Skip to content

Chapter 61

Chapter 61

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,301 words 0 views Progress saved
Download Book

tashi,Bilal ya nuna takaddar shaidar aikinsa..da sauri suka amshi mahaifin Bilal saboda sanin waye Bilal ɗin,aka fara taimakon gaggawa. Ya samu waje ya zauna cikin ɗaya daga cikin kujerun da aka ajje awajen don zama,ya riƙe kansa wanda ya ke shirin tsage masa gida biyu,saboda masifar da ya ke ciki,ga sakin da ya yiwa Khairat har yanzu yana jin abin aransa. ga kuma kamata da ya yi da ƙwarto,bayan haka kuma ga abinda ya faru da mahaifinsa. ******** kai tsaye sashen Hajiya kaka muka yi nida Yaya Aliyu,da kayana wanda Rashida ta ɗebomin agidan Bilal wanda akan wannan kayan sai da akaso faɗa da Jidda wai Rashida baza ta shiga ba,ai kuwa ta bangaje ta,ta shige ta ɗebo kayan. Muna zuwa Hajiya kaka ta miƙe tana ce wa"a'ah Abin cikin ƙwai lafiya nags hannunki harda bandeji"?.Yaya Aliyu ya ce"ba tada lafiya ne kaka".muka samu waje muka zauna da ƙer na zauna saboda hannun nawa,gashi ƙasan mara ta yanzu wanda ya yimin kamar dutse kuma ina jin wajen kamar dutse,ga wani motsi da ya kemin,ina jin tsoron hakan don tun ƙwanaki na kejin wannan motsin wajen wata biyu,wannan masifar dana shiga ita ce ta saka na manta da wannan motsin dana keji. Babu abinda yaya Aliyu ya ɓoyewa Hajiya kaka tun farko har yanzu,Salati kaka ta yi sannan ta ce"yanzu Bilal ɗin da kansa ne ya yanke wannan ɗanyan hikuncin?tabbas aƙwai wani wanda ya haɗa wannan abin,amman babu komai aƙwai Allah khairat shine zai shige mana gaba". *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮* littafi na 3 *by✍🏿* Ummu maher(miss green)🍀 Wattpad user name Rabiatu333 Arewabooks rabiattu0444 *Sirrinki👂🏻🌈* ki kasance mai yawan yin sadaka da kuma istighfari,yin hakan zai Ƙara kusanta ki ga Allah mahalaccinmu,don haka ƴan uwana mu yawaita yin sadaka. -------------------------------- 79. . . . . 80 . . . . ."Wallahi ƙarya ya ke yimin,ni ban aikata hakan ba".?da sauri Anty kishirya ta ce"Hajiya Iklima ki yarda kawai munyi,kin san kece da kanki ki kaje wajen boka ki ka amso maganin da khairat za tayi ta zubar da jini a ɗauka ta zubar da ciki ne,don haka gwara ki faɗi gaskiya ki zauna lafiya". Da sauri Hajiya iklima ta rirriƙe ƙafar Babanmu tana ce wa"don Allsh Alhaji ka yafemin wallahi sharrin zuciya ne. . . "Bau barts ta ƙarasa ba cikin fushi ya ce"Iklima kin cuce ni kuma kin cuci kanki da ƴaƴanki,ban taɓa zaton hakan daga gurinki ba,kin sa na tsani ƴata tsana mafi muni,sannan kuma na saki matata wacce na kesonta,so me tsanani,ita ce farin ciki na ni kaɗai nasan yanzu halin dana ke ciki idan na buɗe idanuwa na ban ganta kusa dani ba.yanzu duk wannan bai isheki ba Iklima keda ƴar uwar rashin kirkin naki?.ki sani ayau zan sallameki bazan iya xama da me mugun hali irinki ba,Allah shine zai yimin sakayyar duk abinda ki ka yimin". Da sauri Hajiya kaka ta ce"a'ah malik kada ka ɗauki saki abu na wasa ka yi tayinsa kamar jahili,tabbas zama da waɗannan babbar annoba ce,amman ka barsu ko zaman ƴaƴansu sunyi,kada ƴaƴanka su zauna babu iyaye". Da sauri Malik ya juyo ya ce"in barsu fa umma?sam bazan iya zama dasu ba tsakanina kuma dasu sai dai ince Allah ya isa,Allah shine zai ƙwatarmin hakkina,yana faɗar hakan ya ce"ke daman Iklima aƙwai saki ɗaya akanki,don haka yanzu na cika sa ya zama uku,ke kuma na sakeki saki uku,kuma daga yanzu kada na ƙara ganin ƙafafuwanku a gidana tunda ba gidan ubanku bane". Sosai Ɗakin ake kuka su mama iklima,da ƴaƴansu sai Jidda wadda ke kuka kamar ranta zai fita,Bilal ya cilla mata wata takarda ya ce"wannan takardar sakinki ce,amman kafin ki tafi gida zan kira iyayenki suzo suji itin laifin da ki ka yi".kuka sosai take tana bashi haƙuri amman ko kallonta baiyi ba. Hafsat da mijinta bayan sunje gidan Bilal babu kowa sai ta juyo ta ce"kasan gidan iyayenshi ne?".da sauri Hanza ya ce eh na sani".ta hararesa ta ce"to maza muje".ai kuwa da sauri ya shiga mota suka tafi. Suna zuwa aka yi iso wajen Bilal,Bilal ya fito don ganin waye?yana hango Hamza ya ce"ok ashe ka kawo kanka ma maci amana,butulu maci amana ƙasa".Hafsat ta sunkuyar da kanta ƙasa kamar za tayi kuka tsabar takaicin abinda mijinta ya yi,ta nisa ta ce"yallaɓai wallahi abinda su Hamza suka aikata haƙiƙa laifine babba,shiyasa na kawo maka shi ka yi masa hukunci dai dai da abinda ya aikata". Bilal ya ce"haƙiƙa kin cika mata tagari abar son kowani namiji,don awannan lokacin ba kyaun mace ne burgewa ba,a'ah gaskiya ita ce mafi kyau acikin aure".daga nan ya yiwa sojojin nan fito sai gasu sun fito,suka kama Hamza shima.Hafsat ta saka kanta gaban motar da sukazo da ita ta fashe da kuka me mugun ciwo,tana masifar son mijinta Hamza ta shafa cikinta wanda ya fito sosai wata shida kenan,ta fashe da kuka tana ce wa"Allah sarki ɗana mahaifin ya kasance me cin amanar ƙasarshi,ya kasance mara gaskiya,gashinan yanzu ya zamar da kai maraya don ban san irin hukuncin da za'a yanke masa ba. Ta daure ta shigo babban wajen inda aka shiga dasu Hamza,Hajiya kaka ta ce"Allah sarki khairat baiwar Allah,haƙiƙa Allah baya barin haƙƙin wani akan wani,gashinan tun kafin akai ko'ina Allah ya tona musu asiri,ni kuma da kuke ce wa zaku gama dani,sai dai ku gama da iyayenku don su ya kamata ku gama dasu,don sune suka koya muku mugun hali,da zuciyar rashin imani,don duk wata rashin tarbiyya da yaro ya ke ɗakkowa daga wajen iyayensa ne,mahaifiyar khairat da kullum na ke zagi akan ce wa inyamura ce,to wallahi duk ta fiku tarbiyya saboda ita iyayenta sun koya mata tarbiyya,gaskiya,riƙo da amana,da sauran halaye masu kyau don kuwa gashinan mun gani ko akan jikokinmu don sunfi Ƴaƴanku tarbiyya.shiyasa arayuwa ka auri mace ɓe tarbiyya ma wani abune,muddin ka yi rashin sa'ar mata musamman ma ta farko to za kaga komai ya lalace". Da sauri Su Baba Ƙasim suka haɗa baki wajen ce

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87