Chapter 38
Chapter 38
ni son khairat sai wannan Hajiya shigar tama kaɗai kamar ta matan aure ce,uwa uba tarbiyya." "Ka yi haƙuri Ahmad Allahn daya jarabce ka shi zai baka mace tagari,wacce zaka yi alfahari da ita,khairat kuma ka cireta aranka kada ka faɗa halaka tunda dai kaga ita yanzu ta kusa zama matar wani,kuma kasan neman aure cikin aure haramun ne". Suna cikin maganar Inaas ta taho da gudu ta rungume Abbanta tana ce wa"ireally miss u my dady".ɗaga ta sama ya yi yana mata wasa suna ta dariya gwanin ban sha'awa. **** Sosai aka shiga hidamar biki,Anty khadija har da tafiya gida yaji wai don yaya Aliyu zai ƙara aure kuma ya munafunce ta,Alhmdlh Hajiya kaka ta samu lafiya sakamakon wajen magani da aka kaita wadda ƙawarta Hajiya Inna ta kaita. Kuma aka tabbatar musu ce wa asiri ne. Ai kuwa Hajiya kaka na samun lafiya ta sanya rigima wai sai dai in dawo gidan ayi buki anan,don dole muka dawo har Mama. Ƴan gidanmu na nan da halinsu na ƴan munafunce2,Mama ta hure kunnunanta ko nemansu bata yi ba,wanda dai yazo wajenta shikkenan,don maman Arman kullum tana wajenmu don duk muna ɓangaren Hajiya kaka,su Mama Iklima baƙin ciki kamar zai kashesu tun daga kan haɗin da aka yi har zuwan mama gidan,don gani suke kamar ta dawo ne,don yadda suka tsani mutuwarsu haka suka tsani mama. ***** "Jidda don Allah ki yi haƙuri abisa duk abinda ya faru,wallahi bana son yarinyar nan dole kawai za'ayi min,na yi miki alƙawarin ko shiga ɗakinta ma bazanyi ba". Murmushi jin daɗi jidda ta yi sannan ta ce"hmm gaskiya ni dai duk haka banji daɗi ba,amman ba komai ka riƙemin alƙawari. Nan dai suka gama ƴan hirarrakinsu na masoya,sannan ya bawa jidda check na kuɗi ta siya wasu abubuwan don hatta kayan ɗaki shi ya ɗauki nauyin yinsu. **** Alhaji Damas ya ce"goje ayau na ke son nunawa ɗan talikin nan bai isa ya ce zai ja dani awajen ɗana morewa da amaryarsa ba,zan nuna masa shi har yanzu yaro ne ƙarami,zan koya masa babban darasi wanda sai ya yi dana sanin taɓani,zan koya masa hankali da kuma jan kunne yadda ya kamata,maza ku tafi ko kawo min ajiya ta". *miss green ce* *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com [23/09, 16:20] Miss Green🍀: 41. .. . . 42 Bilal yana tafiya Jidda ta shiga gida tana shiga gidan kuma wani yaro ya shigo ya ce"wai inji Bilal wai jidda tazo"?.Ɗan murmushi jidda ta yi sannan ta ce"oh yau kuma A.D soyayyarcs bata ƙare ba ko kuwa?".Ta faɗa wa mamansu Bilal ne yazo bari taje,mamanta ta "ikon Allah ai naga yanzu ya tafi kuma daman bai tafi bane ki ka dawo"?.ɗan murmushi jidda ta yi sannan ta fita tana ƙara jin son Bilal aranta. Irin motarsa sak ta gani a ƙofar gidansu babbar jip mai shegen ƙyau,ta ƙarasa ta ɗan ƙwanƙwasa ganin ba'a buɗe mata ba,janyo ta taji anyi cikin motar,ta buɗe idanuwa sosai saboda tsoro,wani mummunan mutum ta gani akusa da ita yasha malun-malun fara ƙal,dariya sosai ya ke ɓaɓɓakawa sannan ya ce"kada kiji tsoro na ƴan mata amaryar wannan satin".sai ya ƙara ƙelƙelewa da dariya. Sosai taji tsoronta ya ƙaru ta ce"don Allah bawan Allah kai waye"?. Babu abinda Alhaji Damas ya ɓoye mata na dangan takarsu da Bilal na yadda suke takun saƙa. Sannan ya ce"ina son ki bani haɗin kai akan abinda na keson inyi,bujeremin dai dai ya ke da mutuwar Bilal da kuma iyayenki,idan ki ka bani haɗin kao zan baki kuɗi mai tsoka wanda har ki gama rayuwarki baki ƙarar dasu ba,yanzu abinda na keso dake ki faɗawa iyayenki ce war zaki fita da Bilal siyayya". watso masa manyan idanuwanta ta yo tsoro ƙarara ya bayyana a idanuwanta,ji take tamkar za tayi fitsari saboda tsoron mutumin babu yadda ta iya haka ta kira waya ta shaidawa mamanta zasu fita da Bilal". Kai tsaye babban gidansa na shaƙatawa suka isa,suna zuwa yaransa suka fito suka buɗe masa ƙofa,duk jikin jidda ya yi mugun sanyi ga wani mummunan tsoro da take ji. Suna shiga ya kalleta sannan ya ce"ki saki jikinki jidda kada ki sake ki nunamin tsoro,don wannan harkar mun fara ta kenan,har sai naga bayan abinda na keson gani". A takure take dashi wani abu taji an shaƙa mata a hancinta tun daga nan bata ƙara sanin inda kanta ya ke ba,sai tashi tayi ta jita acikin mummunan yanayi,ta yi yunƙurin tashi taji ta kasa tashi ta fasa wani irin mugun kuka mai cin rai,wato daman wannan mutumin ya kawo ta nan ne don ya wulaƙanta mata rayuwa?a satin ɗaurin aurenta?yanzu me zata ce wa Bilal idan hwt ya gane ce wa ita ba budurwa bace?hankalinta ya yi mugun tashi ta saki wani kuka me mugun ƙarfi. Da kansa ya shigo ya kalleta sosai sannan ya ce"jidda wannan abinda na yi miki nima ba ui sane amtsayin ramuwar gayya akan Bilal,saboda yadda ya keson wulaƙanta ni a idon duniya,shiyasa na nemi wannan hanyar don baƙanta masa,idan ki ka yi gangancin faɗa masa wallahi duk ida kika shiga sai na nemoki,bazan taɓa barinki ba". ya turo mata wata jakar kuɗi sannan ya ce"wannsn kuɗin duk na kine,idan kinso ki sakasu a account,idan kinso ki barsu?idan kika haɗa kai dani babu abinda bazan miki ba". yana faɗar hakan ya cillo mata mukullin gida ya ce"wannan mukullin ɗaya ne daga cikin gidajs na waɗanda na keji dasu,shine na baki shi halak malak,gidane ns haya mai part 50 dai yadda ki ka yi dashi yanzu ya zama naki". habawa kunsan mutum da kuɗi tuni Jidda ta saki jikinta da Alhaji Damas,tun daga ranar ta zama kamar wata yarinyarsa,kafin ƙwana tara na aurenta,sai ta yi wa iyayenta ƙarya tace sun fita da Bilal alhalin tana wajensa,aƙwai ƙawarta Wata Rabi'atu babu abinda bata sani ba na dangantarka Damas da kuma Jidda. Saboda kuɗi yasa ta yi shiru da bakinta tunda ana ɗan gutsira mata,sosai jidda ta kashe kuɗi saboda gyaran kanta don tasan ayadda take,naira na gugab naira
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87