar mayya". *Miss green ce* *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number👇 +227 84 50 64 76 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* [23/09, 16:17] Miss Green🍀: _*🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!*_ 📃Littafi na 1 By🪶 *Ummu maher(Miss green)🍏* *GAWURTATTU 5* ----------------------- *Wattpad user name* https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333 ------------------------- *Arewa book user name* https://arewabooks.com/u/rabiattu0444 ---------------------- masu buƙatar talla 2k Ne,zamu dinga Ɗora muku a dukkanin shafukanmu a kowani social media don samun costumer cikin sauƘi. *Sirrinmu* Manzon Allah(S.A.W)ya hanemu da cin naman mutane,ma'ana gulma ka yi gulmar mutamin da baya wajen Allah ya tsaremu amin. ----------------------- 13🟦14 ........sosai sukayi mamakin kalamin kakar ta su,wai su za'a mayar ƴan aiki ko kuwa?bata ƙara kallonsu ba ta yi wucewarta,don ta yi alƙawarin sai ta koya musu hankali har kuka sai da ta yi don jin abinda jikokinta suke ai'katawa. Washe gari a babban farlon gidan aka haɗu na cin abinci ƙaton teburine wanda ake haɗuwa duka family aci abinci don ƙara zumunci,kowa ya yi tsit baka jin ƙarar komai sai ƙarar cokali,wasu suna ci amman kamar suna cin kashi don hankalinsu a tashe ya ke da wannan haɗuwar wasun kuwa ba wasu bane illa su Nadiya,iman,samira,unaisa,khalisat,intisar,raudar,amina. Duk hankulansu a matuƙar tashe ya ke don sun san har wanda bai san abinda sukayi ba to yau sai ya sani don wannan kakar tasu sai ta faɗa. "To kunyi zungui zungui kuna kallona kamar baku sanni ba?to daman mun haɗune anan don wani gangarumin taro,don haka kowa ya buɗe kunnuwansa yaji." Kowa kallon kaka ya ke saboda sun san aƙwai wata a ƙasa aƙwai wanda ya ke da rabon shan wulaƙanci shiyasa kowa ya kama bakinsa daga su har iyayensu,itama kakar kallonsu take azuciyarta ta ce yau kowa sai ya gane kurensa don wallahi baza'a janyo musu ɓarna har acikin gidansu ba. Su kuwa ƴaƴanta babu wanda baisan abinda kaka za ta faɗa ba,don jiya da daddare sunyi meeting akan hakan,Hajiya kaka ta kalli Baba Abdullahi ba tare da ta ce komai ba,sanin abinda take nufi ne ya yi gyaran murya ya fara jawabi kamar haka. "Abisa yarjejeniyar da muka yanke tsakaninmu da mahaifiyarmu mun ɗaukar mata alƙawari kuma ayau zamu cika mata shi,ba neman shawarar kowa muke acikinku ba a'ah saboda haƙƙin kune a faɗa muku,mun yanke shawarar haɗa aure ga ƴaƴanmu don ƙara ƙulla zumunci." gaban jikokin na su ne ya yanke ya faɗi karma ace maka su Nadiya sukayi tsiru suna kallon iyayen na su don jin waɗanda aka haɗa auren,ko har dasu oho?kai har dasu ɗinma tunda dai sune ƴan matan gidan,tuni cikinsu ya bada sauti ƙuuu alamun gudawa. Baba Abdullahi ya cigaba da ce wa"to mun yanke shawarar gaɗa,Aliyu aure da Nadiya".zaro idanuwansu sukayi waje daga Aliyun har Nadiyar. "Salimat kuma da Abbas,Amina da munir,khalisat da Sadiƙ,intisar da Hafiz,iman da Irfan,unaisa da maher,samira kuma da Arman." dukkansu tashi sukayi tsaye suna kallon ikon Allah don basu taɓa tunanin wannan abin ba unexpected.babu wanda ya basu damar ce wa komai Baba malik mahaifinsu Khairat ya ce"mun saka ranar aure nan da wata biyu masu zuwa,dukkanku bama neman wani abu daga hannayenku duk abinda ya kama zamuyi sauran abubuwa ku tuntuɓi iyayenku".yana faɗar hakan ya tashi ya ce"to ni zan tafi wajen aiki ina da meeting sai anjima ".ya yiwa ƴan uwansa sallama da mahaifiyarsa sannan ya tafi. Kallon juna aka shiga yi a babban farlon musamman waɗanda aka haɗa auren,gabansu sai faɗuwa ya ke acikinsu aƙwai waɗanda basu damu ba da haɗin da akayi musu amman fa Nadiya tafi shiga cikin tashin hankali don ita gani take ma kamar baza ta iya zaman auren ba. Bayan taro ya tashi ko wa da abinda ya ke saƙawa acikin zuciyarsa,Rashid ta kalli Khairat cikin tsokana ta ce"to ikon Allah yanzu fa agidannan mune muka zana gwauraye don kowa da mijinsa".nima ƴar dariyar na yi sannan na ce"gaskiya wannan haɗin ya yi min sosai wallahi kinga ni daman su Nadiya na ke tunanin amman kinga yanzu rayuwarsu za ta inganta kuma yaya Aliyu mutunne mai mutunci da karramawa."Rashida ta yi min sannan ta ce"wai kina nufin daman Nadiya da Aliyu aka haɗa?".saurin ɗaga mata kai na yi alamar eh.hawaye naga yana fitowa a idanuwan Rashida na ce"a'ah me ya faru kuma"?. ruƙo hannuwa na ta yi duka biyu muka shiga ɗan lungu da ke manne dana kaka,a hankali cikin siririyar murya ta ce"Khairat muna soyayya da yaya Aliyu fa?".da sauri naja ɗan baya na zaro idanuwa na waje alamar tsoro. tausayi ta bani sosai a zuciyata kuma ina tuna girman zurfin cikin ita Rashidan da ko ni ban taɓa sani ba,a hankali na ce"haba Rashida gaskiya kinyi kuskure ba kaɗan ba wallahi,ko ni baki taɓa gayawa ba?ballan tana ma in taimaka miki ta wani ɓangaren,kin san yanzu kan iyayenmu a haɗe ya ke kada azo ayi abinda kansu zai rabe,kin san kawu Auwalu matarsa ta fi ƙarfinsa sai yadda ta yi dashi gashi kuma basa shiri da Mamanku kinga hakan kamar zai janyo wata matsala fa"?. "Na sani Khairat amman wallahi mundaɗe muna soyayyarmu daman munƙi bayyanawa ne sai har mun gama makaranta. Kasa ce wa komai na yi cen dai na ruƙo hannuwanta duka biyu na ce"Rashida aduk halin da zaki shiga bazan taɓa gudunki ba ina nan tare da ke,tun daga kan wasan ƙasa har zuwa yanzu munanan tare babu wani mahaluƙin da ya taɓa shiga tsakaninmu don haka kinga yanzuma dole in tsaya kaida ƙafa inga wannan al'amarin ya dai daita". Kamar daga sama mukaji ana ce wa"ya dai dai ta ma ai".muryar kaka mukaji ta nufo inda muke ta ce"munafukar yarinya au ke yanzu daman kina son gadanga ƙusar yaƙi kika ƙi magana sai yanzu".?ƙada da kai Rashida ta yi tana zubarda hawaye tausayinta ya ɗarsu a zuciyar Hajiya kaka ta ruƙo hannun Rashida suka nufo ɗakin kaka Yaya Aliyu yana zaune akan kujerar kaka wadda aka zuba mata ƙwanannan kansa a ƙasa idanuwansa sunyi jawur kamar harda kayan aikinsa ma ajikinsa ba

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87