Skip to content

Chapter 52

Chapter 52

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,287 words 0 views Progress saved
Download Book

khairat,sau tari yarinyar yana saka ta acikin munana,amman tabbas yarinyar kyakkyawa ce sosai sai yau ya yadda da hakan. Ganin tana kiɗanta tana rawar tane yasa jidda ta ce"oh wai ni Bilal wani salon wulaƙancin ka koyo ne?da ina ta yi maka abinda zai sakaka farin ciki amman kai hankalinka yana wani wajen cen daban".? "Jidda!".da ƙarfi Bilal ya faɗi sunanta sannan ya ce"ki shiga hankalinki sam ni ba lusarin namiji bane,wanda mace za ta yi ta faɗa masa magana yadda take so ya kyale taba,ki shiga tai tayinki".ya faɗi hakan yana nuna ta da yatsa,tasan halin Bilal ƙwarai da gaske,idan zuciyarsa ta hau yana iya aika tawa mutum ba dai dai ba,ta zauna kan kujera tana rufe bakinta da ƙarfi ta firfirto da idanuwanta waje,ba komai yasa ta yin hakan ba,bai wuce yadda Bilal ya yi mata ba,a iya saninta Bilal bai taɓa koda yi mata kallon banza ba,ko da ma ace ita ce da laifi to shine ke bata haƙuri. **** "Wai Aliyu me yasa kullum ka ke yimin wulaƙanci duk akan matarka Maryam?idan ka gaji dani ne ka sake ni mana?amman irin wannan cin fuska da me ya yi kama?".khadija ce ke faɗin hakan tana kuka. Ya kalle ta sosai cikin nutsuwa ya fara mata magana"khadija ban tsane ki ba?ina sonki sosai kamar yadda na keson Maryam,harma fiye da ita saboda ke ƴar uwa ta ce,duk da babu hadisin daya zo akan idan kana da ƴar uwa ka aure ta,kafi sonta akan waccen saboda ita wannan ƴar uwarka ce,amman ki sani Khadija an halacci zuciya abisa son wanda ya ke kyautata mata,sannan kuma tana ƙin duk wanda ya ke munana mata,to kinga abinda ya ke tsakaninki da Maryam kenan". "Ai daman nasan haka zaka ce ita tafi kyautata maka,ni dana ke gutsirar naman jikinka ina nama dashi ai sai ka yi ta zagina,tunda wannan matar taka ta shanye min miji".ta faɗi hakan tana kuka. Aliyu mutum ne mai sanyin hali sosai,matuƙar mace tasan kan na miji da gudu zata iya dashi,don sam bai da zafi sosai sai dai idan ka ƙure shi,Salim ne ɗan zafin kai irinsu Bilal. A hankali ya ƙaraso har gabanta,wani wari ya bugesa kamar ya toshe hanci,amman sanin hakan zai ƙara janyo wani hargitsin sai ya share,ya tsugunna agabanta ya kamo hannuwanta duka biyu ya manna musu wani irin hot kiss,tuni jikin Khadija ya yi mugun sanyi don yadda ya yi mata kiss ɗin. Ya kalle ta sosai ya kashe mata ido ɗaya,ai tuni khadija ta sallama masa,ya yi murmushin cin nasara sannan ya ce"ummu khairat ina alfahari dake sosai,inason ki yi min wasu alƙawarurruka har guda biyar?". Da sauri ta ce"insha Allah zan riƙe maka alƙawari mijina,Abban Khairat".ta faɗi hakan ita ma tana kashe masa ido ɗaya. Yauwa alƙawari na farko shine,kada ki dinga saka damuwar Maryam akanki har ta yi miki illa don kin san halin da ki ke ciki yanzu,ɗan cikinki yana buƙatar kulawarki sosai don haka don Allah ki daina damuwa.sannan abu na biyu ina son ki kasance mai tsafta da kula da kanki da ƴarki khairat,abu na uku ina son ki dinga tausasa zancenki wajen yi min magana,sannan abu na huɗu ki dinga yimin girki kullum a ƙalla sau biyu matuƙar ina sashenki,sannan abu na biyar ina son ki dinga riƙe min sirrina,tare da yimin ƙwalliya da kula dani". Ya faɗi hakan yana yi mata mugun smile ɗinsa mai tafiya da ita,ta hango asalin kama da mahaifinta akan fuskar Aliyunta,ta magantu ta ce"insha Allah mijina daga yau zaka same ni a mai kula da kai,ta yadda zaka yi alfahari da ni." Sosai Aliyu yaji farin ciki ya mamayesa,ya rungume ta sosai,da kansa ranar ya yi mata wanka fes suka haɗu suka yi aikin ɓangarenta dashi,zuciyarta fal farin ciki. Maryam ma da ta gama aikinta nan ɗin tazo,sai dai khadija taƘi bada fuskar yin hakan,kuma ranar Aliyu a ɓangaren maryam ɗin ya ke,sai bayan magrib sannan ya shigo,Maryam ta amshe sa kamar wani abu ma bai faru ba,ya kalle ta sosai ganin kawai dauriya take,ammsn sauran kaɗan ta fashe da kuka. Da ya ke yasan kan abinsa tuni ya bi da ita yadda ya keso.kafin wani ɗan lokaci ta saki jikinta sosai suka faɗa hirarsu gwanin sha'awa. ***** To fa tun daga wannan ranar ne na buɗe shafi salo salo,sai na lura yana guest ɗinsa yana shan iska zanzo in wuce wata,ina shawagi na ko kallonsa banyi,sai in fake da motsa jiki,ai kuwa sosai ya ke shagala da wannan ɗin,amman girman kai ya saka shi wani jan aji. Yauma kamar kullum na fito daga ni sai tree quater ɗin wando baƙi,wanda yabi jikina irin me bin jiki ɗin nan,sannsn na saka wata riga t shart wanda ta ɗameni sosai na ɗakko ruwan gora mai ɗan sanyi,na ƙulle gashin kaina ma'ana na saka ribom ai kuwa ba ƙaramin kyau hakan ya ƙaramin ba,da ya ka irin gashina mai taushi ne wanda ake kiransa roba roba,kuma sai ya yi kamar na yi doughnut ɗinsa ya yi cukus,kamar black american,na saka konbus ɗina mai kyau,irin na mata na fito abina ina ɗan gudu kaɗan,ai baki ɗaya ya shagala da kallona ina kallonsa,na cigaba da bubbuɗawa kamar yadda na saba yi masa. Sai ga jidda nan ta fito,ganin abinda ke faruwa yasa ta kusa daskarewa awajen,ta kalleni taga harkar gabana na ke,ta kalli mijinta taga shi kuma aikin kallo na ya ke. Kawai ganinta na yi agabana tana wani muzurai cikin fushi ta ce"dalla malama koma ɓangarenki zaki fito kina wani muskutawa,kina neman ki haukata mutum". Dariya sosai na yi kamar na mayar da ita mahaukaciya sannan na ce"oh ikon Allah jidda ki ke kowa?don Allah ki matsa daga kusa dani banda lokacinki,saboda ni dai ina da abinyi,kuma don Allah kiɗan matsa don wallahi wari ki ke kamar mushe?". . .✍🏿 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:24] Miss Green🍀: *_🪺ABIN CIKIN ƘWAI🪺_* 📃LITTAFI NA 2 UMMU MAHER(MISS GREEN🍀) Wattpad user name Rabiatu333 Arewabooks rabiattu0444 *Matso kiji*👂🏻 Kada ki kasance mai yawan yiwa mijinki musu wallahi yin hakan yana dakushe ki a wajen mijinki don haka a kiyaye,ba da faƊa ko fushi miji ya ke saka ya soki ba,A'ah da rarrashi da kissa ake mallake miji. ------------------------- 59. . . . .60 . . .bai ajje ni a ko'ina ba sai kan kyakkyawan gadonsa,da sauri na tashi cikin tsiwa na ce"haba mlm saboda me zaka wani ɗauke ni kamar ƴar tsana?don Allah ni ka daina shiga harka ta". Murmushi ya yi irin na gefen baki sannan ya ce"a'ah nifa ban shiga harkarki ba,kece ki ke shiga harka ta ni yanzu ma fitar min

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87