Skip to content

Chapter 56

Chapter 56

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,303 words 0 views Progress saved
Download Book

*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: 71. . . . . .72 . . . .cikin fushi Bilal ya juyo ya kalli jidda ya ce"ki rufemin baki ke yanzu ko kunya bakya ji?ki ke jifan khairat da wannan mummunar maganar,to me ki ke nufi da hakan?yawon banza take kenan?ko kuwa me ki ke so ki faƊamin".? rau-rau jidda ta yi da ido alamar kuman munafurci sannan ta ce"to ai shikkenan na yi shiru tunda ita Ƴar uwarka ce babu dama a faƊi laifinta sai kace an faƊa,insha Allah ni bazan Ƙara magana akan shiga harkar ta,nidai nasan aƘwai ranar Ƙin dillanci,kuma ma ai bani kaƊai na ke ganinta ba,har da masu gadin gidan nan,ai sai ka tambayesu ko?".bai sake kulata ba ya shiga Ɓangarensa ya ajje kayansa sannan cikin zumuƊi ya yi Ɓangaren khairat. wata muguwar dariya jidda ta saka don tuno da abinda xai faru matuƘar Bilal ya gani da kansa,ta sauke labulan Ɗakinta,ta fito daga sashen nata zuwa waje ta yi Ɓangaren sojojin masu gadin,tana zuwa ta kallesu Ɗaya bayan Ɗaya sannan ta ce"ku taimaki kanku a wannan harkar,matuƘar kuka yimin abinda na keso to tabbas zan ruƁanya muku kuƊin dana yi muku alƘawari,wanda kuma na baku na shan ruwa ne wannan,don haka ku taimaki kanku,tonamin asiri kuwa shima yana Ɗaya daga cikin abinda zai sa na ruguza rayuwar mutum kamar yadda na ruguxa rayuwar wannan shaiƊaniyar kishiyar tawa,don haka ku ki yaye". Da sauri suka ce "ok ma insha Allah baza mu baki kunya ba,zamuyi yadda ki ka ce harda Ƙari ma akan naki".murmushi ta yi da sauri ta wuce Ɓsngarenta ta haye saman bene,ta kulle Ɗakin na ta,ta Ɗakko wayarta ta kira Alhaji damas,suka cigaba da shaiƊancinsu awaya,abin dai sam babu daƊin faƊa. "inna lillahi wa inna ilaihi raji'un".ya faƊi hakan yana dafe hannunsa jikin bangon Ɗakin,tuni yaji wata muguwar zufa na tsatstsafo masa a dukkanin gaɓɓan jikinsa,ya kasa Ƙarasawa yana jin yadda kansa ke mugun sara masa,da gudu Ƙaton mutumin me kama da aljanu ya tashi daga kusa da khairat,da gudu ya fece daga shi sai gajeren wando rigarsa a hannu.Sam Bilal ba shida Ƙarfin da zai tsayar dashi saboda yadda yaji jikinsa baki Ɗaya kamar an cire masa lakar jikin nasa. sai da ya daƊe acikin wannsn halin yana kiran sunan Allah sannan ya fara samun karsashi ajikinsa,ya Ƙaraso inda khairat ke Ƙwance cikin Ƙwanciyar hankali,daya duba kan gadon harda Ɗigon maniyyi ajiki,ya rintse idanuwansa yana jin wani irin mugun zafin zuciya,da Ƙarfi ya fara tashinta,yana kallon fuskarta yana ji adadin tsanarta na Ƙara huda zuciyarsa,ya buƊe muryarsa kamar yaro ya Ƙwala wani irin ihu wanda ya yi sabadiyyar tashin khairat a bacci,ta tashi a matuƘar raza ne,tana rarraba idanuwa ta hangosa a gefenta ya kifa kansa yana kuka kamar Ƙaramin yaro. da sauri ta tashi ta matso inda ya ke ta ce"Hubby lafiya kuwa ka ke irin wannan kukan?waye ya mutu kuma?don Allah ka Ɗago ka faƊamin".ta saka hannayenta da niyyar Ɗago sa Ɗin,da wani irin zafin nama ya wancakalar da ita gefe,na bugi da jikin bango,na fasa Ƙara saboda axabar dana ji,ga hannun da ya yi mugun buguwa,amman duk da haka na Ƙara tashi cikin tashin hankali,tuni idanuwa sun cika da zafin azabar dana ji na buƊe baki na zanyi magana,da sauri ya ce. "Ke fasiƘa macuciya,Ƴar akuya kada kice har kina da wani bakin yin munafurcin da ki ka saba,ki sani ce wa ayau babu abinda zaki faƊamin ki yi nasara akai na kamar yadda ki ka saba yi,wallahi khairat na tsaneki tsana mafi muni arayuwata,kin cuceni kuma kin cuci kanki,da aure na akanki amman ki ke cin amana ta,ki ke kawo mazan banza har kan gadona na sunnah,ki duba kiga saboda kun gama masha'arku har da maniyyi akan gadonki".? da sauri na kalli inda ya nuna min,da sauri ba dafe Ƙirji na ganin maniyyin ne da gaske,na waro idanuwa na waje cikin tsoro na ce"inna lillahi wa inna ilaihi raji'un wallahi yaya ka yarda dani wallahi tallahi ban taƁa cin amanarka abayan idonka ba,ina tsare maka mutuncin ka. . . . . . cikin Ɗaga murya ya ce"shut up!ke haryanzu bakinki bai mutu ba ko?ke bama ki yadda kinyi ba ko?to ki sani ni Bilal ayau na sakeki saki uku.bazan ƙara zama da fasiƙa maci amana irin ki ba.insha Allah sai Allah ya saka min cutar dani da ki ka yi,khairat ni nasan ban taɓa zina da ƴar wasu ba.amman sai aka yi rashin sa'a matata tana lalata da wasu mazan,kinga kuwa Allah baya haɗa mai imani da mara imani.don haka kije Allah ya isa tsakanina da ke". sosai naji jiri na ɗiba na,kai na ya dinga juyamin.na kasa gane a inda ma na ke aduniya na ke ko a lahira?.Allsh kuwa alokacin ya kawo min Rashida,wacce bata taɓa zuwa gidan ba sai yau ta sameni acikin wani irin mummunan hali,ta fasa kuka ganin goshina duk jini,bugewar dani ashe har goshina ma ya fashe da kuka sosai tana ce wa"khairat me ya faru da ke haka?wanine ya shigo ya aika ta miki haka?". Ina bani da bakin magana don alokacin ma ban san inda kai na ya ke ba.na dai ji lokacin da ta shigo ammsn daga nan ban san abinda ke faruwa ba,ta bugawa wayar yaya Bilal amman ta gaza samunsa.ta buga wayar yaya Aliyu yaya na,yana ɗagawa ta fashe mishi da kuka wai khairat ta mutu.sosai hankalinsa ya tashi.ya taho daga shi sai jallabiya tunda ranar babu aiki yana zaune gida yana shan iska Rashida ta kirasa. Ko da ya iso bai ga Bilal ba,ya shige direct sashen Khairat ɗin ya jiyo ihun Rashida,da gudu ya isa ɗakin a halin da yaga khairat ne yasa shi shima fashewa da matsanancin hali,ya rungumo ƙanwar tasa baki ɗaya suka yi waje suna kuka Rashida na binsu a baya. Suna fitowa lokacin shima Yaya Bilal ya fito fuskarsa ta yi jawur ya shiga motarsa zai tayar,da sauri Aliyu ya saka khairat amota ya nufi inda Bilal ɗin ya ke,ya ce"Yaya Bilal yanzu Rashida ta kirani wai khairat ta mutu,gashi goshinta har fashewa ya yi,me ya faru?". Sosai yaji gabansa ya faɗi da akace khairat ta mutu amman don ya nuna bai damu ba ya ce"ok ta mutu ko?to sai me kuma zan muku?ai

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87