Chapter 45
Chapter 45
rungumeshi tayi sosai ta d'aura kanta akan suman kanshi, d'ayan hannunta kuma tana wasa da suman. Sun dade a haka har bacci ya d'auketa. Cikin bacci taji kamar ana shafata, a razane ta bud'e ido taga wutan d'akin a kashe, rungumota yayi sosai a jikinsa ya had'e bakinsu waje guda. Nan ta biye masa sunata kissing juna, salan karatun nasa ne taji ya soma chanzawa jin hannunsa akan k'irjinshi. Mutsu mutsu ta soma tana k'okarin kwacewa anma ta kasa saboda rik'on daya mata. Lokaci k'ank'ani ya rabata da kayan jikinta. Ba shiri ta fashe masa da kuka tana girgiza masa kai tareda rad'a masa "Dan Allah Ya Jamal kayi hak'uri wallahi bazan iya bah" Kasa ce mata komai yayi sai wasa dayake da duk ilahirin jikinta yana wani irin numfashi. Wani kuka ta saki jin hannunsa a k'asanta. Gaba d'aya ya rud'e ya fita daga haiyacinsa. Ba irin rok'on da Ummy bata masa ba a daren ranar anma baiji bah. Bata k'ara rud'ewa ba saida taji yana addu'ar saduwa da iyali, wani wahalalen kuka ta saki ta k'ankameshi tana girgiza masa kai. Cikin kuka yace "Pls Wife" Sake k'ankamesa tayi, chan kuma ta saki wani razananen ihu. Ina ganin haka naja hannun k'awar arziki Sumaiya Eesah mukayo waje. Ummy Abduol✍🏻 [3/29, 9:23 AM] +234 809 545 5143: ♠♠♠♠♠♠♠♠ ♠♠♠♠ *JAMALUDEEN* ♠♠♠♠ ♠♠♠♠♠♠♠♠ By *Ummy Abduol* Dedicated to My *Late Siblings* Page 50 n 51 Sake k'ankamesa tayi, chan kuma ta saki wani razananen ihu. Ina ganin haka naja hannun k'awar arziki Sumaiya Eesah mukayo waje. K'arfe Sha biyu da kusan rabi ya sarara mata, lokacin ko hannunta bata iya d'agawa. Gefenta ya fad'a yana maida numfashi da kyar, a hankali wasu sabin hawaye suka soma sauko masa, ya juya ya gefensa inda take kwace duk da baya hangota sosai saboda duhun dake d'akin. Tattaro k'arfinsa yayi ya janyota jikinsa dakyar yana maida numfashi. Wani wahalalen kuka ta saki a hankali, so take ta turesa daga jikinta anma ta kasa saboda yanda jikinta ya mata tsami. Bakinsa yakai saitin kunnenta ya rad'a mata "Its Ok Pls ki daina min asaran hawayenki" Tsoro tareda haushin sa ne suka cikata, tattaro sauran k'arfinta tayi tad'an tureshi ta sakw fashe masa da kuka. "Oh God!" Ya fad'a tare da dafa goshinsa. Mik'ewa yayi da kyar ya shiga toilet. Wanka yayi sannan ya tara mata ruwa mai d'umi. D'akin ya koma ya kunna wuta, jan bedsheet tayi ta rufe jikinta dashi tana cigaba da kuka. Bai ce mata komai ba ya k'arasa bakin gadon ya d'auketa ya kaita toilet. Yana sakata cikin ruwan ta saki k'ara a wahale da muryanta daya dishe, Tausayinta ne ya cikasa. Dakyar ya samu ya gasata tareda mata wanka dana tsarki. Duka da kukan shagwab'a kam yasha shi. A toilet ya nad'o ta ya ajeta kan bedside ya cire bedsheet d'in. Kuka ta sake fashewa dashi, ya dawo da ita kan gadon ya zaunar da ita shi kuma ya tsugunna gabanta "I'm sorry Wife, i dnt mean to hurt uh" Ta kauda kai gefe tana kuka tareda turo baki "Ni wallahi bazan yarda bah, kuma saina had'aka da Mama." Dariya yad'anyi yana shafa suman kanta dake d'igan ruwa "Bansan abinda zance dake ba Wife, uh really make my day. Allah ya miki albarka, ya barmu tare. I love uh so much" "Ni dai ka fita, kuma karka k'ara min magana" Yanda take maganan cikin shagwab'a ne ya burgesa, ya sa hannu yana k'okarin jan Towel d'in jikinta. "Wayyo ni ka bari" Ta sake fashe masa da kuka, dariya yayi ya zauna kusada ita tareda rungumota jikinsa "Kai Wife, haka zamu fara? Ni fah mabuk'aci ne, inasan kullum na rinka jin d'umin jikinki" Ta turesa tana k'okarin mik'ewa "Ahh!" Ta saki k'ara ta koma ta zauna tana kuka, fuskarsa d'auke da damuwa yace "Sorry! Ni neh koh" Ta juya kai gefe tana share hawaye, mik'ewa yayi ya d'auko vasline da kansa ya shafa mata tana ta nok'ewa. Nyt wears marasa nauyi ya d'auko mata a d'akinta ya saka mata yanata dariya ganin yanda ta chuno baki gaba tana b'ata fuska. "Kada dai bakin yakai gate" Duka ta d'aka mai ta sake fashe masa da kuka. Yayi saurin rungumota yaja musu bargo yana cewa "Oh God! Yaudai na shiga uku, bakya gajiya da kuka neh Wife" "Ni gobe gidan mu zan tafi bazan zauna bah, tunda mugunta kake min" Dariya yayi mara sauti, yana jinjina rigima irin na Wife d'insa. Lallashinta ya soma yi a haka bacci mai nauyi ya d'auketa a jikinsa. Murmushi yayi yana jin saukar numfashinta a k'irjinsa. Wani santa da tausayinta ne ke k'ara shigansa. Hawaye suka gangaro masa na tunawa da halin da suke ciki, gaba d'ayansu yanzu sun zama marayu. Tunane tunane ya soma har bacci ya d'aukesa. Wuraren biyar da kwata na asubah kukanta ya tashesa, d'an bud'e ido yayi ya hangota chan gefensa ta juya baya tana kuka, ba shiri ya mik'e zaune ya matsa kusada ita, janyota yayi jikinsa yaji jikinta da zafi sosai. Lumshe ido yayi ya bud'e Ya mik'e dasauri "Im so sorry Wife" K'ara narkewa tayi a jikinsa tana cigaba da kuka. Lallashinta ya soma ya mik'e dakyar dan shima zazzab'in yaji yana neman rufesa. Magani ya d'auko a drawer ya fita zuwa kitchen ya d'auko ruwa. Dakyar ta yarda ya bata maganin suka koma suka kwanta. Makara sukayi ranar, basu suka farka ba sai k'arfe goma na safe. Shi ya fara tashi yana sallati ganin gari yayi haske. Janyeta yayi daga jikinsa ya gyara mata kwanciya ya shiga toilet. Wanka yayi tareda alwala ya fito, zaune ya sameta kan gado tana turo baki, murmushi yayi ya k'arasa bakin gadon ya shafa gefen fuskanta "Morning Wife" Ta sake turo baki ta kauda kai, k'ugu ya rik'e ya tsaya gabanta "Idan baki daina turo min baki bah zan sake" Nan da nan kwalla ya cika idonta "Ayyah fah! Ayyah fah!! Ba kyau" Dariya yayi ya shimfid'a sallaya ya tada sallah. Dak'yar ta mik'e ta shiga toilet ta sake gasa jikinta sannan tayi wanka tareda alwala ta fito. Ta gabansa ta wuce tana tafiya a hankali tana cije leb'e, tausayinta ne ya kamasa ya mik'e ya d'auko mata hijab d'in da kansa ya saka mata ya kaita kan sallaya. Ranar da kansa ya musu breakfast sai tattalinta yake. Bashi ya shiga side d'in Mami ba sai bayan sallan Azahar. Zaune ta samesu a falo itada Aunty Faty da Mabrookah sai sauran masu amsar gaisuwa. Har k'asa ya tsugunna ya gaida su, Aunty Faty ta yatsine fuska tace "Sai yanzu ta sakeka kenan" Haushin Aunty Faty yakeji yanzu sosai, yace "Eh Bata da lafiya neh" Aunty Faty da Mabrookah suka kalli juna a tsorace. Mami ya kalla yace "Mami kuyi hak'uri Yau Wife bazata samu shigowa ba, batada Lafiya" Ya mik'e yace "Barinje waje wajan mutane" Baki bud'e Aunty Faty ke kallansa harya fita. Ita kuwa Ummy tana chan tana sharan baccinta dan yace bayasan taje ko ina ta zauna a d'akinta. Har yakai bakin gate wayansa ta hau ruri, numbern Bilal ne ya fito ya d'auka tareda karawa a kunne. Wani Dariya Bilal ya kwashe dashi kana yace "Jamaludeen Surajo! Har yanzu kana bani mamaki, lallai bakasan Bilal bah. Kamar yanda na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82