Skip to content

Chapter 79

Chapter 79

Jamaluddeen Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

mata yanda yayi kewanta tare da jadada mata daya gama abinda yake zai taho. Cikin 'yan kwanaki Ummy ta ware ta zama 'yar gida sosai, idan ba ka sani ba bazaka tab'a cewa ba Ammi ta haifi Ummy ba ganin yanda take kula da ita kamar 'yarta. *Bayan Wata Biyu* Cikin Ummy ya shiga wata na hud'u, ya d'an fito ya mata kyau sosai, ta k'ara murjewa fatarta tayi kyau har d'an kiba tayi na hutu. Suna zaune a garden d'in gidan itada Areefah suna kallan wani indian Film a system d'in Areefah wayan Ummy yayi k'ara, ganin Jamal yasa ta d'auka cikin shagwab'a tace "Hello Kaki kazo koh? Kullum sai kace zakazo kak'i zuwa" Daga chan b'angaren Yace "Nafiki k'osawa nazo Baby kodan naji d'umin jikin matata na kuma gaisa da baby na" Ta d'anyi murmushi mai sauti yace "Kinsan meh" Ta girgiza kai sannan tace "Aa" Yace "Ki jira zuwana gobe insha Allah, and i will suprise uh tomorrow" Tad'an tura baki "Kullum ba haka kake cewa ba anma kaki zuwa" Ya d'anyi murmushi "Wallahi dagaske nake" Bata jira mai zaice ba ta kashe kiran cike da murna "Gobe Ya Jamal zaizo" Areefah tace "Dagaske" Ta gyad'a mata kai cike da farinciki. Gaba d'aya farinciki ya lullub'e Ummyn kasa kallan tayi haka suka tattara suka koma ciki. Da daddare Jamal ya kira Ammi ya shida mata zuwansa gobe, Farinciki wajan Ammi ba'a magana. Ranar kasa bacci Ummy tayi saboda farinciki, sai bacci b'arawo ya saceta. Washe gari ko da wuri Ammi ta tashesu dan su soma shirye shirye dan ya shaida masa da bak'i yake. Nan fa aka soma girki kala kala, a sauke wanchan a d'aura wanchan. K'arfe D'aya da rabi na rana aka wangale gate d'in gidan, daga d'akinta ta d'aga labule tana kallan motar data shigo, Areefah ta fita dasauri ta k'arasa wajan motan, Areef ya fito daga motan, sannan Jamal shima ya fito, batasan sanda ta sauke wani lallausan murmushi bah. K'ofar baya ya bud'e ta fito tana d'an murmushi, Ummy ta zaro ido kamar zasu fad'o tana kallan Windown. Ummy Abduol✍🏻 🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤 🖤🖤🖤🖤 *JAMALUDEEN* 🖤🖤🖤🖤 🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤 By *Ummy Abduol* Dedicated to My *Late Siblings* *Fcbuk Page* https://facebook.com/Ummy-Abduol-Novels-1033022590196192/ Page 92 K'ofar baya ya bud'e ta fito tana d'an murmushi, Ummy ta zaro ido kamar zasu fad'o tana kallan Windown, K'ara mutsu tsuke idon tayi dan ta tabbatar da abinda take gani. Ganin Maman ce dai dagaske yasa ta ruga a guje ta fito daga d'akin, a k'ofar Falo sukayi kicibus ta fad'a jikinta tana dariyar farinciki. Mama ta soma tureta ganin su Ammi a wajan itako sai k'ara k'ankameta take tana cigaba da dariya. Dakyar ta samu ta saketa sai a lokacin ta lura da mutanen dake falon tad'an sadda kai k'asa, Ammi tayi dariya tana cewa "Iyeh Jaleelah anga Mama" Ta sake duk'ar dakai k'asa tana Murmushi, sannu da zuwa Ammi tama Maman suka wuce zuwa d'akinta. Gogan kuwa tunda ya shigo ya kafe Wife d'in nasa da ido ko k'iftawa bayayi, ta d'ago suka had'a ido tayi saurin barin wajan tana dariya. Ya bita dasauri tana shiga d'akin ya shigo shima, kallanta ya tsaya yi daga sama har k'asa dan sosai tamasa kyau ga cikinta daya d'an fito yayi d'as a jikinta. Ganin ya nufota yasa tayi hanyan toilet yayi saurin rik'o hannunta ya janyota ta fad'a jikinsa "Ina zakije, Wife kekoh? Bakiyi missing d'ina ba koh" Ta tura baki gaba taba d'an doka k'afa yayi saurin rik'ota "No tho I'm sorry karki wahalar min da kanki da babyna" Ya sake matseta ya zira hannunsa a riganta yana shafa cikinta a hankali, lumshe ido tayi tana d'an murmushi bata ankara ba taji ya had'e bakinsu waje d'aya. Dukan k'ofan da ake ne ya dakatar dashi daga abinda yakeyi ya juya yana kallan k'ofar da idanunsa da suka rine "Wanene?" Muryan Areefah sukaji tana cewa "Ammi tace ka fito kuci abinci" Yad'an sassauta rik'on dayama Ummy tare da sake kai maka peck a kumatu "I so much miss uh, sai mun had'u anjima" Ta tura baki yad'anyi dariya ya shafa bakin ya fita yana waiwayenta. A k'ofa ya samu Areefahn tayi masa jagora zuwa falon Abba, nan ya samu an baje masa abinci kala kala, Areefah tayi serving d'insu shida Areef Jama sai santi yake Areefah nata dariya. Abba ya tambaya take shaida masa yayi tafiya shida Bilal. Tarba mai kyau Mama ta samu daga wajan Ammi har tana mamakin irin kirkinsu. Kunya ne ya hana Ummy zuwa gaida Maman saida Ammi tazo da kanta tasa taje ta gaisheta. D'akin Ammi ta bar musu dan su gana, Ummy ta tsugunna ta gaida Maman ta amsa da fara'a tana kallanta da sha'awa. "Ya jikin naki" Ta amsa da sauk'i tana d'an duk'ar dakai. Mama tace "Ina mai farinciki sosai da Allah ya baki miji na gari Ummy, ya kuma baki iyayen miji masu sanki." Maman ta cigaba dacewa "Sai dai har yau bazan fasa fad'a miki kiyi musu biyaiya da kuma kyautata musu." "Insha Allahu Mama zanyi k'okarin haka" Ammi tayi knocking ta shigo tana cewa "Maman Jaleelah ko a k'aro miki abincin neh" Da fara'a Mama tace "Aa Hajiya Alhamdulillah na k'oshi wallahi gama wannan ban cinye bah" Ammi ta fita daga d'akin tana murmushi. Yinin ranan Mama na tare da Ummynta sunata hira na yaushe gamo. Ummy da Jamal basu samu daman keb'ewa ba shiko yana chan d'akinsa da aka basa yana zuba ido yaga ta inda Wife d'in nasa zata bullo. Da daddare Abbah ya dawo, Yayi farinciki sosai da ganin 'yayan nasa, bayan yaci abinci ya natsa Ammi ta rako Mama tazo ta gaishe shi, sunyi gaisuwa na mutunci Mama ta soma musu godiya akan d'awainiyar da sukeyi da ita da kuma kulan da suke bama Ummy. Ammi tace "Haba Maman Jaleelah babu godiya tsakaninmu ai, Wallahi muna jin dad'in zama da Ummy. Muna jinjina muku da irin tarbiyar da kuka bata. Mune da godiya" Mama ta sadda kai k'asa tana murmushi. Abba yace "Gobe in Allah ya kaimu Jamal zai kaiki sabon gidan daya siyan miki dan gwara ki zauna kusa dasu karkiyi nisa" Ido Mama ta ware tana kallan Ammi da mamaki, Ammi tayi dan murmushi, Mama ta soma godiya Ammi tace "D'anki ne ya siya miki bamu bah" Har hawaye Mama tayi na farinciki. Ammi ta rakata zuwa d'akin da aka sauketa nan suka baje sunata hira kamar wad'anda suka dad'e dayin sabo. K'arfe Tara da rabi Ummy ta fito wanka, kintsa kanta tayi da mayuka masu k'amshi da turaruka. Night wears masu kyau ta saka ta kwanta tare da rungume Pillow so take taje wajan Jamal anma kunyan sa dana su Ammi ya hanata. Kira ne ya shigo wayanta da d'auko tare da dubawa, ganin Jamal yasa ta d'auka ta kara a kunne "Wife bakya tausayina koh?" A shagwab'e tace "Menayi" "I need uh right now dan Allah kizo karna mutu" Yanda yayi maganan tausayinsa ya kamata tad'an sassauta murya tace "Nifa kunyarsu Ammi nakeji" "Plsss wife ina jira kinji" Bai jira mai zatace ba ya kashe kiran Shiru tayi tana tunanin yanda zataje ta samesa har ga Allah tausayinsa take sai dai kunyarsu Ammi bazai bari taje bah. Da haka bacci mai ya d'auketa. Cikin

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82