Skip to content

Chapter 4

Chapter 4

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,276 words 0 views Progress saved
Download Book

fito naga waɗannan samudawan mutanen har zazzaɓi na ke wallahi don ni bana son ganin ire iren inya murai sam agidannan itama uwar taki darajarku take ci wallahi da tuni ta daɗe da barin gidannan". Da sauri Hajiya Inna ta kalleta ta ce"haba Ramatu ashe har yanzu baki manta da wannan abin ba?Har sun tara zuri'ah Da Ɗanki yanzu da aurensu ya kai shekara 30 Fa amman ai yakama ta a manta da komai tun sanda malik ya auro yarinyar nan shekararta 13 har yanzu da take kusan shekara 43,amman ace haryanzu ba a manta da komai ba?gaskiya bai kamata ba Ramatu ki sani kema fa ɗiyanki suna gidan miji fa?bakya tsoron ayi musu haka?don Allah Hajiya Ramatu wannan abin ya wuce in banda yarinyar nan tana da haƙuri ne da irin ƴaƴan yanzu ne da babu abinda zaisa ba zasu yi miki rashin kunya ba,don kin zagar mata uwa a gabanta. Har hawaye ya fara wanke min fuskata na tashi na fita daga ɗakin,wai ita hajiya kaka me take so ne da mamana?wacce irin tsana ce haka". ji na yi kamar na buge da abu da sauri na juyo saboda buguwar da goshina na ce"wash". sosai gabana ya faɗi ganin Yaya Bilal,da sauri na take xan gudu ya janyo bayan rigata tas tas ya kifamin maruka har biyu,na dafe ƙuncina hawaye na ƙara fitowa a idanuwa na ya ce"stupid girl kawai ke bakya kallon gabanku ne da zaki bugeni?to wannan shine last warning matuƙar na biyo hanya to ki kada ki biyo don na tsani kallon wannan dirty face ɗin ta ki,don haka ki kiyaye." maimakon ya bani haushi sai ma ya ƙara burgeni sosai,abin tausayi wato shi so hana ganin laifi. Ƙamshin tureransa ya ƙi barin wajen sai da na ɓata minti kusan talatin sannan na tashi na tafi,wajen daya mareni ɗin na shafa hannayensa duk sun fito a kumatuna,ina ta shafa wajen maimakon inji haushi a'ah daɗin marin ma naji don ko babu komai ko madubi na k Da sauri Hajiya Inna ta kalleta ta ce"haba Ramatu ashe har yanzu baki manta da wannan abin ba?Har sun tara zuri'ah Da Ɗanki yanzu da aurensu ya kai shekara 30 Fa amman ai yakama ta a manta da komai tun sanda malik ya auro yarinyar nan shekararta 13 har yanzu da take kusan shekara 43,amman ace haryanzu ba a manta da komai ba?gaskiya bai kamata ba Ramatu ki sani kema fa ɗiyanki suna gidan miji fa?bakya tsoron ayi musu haka?don Allah Hajiya Ramatu wannan abin ya wuce in banda yarinyar nan tana da haƙuri ne da irin ƴaƴan yanzu ne da babu abinda zaisa ba zasu yi miki rashin kunya ba,don kin zagar mata uwa a gabanta. Har hawaye ya fara wanke min fuskata na tashi na fita daga ɗakin,wai ita hajiya kaka me take so ne da mamana?wacce irin tsana ce haka". ji na yi kamar na buge da abu da sauri na juyo saboda buguwar da goshina na ce"wash". sosai gabana ya faɗi ganin Yaya Bilal,da sauri na take xan gudu ya janyo bayan rigata tas tas ya kifamin maruka har biyu,na dafe ƙuncina hawaye na ƙara fitowa a idanuwa na ya ce"stupid girl kawai ke bakya kallon gabanku ne da zaki bugeni?to wannan shine last warning matuƙar na biyo hanya to ki kada ki biyo don na tsani kallon wannan dirty face ɗin ta ki,don haka ki kiyaye." maimakon ya bani haushi sai ma ya ƙara burgeni sosai,abin tausayi wato shi so hana ganin laifi. Ƙamshin tureransa ya ƙi barin wajen sai da na ɓata minti kusan talatin sannan na tashi na tafi,wajen daya mareni ɗin na shafa hannayensa duk sun fito a kumatuna,ina ta shafa wajen maimakon inji haushi a'ah daɗin marin ma naji don ko babu komai ko madubi na duba zan ga tafin hannayensa a kumatuna. Ban samu kai amarya ba don har sun tafi,sashen Anty ƙarama na je matar baba usman ƙaramin ƙaninsu babanmu. Turaren wuta ta kunna a burner mai shegen ƙamshi ta kalleni da fara'arta ta ce"ah wata sabon ganin yaushe rabonda na ganki a sashennan har na manta?" Ɗan murmushi na yi na ce,"to maman arman gani na zo".da mamaki ta kalli kuncina ta ce"ikon Allah ke kuma Khairat wani mugunne ya mareki haka?". ɗan shafa wajen na yi na ce"am daman faɗuwa na yi ɗazu". "ƙarya ki ke wallahi Khairat ba faɗuwa ki ka yi ba ki faɗi gaskiya dai?wannsn marine ga yatsu biyu biyar nan sun fito raɗa-raɗa. Hawaye ne ya fara fitomin na saka tafin hannuna na rufe don kada ta gani,janyo ni ta yi ta rungume ni sannan ta ce"ki faɗa min gaskiya Khairat nasanki da haƙuri da kawaici waye ya mareki haka?". ban sanda na ce mata ba"maman arman yaya Bilak ne ya mareni waidon na biyo hanyar da ya ke".sai na fashe da kuka don ban san abinda yasa Yaya Bilal ya tsaneni ba".? "caɓɓi jan lallai yaron nan ba shida mutunci yanzu shi ne ya yi miki wannsn marin na cin kashi da wulaƙanci.? Da sauri na riƙe hannayenta na ce"don Allah maman Ammar kada ki faɗawa kowa wannan maganar wallahi ina sonshi bana son tun yanzu ya ce ina haɗasa faɗa da ƴan uwa. *Miss green ce* *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. *_AREWABOOKS LINK kai tsaye_* https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3 Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com [23/09, 16:15] Miss Green🍀: _*🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!*_ 📃Littafi na 1 By🪶 *Ummu maher(Miss green)🍏* *GAWURTATTU 5* ----------------------- *Wattpad user name* https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333 ------------------------- *Arewa book user name* https://arewabooks.com/u/rabiattu0444 ---------------------- *Sirrinmu* manzon Allah(S.A.W)ya hanemu da yiwa ƴaƴanmu zane kamar,kalangu,tattu da sauransu.domin canza halittar ubangiji. 5🟦6 . . .ture hannuwa na ta yi sannan ta ce"amman gaskiya khairat baki da hankali wallahi saboda me shi bai sonki ke zaki ringa tusa kanki,Allah ya yi miki halitta mai ƙyau duk da ke ba fara bace kamar sauran ƴan gidannan amman kaf ɗinsu kin fisu komai ilimi,haƙuri,ƙanƙan da kai,biyayya,tarbiyya,wallahi duk kin fisu wannan abubuwan dana lissafa,to me zaisa ki zaɓi wanda baya sonku?idan fa ki ka auresa ba zai taɓa baki haƙƙinki ba,kuma harga

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87