Chapter 6
Chapter 6
faru,masu dariya na yi masu jin haushi suma ba a barsu a baya ba. "Wallahi yau bazan yarda ba,bari Malik ɗin yaxo idanma shine ya ɗaure muku gindin dukan jikata yau zanji,wannan wani irin rashin imanine kamar an samu ƙato,duk cikinku wa ubanta ya taɓa duka?ku gaya min tambayarku na ke"?. babu mai bawa Hajiya Kaka amsa,don idan kaka na abinta kowa shiru ya ke idan ba haka ba sai a dawo kansa. Ƙasim kaka ta kalla ta ce"kai uban son gulma kirawo min ɗana Malik,yanzu duk abinda ya ke ya dawo gida don bazan yarda ba wallahi sai an karɓarwa jikata ƴanci don har hukuma yau sai munje wallahi". ai suna jin maganar hukuma suka tsugunna har ƙasa suna ba ta haƙuri amman fir Kaka ta ce bata san zance ba". yana ɗauka kaka ta warce wayar ta ce"kai Malik uwarka ce ke magana duk abinda ka ke ka yi hanzarin dawowa gida,don wallahi yau sai dai ka zaɓa ko ni ko ƴan iskan matanka Iklima da Xeenatu". yana jin hakan ya ce"ganinan zuwa Umma".ƙit ta kashe wayar ta jehowa Ƙasim,ya yi saurin cafkewa don sauran ƙiris wayar tasha ƙasa. Mintina kaɗan sai ga shi don daman ba nisa ya yi ba,suna meeting ne a gidan gomnati,tunda ya sauka a mota ya hango ɓangaren na su a cike an ɗaga labule yasan Hajiya Kaka ce da wannan aikin don in dai za ta yi faɗanta ɗaga labule take. Yana zuwa kowa ya fita don suna matuƙar jin tsoronsa don sam bashi da wasa ko kaɗan balle wargi soja sak a haka ma idan ya juya sai ka ɗauka Bilal ne don suna matuƙar kama da Bilal ɗin. A hankali ya zauna sannan ya gaida kaka amman ko amsawa bata yi ba ta ce"yo ta ina zan amsa maka ana neman kashe min jikata,janyo ni ta yi ta gurfanar gaban Abba gabana sai faɗuwa ya ke don muna matuƙar jin tsoronsa,duk da wataran yana sakar mana fuska. Abba ya kalleni sosai ya kalli kuncina ya kalli kaka da mutanen wajen ya ce"waye ya yi mata wannan bin cikinku"?. Dukkansu har Mamana sai da hankalinta ya tashi don cikin kakkausar murya ya yi maganar,idanuwansa sun kaɗa sunyi jawur jin babu wanda ya basa amsa sai ya ce"babu wanda zaiyi magana acikinku?tunda duk kun rainani ko?". "yo ta yaya za'ayi suyi magana munafukan banza da wofi kawai,to idan baza ku faɗa ba ni bari in faɗa ka ga wannan ƴar me tallan ƙosan da waccen almurar ƴar fillon dajin suka haɗu suka mari Khairat a fuska ka ga yanzu sun janyo maka asara don ko babu komai ka kashe kuɗi a asibiti." "umma babu sisin kobon dazan kashe wallahi,su dai da suka aikata abinda sukayi su zasu kaita asibiti sannan kuma daga yau zan kafa mummunan sharaɗi akan cin zarafin Khairat da kuke don wallahi bazan lamunta ba,khairat ta shi ku tafi Asibiti ke da Kaka dasu azzaluman." sai Hajiya Kaka ta riƙe baki ta ce"A ah wallahi bazani asibiti ba yinin ƴar gidan gaji zanje daman Ƙasimu zai kaini alfarma ɗaya zanyi musu su shigo motar Ƙasimu ya saukesu a kan hanya amman ni baxanje ba,ai sai jikinsu ya gaya musu wallahi don har gado ya kamata a bawa Khairat don wannan zaluncin ya yi yawa,sai ka ce ja ka ni dai wallahi maganar nan ma bata mutu ba dole aje wajen hukuma don su ƙarɓawa yarinya ƴancinta ko wacce muguwa ta ƙwana a cell taji idan da daɗi mugunta." shiru Baba ya yi sannan ya ce"kaka ki yi haƙuri abar maganar cell ni kenan bani da right agidana dole subi dokokin da zan sharɗanta musu don na isa da gidana". "ka ga Malik ni fa na gaji da wannan muguntar idan kai abin baya damunka to ni billahil azim yana damuna,don nasan zafin mari don rabona da a mareni tun ubanka yana zafi zafinsa ya mareni ranar kuwa baiyi baccin ƙwarai ba,don sai da na azabtarsa nima,don wallahi fuska itace babbar kadara a jikin ɗan adam." kunya ta ishi malik amman ya rasa me zaice haka dai ya lallaɓa Kaka muka tafi asibitin,ai kuwa ce wa ta yi a bani gado atake likita ya ce to aka rubuta sannan aka bani magani harda allura sannan bacci ya ƙwasheni,Kaka saboda mugunta asibiti me mugun tsada ta ce Ƙasimu ya kaimu ai kuwa dai me tsadarne don tashin farko dubu talatin aka nema kuma duk ƙwana ɗaya dubu talatin kuma ce wa ta yi ƙwana uku zanyi sai na warke tsaf sannan zan koma,kuma ta ce su zasuyi jinya ta,kuma duk abinda ya samu jikarta sune a rubuta a ajje,bayan wannan kuma idan muka dawo gida sai sun bani tarar kuɗi har na dubu hamsin. Sosai abin ya bawa kowa mamakin jin furucin Kaka,ƴan gulma ana ta zuwa dubani Kaka kuwa duk wanda yazo babu abin dubiya sai ta sillesa tsaf,Yaya Bilal baya nan tun ranar da abin ya faru sai yau ya dawo ake faƊa masa duk abinda ya faru. Ransa ne ya yi mugun Ɓaci nan da nan ya wuce sashen kaka alokacin ta fito daga wanka kenan tana duba mudubi tana rangaƊa Ƙwallinta,sai ga shi ya taho kamar daga sama,tsabar tsoro sai da kaka ta yarda mishiyin Ƙwallin tana kallon bilal Ɗin ta ce"oh ni Ƴatsu soja me ye xaka shigomin Ɗaki babu sallama kamar wani na'adaren sarki".? "ba gwara ba'adaran sarkin ba,kawai don an mari yarinya shikkenan sai ki ce wai sai an biyata diyya kamar waɗanda sukayi wani kisa,haba kaka kidanga abu mana da sense amman kawai yarinya ta yi ta haɗaki da jama'ah kina ci musu mutunci suma fa ƴaƴane kamar na ki ƴaƴan su ma kuma iyayensu suna sonsu. . ." Tun kafin ya ƙarasa cikin faɗa ta ce"to ita Khairat ɗin sai aka ce maka daga sama ta danno ta fito,itama ai uwarta da ubanta na sonta,wallahi soja bazan yarda suci banza ba kowacce baƙar muguwa sai ta gane kurenta don wallahi bazan yarda ba ehe idan ma sun turo kane don ka yimin rashin mutunci ni ba zan yarda ba,kaima da ka yimin rashin kunyar Ruƙayya uwarka ka yi wa ba niba,don ni ba sallamammiya ba ce". tana faɗar hakan ta yi ficewarta tana ce wa"yanzu ma asibitin zan tafi don yau za a sallamota kuma a sibitin zasu bani kuɗin in karɓe in bawa yarinya ta yi shagalin gabanta,idan kuma aƙwai wanda zai karɓe bismillah ga ni gashi". tafiyarta ta yi ta barshi a wajen ya ce aransa lallai tsohuwarnan yau za ta san ta taɓa soja ba dai asibiti za ta ba,mu zuba mu gani. *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87