Skip to content

Chapter 8

Chapter 8

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,286 words 0 views Progress saved
Download Book

kuwa daya wuce yaya Bilal?".harararta na yi sannan na ce"gaskiya Rashida wallahi baki da kunya yanzu yayan namu shine ɗan wahala?ni zuwa ma na yi in gansa inji sanyin a zuciyata ashe kuma ya tafi".? sheƙeƙe ta yi tana kallona sannan ta ce"lallai khairat wai ke haryanzu yaya yana ranki baki ciresa ba?gaskiya idan har zan baki shawara ki haƙura da yaya don wallahi aƙwai matsala babba idan har ki ka ce zaki so yaya,saboda idan ma baki sani ba yau ki sani yaya ya wuce duk yadda ki ke tunanin mata da yawa suna kawo kansu waɗanda suka amsa sunansu mata masu ji da kuɗi da mulki amman wallahi ko kallo basu ishesa ba,wai shi har yanzu bai ga macen da ta ƙwanta masa ba,don haka ina mai baki shawara khairat ki yi haƙuri ki ciresa daga zuciyarki,ga maza masu mulki masu komai suna sonki ammanke kin dage sai yaya gaskiya ki yi haƙuri ki zaɓi ɗaya a cikinsu musha biki". wasu hawaye ne masu zafi suka zubomin,nasa bayan hannuna na sharesu sannan na tashi zan tafi duk jikina a saɓile,janyo hannuna Rashida ta yi sannan ta ce"yi haƙuri khairat wallahi ban san abin zai ɓata miki haka rai haka ba ƴar uwata,insha Allah daga yanzu bazan ƙara faɗa miki haka ba,zan taya ki da addu'ar Allah ubangiji ya baki Yaya Bilal".tana faɗar hakan ta rungumeni tana kukan tausayina i'tama. **** Kamar yadda kuka sani part 12 ne agidanmu kuma duk ƴaƴan Hajiya Kaka ne su da ta haifa da mijinta,Baba Abdullahi shine na farko sai Bananmu Abdulmalik,Baba Tijjani,Baba Kamalu,Baba Sagir,Baba Bashir,Baba Ali,Baba Auwalu,Baba Ƙasim,Anty Zulaiha,Baba usman,Anty Aisha. Waɗannan sune Ƴaƴan Hajiya Kaka,Abdullahi yana da yara biyar ya aurar da biyu mata saura mata biyu namiji ɗaya Yaya Bilal,Babanmu kuma yana da Yara 8,Tijjani 9,kamalu 6,Sagir 5,Bashir 10,Ali 4,Auwala 9,ƙasim 6.Zulaihat 7,Usman 2,Aisha uku. Waɗannan sune jikokin kaka waɗanda adadinsu ya kai 74,dukkansu mazan a gidan suke da ya ke gidane mai yalwa sosai kuma daman tun kafin mahaifinsu ya rasu ya riga daya ta nadar musu waɗannsn filayen kowa da nasa,matan kuma sun ce sun barwa yayyinsu,amman duk da haka sai da suka basu kuɗi masu yawa saboda suna tausayin ƴan uwansu saboda tun suna ƙanana an koya musu tausayin ƙannensu saboda haka tunda suka taso da son junansu suka tashi shiyasa babu wani talaka acikinsu don dukkansu duk wanda ya ke samu zai janyo ɗan uwansa a kusa dashi sosai,kuma kaf ɗinsu mutum biyu ne masu kuɗin,Malik da kuma Abdullahi amman duk sai da suka ja ƴan uwansu a jiki duk abinda suka samu na ƴan uwansu ne. Hajiya kaka ita da mijinta ƴan asalin jihar baushi ne fulanin usul,amman mahaifiyar Hajiya kaka ƴar zaria ce babanta ne ɗan Bauchi. Mijin Hajiya Kaka sojane tun zamansu a bauchi sukayi sa,amman ana yi musu transfer sosai daga gari gari,har Allah ya kasu garin kano suka fara zama a gidan haya daga baya ya yi na sa,amman zaman kano ɗin ya fi yi musu daɗi,don unguwar da suke unguwa ce mai ƙƴau unguwar jan bulo,Allah ya azurta su aƙwai filaye sosai a kusa dashi ya dinga siya yana ajjewa har Allah yasa ya siya filaye a kusa dasu sunfi 15,kuma a waje ɗaya suke kusa da gidansa suna zaune a kano ƙwatsam aiki ya mayar dasu a kaduna unguwar malali.amman suna zuwa kano akai akai. Hajiya kaka tafi son zaman kano don haka ya barta anan ya ɗakki mata ƙanwarta suke zama tare,ƴaƴansu sun fara girma yanzu don haka ma bata fiya zuwa kaduna ɗin ba. Waɗannan filaye da ya siya ya siyawa yaransa ne,ko kafin yabar duniya ƴaƴansa sha 11,sanda ya mutu bata ma san tana da ciki ba sai daga baya ta haifi autarta Aisha. Wannan shine taƙaitaccen tarihin rayuwar Hajiya kaka. *Washe gari* babu wacce bata shirya a cikin mu ba,saboda ayau za a mayar damu boarding daman kusan duk ƴan matan gidan kusan mu goma duk boarding muke kuma muna a shekarar ƙarshe yanzu. Duk jikina a sanyaye ya ke bayan na haɗa kayana na nufi sashen hajiya kaka,tana ganina ta hau kuka tana ce wa"Allah sarki jikata bana son rabuwa da ke wallahi,ke kaɗai ce a cikin jikokina baƙya yimin rashin kunya,ABIN CIKIN ƘWAI ya fi ƙwan daɗi haƙiƙa Allah ya bani jikar da nake alfahari da ita,sai ta rungumeni tana kuka na riƙo hannunta muka fito inda motar da za ta ɗaukemu take,motar gidanmu ce wacce daman an ajjeta ne don kai yara skull. Hararar hajiya kaka suka fara yi,Nadiya da Samira Karaf a don kaka ta ce"to amman dai ba ni kuke harara ba ko?fulanin daji da sadakar yalla kukewa amman ni ba ni ba.Nadiya ta ce"wai ke kaka waye ma ya kalle ballanta na ma a harareki?kema da wani idon har kika san ana kallonki idan baki kallemu ba"?. "shut up"! yaya abeed ya ce wanda muke uba ɗaya dashi kuma yayan nadiya, sannan ya cigaba da ce wa"wallahi ban san rashin kunyarki har ta yi tsamari haka ba,ki dinga iya bakinki idn ba haka ba kuma jikinki zaiyi tsami." "a'ah ɗan nan da a uman take da bata isa ta yimin haka ba,da na haƊa ta da askarawa sunci ubanta malik".Dariya aka sheƙe da ita don abu kaɗan sai kaji ta ce da a uman kake da baka isa kayi mata abu kaza ba,kawai don ta yi zaman cen shikkenan.Ko da muka shiga motar sai da aka so ayi faɗa don su iman da nadiya waje ɗaya suke zama Rashida ta zauna kusa dasu don haka sukace sai ta tashi, yaya abeed ya ce"wallahi duk shegen da ya yi min rigima zan saukesa ne a duk inda naga dama don haka kada kowa ya dameni,ku baƘwa ko yi da ƴar uwarku khairat tana zaune baka jin bakinta amman ku sam baku da nutsuwa. Ai fa wannan maganar da yaya abeed ya faɗa sosai abin ya bawa su Nadiya haushi,suke ta hararata ni kuwa ban ma san suna yi ba,Rashida ce taso biye musu amman na hanata don suna sane suke hararata don sun san halin Rashida ba tada haƙuri kuma ba za ta bari a zageni ko aci mutunci na ba. Tunda daga lokacin babu wanda ya ƙara magana,ni Rashida,iman,nadiya,samira,unaisa,khalisat,intisar,raudat,Amina. Duk babu wanda ya ƙara ce wa kanzil don sun san halin yaya Abeed bai da mutunci sun sansa kamar wutar cikinsu. Muna zuwa makaranta kowa ya yi hanyar ɓangarensu tunda muka koma skull hankalina ya koma kan karatu wani lokacin Rashida har tsokana ta take wai yanzu na dain tunanin yaya Bilal hankalina ya koma kan karatu,sai dai kawai inyi dariya don na san son yaya Bilal a zuciyata ya ke bazai taɓa gogewa ba har abadan. *Miss green ce* *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87