Skip to content

Chapter 85

Chapter 85

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,245 words 0 views Progress saved
Download Book

*TSARKI DA SABULU* BinciKe ya nuna cewa sa Pant yana daya daga cikin abubuwan daKe Kare gaban mace Ko ince inda yafi Ko ina daraja a jiKin mace 1-Yana hana Kura shiga gabanKi wanda Ke haifar da warin gaba. 2-Yana hana busheWar gaba wanda Ke haifar da KaiKayin gaba. 3-Yana Kare mutuncin mace yayin da hadari ya sameta Ko Kuma al'adar ba zata ya sameta. 4-Ga mace mai yawan farin ruwa a gabanta(discharge) sa Pant yana rage yawan futowanshi. ldan da hali zaiyi Kyau ya zama mace tana da Panties da yawa Kamar 12 Saboda idan nata ya jiKe sai ta dinga canzawa, idan Kuma babu hali Ko Kina ganin Wahalar haKan to sai Ki sami Karamin towel Ki aje a toilet dinKi duK sanda KiKa yi tsarKi sai Ki goge/tsane gabanKi da towel din Kafin Ki miKe tsaye Kinga batun jiKewar Pant zai ragu. HaKa Kuma anaso Mata su riKa amfani ne da farin Pant a ko yaushe Saboda yana Saurin taimaKa ma mace ta gane halin da gabanta ke ciKi e.g colour discharge dinta ko unexPected menses zata zama alerted da wuri har ta dau mataKi. Don Allah a Kula Ke da rabuwa da Pant Sai dai loKacin bacci. Ku koya wa yayanku yin haKan Domin ku mata ababe ne masu daraja kuma abin sha'awa amma ga wacce ta damu Kuma taKe Kulawa da Kanta GA YADDA ZAKI HADA SABULU KO KI SIYA +bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ). +zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre ) +farin miski ( miski samu Islamic center ) +hulba na ruwa (Islamic center ) _Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap._ in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka' tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe. In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi. Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba. 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 1005. . . . ... 1006 . . . . ."babu abinda ki ka yimin khairat,amman ko sani ƙaunarki ce ta janyomin hakan,don haka ki yi haƙuri ki karɓi wannan ƙaddarar daman Allah ya riga daya tsara hakan kuma bamu da yadda zamuyi,sai dai mu taya junanmu da addu'ar samun abokan rayuwa na gari". Duk yadda ya yi wa su Baba na bayani haka ya yimin ranar na yi kuka sosai,mama ta dinga rarrashi na don ita tuni tasan da maganar daman,shiru dai kawai ta yimin. ********* yau ne yaya Bilal zai dawo daga ƙasar germany,na yi tsaye a kitchen ina tunanin abinda zan dafa masa,tuno da ko kallon ƙurata ma baya yi yasa duk jiki na ya yi sanyi sosai,na dawo farlo na samu waje na zauna na yi tagumi,Nadiya tazo ta rungumeni ta baya ta ce"sai amaryar yaya Bilal yau kuma tunanin me ki ke?bayan yau dai alƙawari ya cika an mayar da aurenku". Da sauri na tashi ina girgiza kai tunanin hakan kamar ba zai yiwu ba,Nadiya ta sanya dariya sannan ta ce"kada ki yi mamaki khairat yau Abba ya ɗaura mana aure ni da ke,ke da Yaya Bilal ni kuma da Yaya Abas". Abas ɗan gidan baba Hamza ne shine babba daman kuma baiyi aure ba,matuƙin jirgin sama ne sosai na yi murnar haɗin auren Nadiya da Yaya Abas don shima bai da matsalar komai sai matsalar mahaifiyarsa,ita ce bata barin surukanta su zauna lafiya,don ma hajiya kaka na taka mata burki. A yadda aka saka tarewa ta sai nan da wata uku ma masu zuwa don little khairat ta ƙara ƙwari.Babanta yana bugo waya kullum yaji muryar ƴarsa don yanzu suna ƙasar england shi da amminsa.yana aiko kuɗi duk wata masu mugun yawa wai a kula masa da ƴarsa. Har ɓangarensu Yaya Bilal naje Umma wato hajiya Ruƙayya tana zaune a farlo Iman da Irfan na ɗafe kan cinyarta suna bata labari,Iman na ganina ta taso da gudu ta rungumeni amman irfan ya juya ƙeyarsa baya ƙarshe ma ya tashi ya nufi ɓangaren mahaifinsa.sosai abin ya tsayamin araina yaron yana bani mamaki sosai,tabbas ayau ba sai gobe ba zan dawo da komai sabo,zan gyara rayuwar ɗana da kuma ta mahaifinsu,ya zama lallai inyi wannan aikin. Gaisuwa ta mutunci muka yi da Umma ta ce"yauwa gwara da ki ka shigo daman fita zanyi gashi kuma Nusaiba tana skull kin san yau ta fara shiga lecture,don Allah bazan rufe ko ina ba,idan babu damuwa kiɗan zauna yanzu zan dawo." Adawo lafiya na yi mata na rakota ta fito sannan na yi sashen yaya Bilal,ina shiga na samesa da yaransa suna ta wasa suna ƴan guje guje,na koma gefe ina kallonsu cikin sha'awa,ina ma ace tare dani ake wasan?cikin iyali na?. Yana juyowa ya kalleni ya watsar,abin ya yimin ciwo sosai,amman sai na daure na ƙarasa inda suke na ruƙo hannunsa ta baya,da sauri ya juyo ya kalleni fuskar sa ta haɗe sosai alamar ƙiris ya ke jira.da sauri na tsugunna guiwowina bisa ƙasa na sunkuyar da kai na tare da riƙe ƙafarsa na ce"Yaya Bilal na kawo kai na gare ka,duk hukuncin dana cancanta ka yimin na yarda dashi bazan ga lai finka ba,don na cancanci ka yimin komai". Na faɗi hakan ina zubarda hawayen,kada samun farin cikin rayuwa har yanzu.a hankali ya ɗagoni shima idanuwansu sunyi jawur.na kallesa nima yadda naga ya rame sai ya bani tausayi.hannunsa naji kan fuskata yana gogemin hawaye ya ce"Khairat dai na bani haƙuri,ni ya kamata in baki ba ke ba,tunda ni ne mr laifi,sai kawai ya tsugunna agabana ya ce"khairat ki yafemin don Allah duk wani laifi dana yi miki,wanda na sani da wanda ban sani ba." Da sauri na tsugunna nima ina hawaye na riƙe hannunsa cikin nawa hannunsa me taushi da laushi na ce"Abbansu Haidar baka yimin komai ba ni ce ya kamata in nemi yafiyarka". Murmushi ya yi ya rungumeni naji wani mugun daɗi jina jikin uban yara na,Irfan yazo da sauri ya ce"Dady ka daina rungometa bata son ka fa"?.da sauri Bilal ya janyosa jikinsa sannan ya ce"irfan mamynka na sona sosai kuma tana sonka sosai".da

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87