Chapter 62
Chapter 62
wa"ƙwarai-ƙwarai zan canki haka ya ke umma,mace tagari ita ce tushen al'umma,khairat ke da ƴan uwanki ku yafe mana tabbas munyi muku ba dai dai ba,da muke zarginki da wani bara gurbin laifi".murmushi kawai na yi ina kuka na ce"na yafe muku baki ɗaya,babu laifin da ku ka yimin kone iyayena masu sona da ƙaunata da nunamin dai dai tun ina ƙarama,don haka ni babu wani laifin da kuka yimin". A hankali jidda ta tako inda na ke ta dafa ƙafafuwa na tana kuka ta ce"Khairat nasan baza ki yafemin ba,amman duk da haka zan nemi yafiyarki don sharrin dana yi miki na cancanci fin haka daga gareki,don sharrin zina ba ƙaramin sharri bane,musamman ma da auranka ayi maka sharri".kasa ce wa komai na yi kawai na fashe da matsanancin kuka na tashi da sauri na fita,zuwa sashen Hajiya kaka. Akan gado na zauna na dinga kuka kamar zan amayar da kayan ciki na,ƙarshe dai sai da aman ya fito,na baje akan gado na canja kayan jiki na zuwa na bacci masu ɗan shara shara,na samu waje na ƙwanta ina kunna ƙarfin A.C na ƙwanta aƙasan tiles ɗin ina ajiyar zuciya. Bilal ya sallami su jidda da a tafi dasu baki ɗaya,da za'a tafi dasu mama Iklima Hajiya kaka ta ce abarsu suje da halinsu,Allsh ya yi musu hukunci da kansa. Ina ƙwance kawai sai ganin mutum na yi akaina tsaye,na ɗaga kaina a hankali don ganin waye?saurin ɗauke idona na yi daga kansa,a take naji duk wani so da na ke iƙirarin ina yi mai to ayanzu ya juye ya zama tsana,ban san me ya faru ya koma hakan ba,ga ciki na da ya yi wani tsini agaba mugun nauyi ya kemin musamman ma idan na ƙwanta,ya ƙaraso da sauri ya sungumeni sai kan gado,ina ta shure shure cizo harda ya ƴushi hannuna saƙale a wuyansa saboda ina tsoron faɗuwa,yana ajjeni akan gadon ya tsuramin eyes ɗinsa masu sakani awani yanayi,amman yau kallon cikin ido na yi masa na matsa gefe da sauri kamar naga abin tsoro. Murmushi ya yi ya tsugunna a kusa dani ya shafa cikina sosai,a sannu naga wasu hawaye sun jiƙa fuskarsa tare da farin ciki duk alokaci ɗaya,duk da ina cikin wani hali musamman kai na da ke ciwo,amman sai dana yi mamakin kukansa,na tashi da sauri daga kan gadon,da sauri na riƙe ƙasan marata na ce"ashhh".na tsugunna saboda tashin dana yi da sauri yasa naji wannan zafin. Da sauri ya nufo inda na ke zai taɓani cikin fushi na ɗaga masa hannu sannan na nuna masa hanyar ƙofa na ce"don Allah kafitarmin acikin ɗaki tunda kai ba muharramina ne ba,kuma ka yiwa Allah ka daina taɓani,tunda dai ayanzu babu wani sauran abu da ya ke tsakanina da kai". . . . .da sauri ya ce"ƙarya ki ke khairat,aƙwai abubuwa da yawa waɗanda yasa har yanzu muke kamar da har ma da ƙarin wasu.haryanzu ke matata ce,tunda acikin fushi na yi sakin kinga addini ya bamu damar mu ci gaba da zama tare,sannan khairat ke ƴar uwata ce ta jini ko badon komai ba,ga kuma ciki na da ke jikinki,kinga kuwa aƙwai abubuwa da yawa atare damu". Da sauri na kallesa na ce"a'ina ka zama mijin nawa?wallahi ni ban yarda ba tunda dai ai ba'aso dole,ni fa ayanzu wata irin muguwar tsanarka na keji,wacce ni kaina mamakinta na ke,kuma ciki da ka ke maganarsa ai zan haihu ko?idan na haihu sai in baka ɗanka,kaga shikkenan babu wani abu tsakanina da kai". Sosai ya ke kuka kamar ƙaramin yaro me shan mama,na tashi cikin fushi zan bar masa ɗakin,da sauri ya tashi ya sha gabana yana kallona da tsagerun idanuwan nan nasa,duk da tsanar dana yi masa amman sai naji yanzu sam bazan iya kallon idon nasa ba,na sunkuyar da kaina sannan a cigaba da magana kamar haka"Khairat na cancanci ki yimin ko wani irin hukunci ne,amman don Allah ki sassautamin hukuncin naki kada ki yimin tsattsaura,wanda ganinki ma zai iya yimin wahala,wallahi Khairat acan cikin xuciyata na ke jinki". Da sauri na ce"ni kuma awajen zuciyata na kejin ka,kaga kuwa tsana ce mafi muni na ke maka don haka don Allah live me along".na faɗi hakan ina kuka sosai,Hajiya kaka ta shigo da sauri. *Sirrinki* Yadda zaki kiyaye vaginal Discharge ( fitar ruwa a farji) Amfani da nono mai kyua na Fulani,ki debi cokali daya na nonon sai ki shafa a farjinki,ki kyaleshi ya bushe karki wanke,kiyi haka kamar sau uku a ranaAmfani da tafarnuwa,ki samu tafarnuwa 2-3 ki dake saiki zuba a cikin tafashashen ruwa yayi minti 15,saiki dibi ruwan bayan ya huce ki wanke gun ko wane dare na tsawon sati 1. 3. Amfani da APPLE CIDER VINEGAR, ko ki zuba kofi biyu cikin ruwa a abin shiga ki shiga ciki tsahon munti 20 ki wanke gun *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: 75. . . . .76 . . . . . . a ranar Hajiya kaka ta gyaramin ɗayan ɗakin nata,aka ɗakko ɗayan gadonta har da katifa aka shimfiɗamin a ɗakin aka gyarasa tsaf.sip ɗinta wanda idan baƙi sunzo suke saka kaya itama aka gyaramin,aka ajjemin ita aɗakin,ina yin wanka na shirya cikin doguwar riga dark blue,farin dana yi ya ƙara fitowa sosai ina gama sanya doguwar rigar na shafa cikina wanda ya fito sosai yanzu,na dafe ƙirjina na ce"innalillahi wa inna ilaihi raji'un wai daman ciki ne dani?".na tambayi kaina sai dai babu wanda zai bani amsar,na fashe da kuka sosai. Sai ga Hajiya kaka ta shigo hankalinta atashe,tayo kaina tana ce wa"yau naga ta kaina yanzu khairat baza ki daina wannan kukan ba,kuka ya zamar maka kamar abinci?don Allah ki daina nima zuciyata bata yimin daɗi".ta faɗi hakan tana kallona. Na ƙara fashewa da kuka ina kallon madubin dake jikin ɗakin nawa na shafa ƙasan marata na ce"Hajiya kaka dole ne fa inyi kuka,ahalin yanzu cikine dani fa?".da sauri Hajiya kaka ta dafe ƙirji ta ce"Alhmdh ai ni na yiwa Allah godiya daya sa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87