Chapter 51
Chapter 51
alim da ma'ul wardi cokali biyu a haɗa arinƙa gogawa a fuska abarshi ya kai minti 15. 2 ko kuma a samu zuma da lemon tsami a dinga shafawa idan mutum zan ƙwanta bacci idan ya tashi ya wanke. by ummu maher 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:23] Miss Green🍀: *55.. . .56* . . .har na wuce sai naji muryarsa"ke zo nan"!.ya faƊi hakan cikin haƊe girar sama da ta Ƙasa,wai don kada nace na gansa,haƊe rai na yi sosai kamar ban taƁa dariya ba,na juya shining eyes Ɗina sosai irin yadda Ƴan duniya ke yi,na kallesa irin yadda ya kalleni kallon Ƙasa sannan na yi wuce wata sashe na ba tare da ko waiwayensa na sake yi ba. sosai abin ya bashi haushi ya wuce fuu kamar kububuwa,ina hangosa ta saman bene,na tun tsire da dariya ina tunanin hali irin na yaya Bilal na wuce ina ce wa hmm zaka shigo hannu sai na gara ka kamar ball,na Ɗauki wayata muka fara chart da anty halisa,dariya sosai ta yi ta ce"kai haba ashe ma mijin na ki bai da wuyar sha'ani?ai so nake sai ya garu sosai sannan mu gana masa azabar da sai yayi kuka saboda haukan sonki". "hmm anty ni gani nake kamar ba zai soni ba?Saboda yaya Bilal ya tsaneni sosai".na faƊi hakan cikin damuwa,sai kuwa anty halisa ta yi tsaki ta ce"Hmm gaskiya khairat raguwar zuciyarki ta yi yawa,yo idan banda raguwar zuciya ta yaya zakice bazai soki ba?ke fa macece ba namiji ba?kuma kina da qualities Ɗin daya kamata namiji ya soki,to saboda me kuma zaki ce haka?idan har kina son muyi shiri to dole ne sai kin zama mace jaruma ba raguwa ba,don haka ki tashi ki zama gawurtacciyar mace agidanta,ki karƁo mutuncinki da kuma martabarki waƊanda ki kayi watsi dasu,don haka inw me jan kunnenki akan ki kula sosai,kada ki bada kai da wuri ki wana sa yadda ya kamata". cikin dakiyar zuciya na ce"insha'Allah anty zan zama jajirtacciya kamar yadda ki keso kuma bazan taƁa baki kunya ba".sosai anty halisa ta yi farin ciki muka cigaba da hirarmu. ***** sosai abinda khairat ta yi masa ya tsaya masa,khairat Ɗin daya sani Ƴar Ƙauye?me nuna masa tsantsar so?yau kuma kallon wani hadarin kaji yaga tana yi mai,kamar an zabure sa haka ya tashi wato allurar soja ta miƘe,indai kuwa baiyi maganin khairat ba yau bai cika soja ba. ina gama chart Ɗin na kashe wayata baki Ɗaya na tashi na cire after dress Ɗin jikina wacce itama tabi lafiyayyiyar baƘar fatata,na fito farlo na wuce kitchen na Ɗakko indomie Ɗin dana dafa,kawai sai ganin mutum na yi a gabana,wani mugun buguwar zuciya naji,amman kuma sai na daure gudun kada in bada kai na,sai na yi mai kallon Ƙasa yadda na yi masa Ɗazu. "khairat ni ki kewa wannan kallon ko?". Na tsinkayo muryarsa Ƙara yimai kallon na yi ya matso inda na ke sosai yana neman taƁa ni,da sauri naja baya kamar naga abin Ƙenkyami na waro ido waje na ce"dont touch me,Kada ka yadda ka taƁani wallahi,ni ba,muharamar ka bace".na faƊi hakan ina turo bakin shawaƁa ta,wanda ya ke yimin mugun kyau Ɗan baki na kamar cunkun fure. "Khairat ni ki ke cewa ba muharraminki ba?ni ba mijinki bane?".da sauri na zaro ido na ce"Allah ya tsare ni wallahi ni bani da wani aure zaman kai na nake,kuma idan ka Ƙara shigomin sashe wallahi ihun Ɓarawo zan maka. waro manyan idanuwansa ya yi yana ganin kamar ba khairat ba,khairat me shiru shiru yarinyar da babu ruwanta?to ko dai ba ita bace wani aljanin ne ya shiga jikinta?ga wani mugun turare wanda duk ya tada masa da feeling Ɗinsa,musamman ma akan khairat Ɗin,daman haka take da kayan ado da alatu?sam bai taƁa tunanin hakan daga gare ta ba,don ko agida ma bata fiya fitowa ba tare da hijab ba. Ganin yaƘi fita ne yasa na ce"mlm don Allah mlm fitarmin a sashe ni na gaji da wannan tsayuwar da ka yi min aka kamar wani sunduƘi". sosai abin ya bawa Bilal mamaki,sam bai jurar rashin kunya don haka yanxu zai yi maganinta.ban yi tsammani ba kawai sai naji ya janyo ni ya matse min baki na sosai naji zafi na gallara mai cizo,amman ko gezau bai yi ba,na Ƙara gallara mai wani cizon.abinda ban sani ba shine hankalinsa sam baya kan cizon dana yi masa,rigar dana saka irin mai wajen wuya Ɗin nance da sauri na tashi na ture sa gefe,cikin fushi na ce"haba bawan Allah me ye kuma zaka zo kana kallo na".na faƊi hakan cikin shagwaƁa,anan take ya tuno da abinda ya aika ta,da sauri ya fita waje yana gyara zaman bottle Ɗin rigarsa wanda duk a buƊe ya ke. Yana fita baki Ɗaya na zauna akan babbar kujera wato tree seater,na lumshe idanuwa na fuskar yaya Bilal na yimin gizo sosai,wani irin farin ciki naji azuciyata na danne saitin zuciyata ina jin bugawarta sosai,har hawayen farin ciki sai da na yi saboda tsananin murna da wankewar zuciya,wai yau ne nice ga ni ga yaya Bilal?mutumin da ko inuwa ta bai son gani.kullum sai hantara da kuma zagi?amman yau har shine ya ke kallona kallon cikin ido. anya ma kuwa xanyi wannan jan ajin da anty halisa ta ce inyi?Kai gaskiya bazan iya ba.mutumin da na ke matuƙar so arayuwata na samesa ai bazan bari inyi wani jan aji ba.garin jan ajin ya tsinke. Da Sauri na ɗakko wayata na kira anty halisa,cikin zumuɗi tana ɗagawa ta fara tsokana ta da "khairat ta Bilal bada kanki asare kije gida kice ya faɗi."sosai naji wani irin nisha ɗi ya cika zuciyata na ce"hmm anty albishirinki?". Da sauri ta ce"goro".na ce "fari ko ja"?.da sauri ta ce"fari".duk abinda ya faru sai dana gaya mata,sosai ta taya ni murna sannan ta ce"hmm wa yaga ya masa barni gabas take.ai wallahi wasan ma yanzu aka soma,wannan turaren da ki ke ganinsa ko asiri idan aka yi wa mutum to tabbas alokacin ya ke warware wa,don haka ki kula da saka sa sosai duk wani gurbi na jikinki kibi turaren dashi.kici gaba kuma da addu'ah insha Allah komai ya kusa zuwa ƙarshe".godiya na yi mata sosai sannan na kashe wayar na rungume filo a ƙirjina ina tuna ranar da zan ganni gani ga yaya Bilal muna zaman aure na haƙiƙa,yana sona ina sonshi. *** "Wai ni honey lafiya ƙlau kuwa ka ke? Tun ɗazu naga sai tunani ka ke?wallahi duk ka sanya ni cikin damuwa?".jidda ke faɗan hakan tana shigewa jikinsa.duk abinda take bai ma san tana yi ba.kaf tunaninsa ya tafi ga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87