Chapter 67
Chapter 67
harara na banka masa.sai kuwa ya kannemin ido ɗaya.jikina ya yi wani irin sanyi da kallon idansa dana yi.na murguɗa baki muka fita.sauri na ke don bana son mu haɗa hanya.amman kawai sai ganinshi na yi kusa dani yana dariya.sosai na yadda na ke tafiya na riƙe bayana da hannuna ɗaya.ga ciki kamar tulu sosai dariyarsa ƙular dani na ce"kaga mlm don Allah ka koma.ko kuma in saka ihu ince ban sanka ba".dariya ya yi yana riƙo hannu na.naji wani mugun shork da sauri na cire hannuna daga nasa na ce"bawan Allah an gaya maka ni ban san addini na bane kome?ka sakeni saki har uku irin sakin jahilci sannan yanzu kace zaka riƙe hannuna".? Sosai yaji zafin kiransa jahila dana yi,amman bai nuna min ko a fuska ba amman tun daga nan bai ƙara magana ba har mukazo wajen ɓangaren masu ciki, aka yi sa'a babu mutane sosai na shiga na samu wata likita itace ta yimin awo.ta ce congrat lafiyar klau babynki amman yanzu 7month cikin ko?".mamaki sosai abin ya bani na ce"eh".ta ce"ok ki dawo nan da sati biyu".na amsa mata da "to". Ina fitowa naga yaya Bilal riƙe da jaka ta abin tausayi.ban kulasa ba na fara tafiya abina sai kuwa ya ce"uwar biyu me suka ce miki"?.wata muguwar harara na watsa mishi kuma naƙi yin magana.ta kaddar daya gani a hannuna ita ya warce ya fara karantawa.wata ƙwallace ta fara zubo masa ya ce"Allah sarki Baby na ka kusa zuwa duniya.Allah ya bawa mamanka haƙuri ta dawo gareni mu cigaba da zaman aurenmu cikin so da ƙaunar juna. Wani kallo na yi masa sannan na ce"hmm Allah ya kiya ye".ina faɗar haka na yi gaba abina.har na koma wajensu kaka banga ya dawo ba cen sai gashi ya dawo da wata ƙatuwar leda guda biyu.ya miƙomin guda ɗaya ya ce"wannan maganinki ne aciki kisha akan lokaci".ganin da mutane awajen yasa na amsa har da godiyata amman araina ce wa na yi to wa yasa ka?. ********* Sosai su jidda suke shan wahala don an gano ita yarinyar Alhaji Damas ce.ta yi wani iri da ita kamar tsohuwa duk ta yanƙwane abin tausayi.babu wanka babu wanki Jidda ƴar gayu amman yanzu babu gayu,don axabar da take sha ma addu'ah take Allah ya karɓi ranta ta huta. Tunda wannan abin ya faru Alhaji Damass yabar Nigeria zuwa ƙasar Germany.don ya tsorata da abubuwa da yawa musamman ma da ƴan jarida suka fara cika masa gida,gashi kuma an gano shine ya ke ɗauke yara,gashi yaji labarin an kama Jidda. Yana son dawowa nigeria,saboda yana son ya aiwatar da wani aiki.don gani ya ke kamar idan yabar jidda araye aƙwau babbar matsala arayuwarsa.gudun kada ta tona masa asiri. ********* *Bayan wata2* To kwanaki na ta tafiya watanni na ta shuɗewa,kullum Yaya Bilal yana gidanmu musamman ma ɓangaren Hajiya kaka.naci da son in kulasa sai ya yi ta hillata ta,amman ko ɓangarensa ban kalla duk wasu abuwan more rayuwa na samu don kullum da kalar abinda zai kawo min,kayan haihuwa kuwa ɗaki guda ya ware na kusa da hajiya kaka ya ke ta zuba kaya. Ayanzu ya yi tafiya baya nan,ranar da zaiyi tafiya ya daɗe sashen Hajiya kaka don in kulasa.hajiya kaka sai biye masa take kamar ba ita ce ta yimin alƙawarin taya ni ƙwatar ƴan cina ba.sai biye masa take musamman ma idan ta ganshi da ƴan kuɗi. Ranar dana ga zai takuramin sashen maman Arman naje,ai kuwa sai hira muke itama ta haihu sati ɗaya kenan da suna.haka kuwa ya haƙura ya tafi amman shi kaɗai yasn yadda ya kejin zuciyarsa,don gani ya ke kamar da bason khairat ya ke ba.yanzu ne ya ke sonta.gani ya ke kamar yanzu khairat ta tsanesa.indai ya tuno da wannan sai yaji duk zuciyarsa ta yi masa zafi. Ina dawowa na iske ya tafi na ajje mayafina zuciyata fess.na hangi abincin da aka kawomin Hajiya Ruƙayya ce ta kawomin,haka yanzu bata gajiya kullum tana hidima ta kullum hankalinta na kaina.nima ina zuwa ɓangarensu musamman da yanzu Aisha ke gida ƙanwar Bilal ɗin yayar Rashida wacce ta haihu amman c.s ne saboda haihuwar tazo da matsala ƴaƴanta 4 yanzu. Da ƙer na samu na zauna saboda yadda cikin ya yi mugun girma ga nauyi.na samu na zauna Hajiya kaka ta ce"lafiya dai ko?don ni tsoro ki ke bani tunda cikin ki ya tsufa.ni tunda na ke ban taɓa ganin ciki me girma irin naki ba tubarkalla".banza na yi mata saboda yadda cikina ke ya mutsamin.marata zuwa bayana duk sun ƙage saboda azaba.na fara yarfe hannu ina addu'ah. Tuni Hajiya kaka ta ruɗe ganin irin muguwar zufar dana ke. *Sirrinki* 1)- Hadin magance kyasbi: A samu man sandal da man ‘labender’ a zuba a cikin man kadanya sannan a kwaba sosai sannan a samu murta a zuba hadin. A mayar da wannan man ya zama tamkar man shafawa a kullum. A yi amfani da shi na tsawon watanni shida za a ga canji. 2)- Gautsin fata: A samu man kwakwa da man zaitun da kuma man ‘almond’ sannan sai a zuba a murta a zuba man kadanyan a ciki sannan sai a kwaba da cokali ya kwabu sosai sannan sai a rika shafawa a jiki. A mayar da man, man shafawa bayan an yi wanka. 3)- Domin magance bushewar laba: A samu zuma da man zaitun sannan sai a zuba a kan man kadanya a kwaba sosai. Sannan a sa a wuri mai sanyi . Sai a rika shafawa a labban baki a kullum za a samu sauki. *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: 83. . . . . . . . 84 . . . . .kiran sunan Allah kawai na ke saboda yadda baki ɗaya marata ta ɗaure tsaf,babu ta inda zansha numfashi,cikin yazo ya toƙaremin marata duk addu'ar da tazo bakina ita na ke yi,Hajiya kaka ta yi ƙoƙarin ɗagani amman na kasa tashi.da sauri ta fita zuwa wajen hajiya Ruƙayya mahaifiyar Bilal.suna tare da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87