Chapter 46
Chapter 46
fad'a maka a baya, akan abinda nakeso ina iya yin komai" Jikin Jamal ne ya soma rawa, ya katse kiran dasauri hankalinshi a tashe. Numbern Mifzal ya soma kira dan d'an sanda neh, ringing d'aya biyu ya d'auka. "Mifzal na samu wanda ya turo wad'an nan 'yan fashin, kuma yanzu ta tabbatar min da haka" Daga chan b'angaren Mifzal yace "Are you sure" Murya na rawa yace "I'm very sure." "To shikenan ka kwantar da hankalinka, ina nan zuwa yanzu" Bai jira mai Jamal d'in zaice ba ya kashe kiran. Waje ya fita hankalinsa tashe yana jiran k'arasowar Mifzal, cikin 'yan mintina ya iso k'ofar gidan. Bayanin duk abinda ke faruwa Jamal ya masa tareda nuna masa texts d'in daya ke turo masa. Da kuma wayan da sukayi yanzu dan yasa a record. Mifzal yace "Lallai bashida imani, anma inaso ka bani had'in kai. Dan a hankali nakeso abi komai, sannan ko kad'an kada ka nunama Ummy ko su Mami abinda ke faruwa" Kai kawai Jamal ya iya d'agawa. Numbern Bilal d'in yaba Mifzal sukayi musabaha ya tafi tareda alk'awarta masa komai zaizo k'arshe kwanan nan. Haka Ango Jamal ya cigaba da tattalin Wife d'insa har zuwa ranar da Abba ya cika kwana bakwai. Ranar sunga jama'a daban daban, har 'yan ajinsu Ummy sunzo mata gaisuwa da sauran 'yan uwa da abokan arziki. Aunty Faty kam zama daram dan tace nan zata zauna ta taya 'yar uwarta takaba. Ran Jamal idan yayi dubu ya b'aci dajin zaman Aunty Faty a gidan. Bayan bakwai Jamal ya koma bakin aikinsa, a ranar Ummy ce da girki, taci gayunta cikin Atampa riga da skirt, wanda ya amsa jikinta sosai. Kitchen ta shiga ta fito da kulolin abinci ta d'aura kan dinning da komai datake buk'ata. Har ta bud'e k'ofar d'akinta ta jiyo k'aran motansa, dasauri ta shiga ta sake fesa turare mai dad'in k'anshi ta fito. Kamar kullum d'akin Mabrookah ya shiga, itada Aunty Faty ya samesu suna k'us k'us, baice musu komai ba ya haura sama. Tun a stirecase k'amshi ya soma masa sallama. Wani lallausan murmushi ya saki ya k'arasa hawa saman. D'aki ta fito tana takawa a hankali tana masa murmushi "Sannu da dawowa" Tasa hannu zata karb'a jakan hannunsa, janyo hannun nata yayi ta fad'o jikinsa ya matseta sosai "Zaki kasheni da salon gayunki Wife. Kinyi kyau sosai" "Nagode" tace tana 'yar murmushi. Ya shagwab'e fuska yace "No Wife, ni dai ba haka nakeso kina min sannu da zuwa bah" Ya sake janyota jikinsa yace "Ko kiga yanda akeyi" Had'a bakinsu yayi waje guda, ya sureta yayi d'akinshi da ita sai wuntsile wuntsile take "Ni dai dan Allah ka saukeni" Duk abinda sukeyi Mabrookah na tsaye ta wajan stirecase tana kallansu zuciyarta na tafarfasa. Daga chan k'asa Aunty Faty tace "Maza jeki barbad'a kafin su fito" Ta goge kwallan daya taru mata a ido ta k'arasa dinning d'in. _Manage this pls_ bana d'an jin dad'i neh Ummy Abduol✍🏻 [3/29, 9:23 AM] +234 809 545 5143: ♠♠♠♠♠♠♠♠ ♠♠♠♠ *JAMALUDEEN* ♠♠♠♠ ♠♠♠♠♠♠♠♠ By *Ummy Abduol* Dedicated to My *Late Siblings* *Assalamu Alaikum. A gaskiya bani da bakin da zan gode muku Fans d'ina, naga sak'o da dama naga kira da dama, ina godiya Allah ya barmu tare Ameen. Alhamdulillah na soma samun sauk'i, saidai zaku cigaba da min afuwa na jina ba akan lokaci bah. But uh guys are always on my heart* Wannan shafin naku ne Masoya *Ummy Abduol* Ina alfahari daku. My Facebook Fans kuma ina godiy ba iyaka Musamman Ahmad Yusuf Muhammad. Thank Uh so much. _ga masu san novels d'ina dana rubuta a baya, suna iya ziyartan Page d'ina na facebook UMMY ABDUOL NOVELS domin samun littafaina_ Page 52 n 53 Ta goge kwallan daya taru mata a ido ta k'arasa dinning d'in. Yana shiga d'akin bai ajeta ko ina ba sai kan gado, hawa yayi ta soma turo baki tana matsawa "Ba kyau fah Ya Jamal, ba kyau" D'an murmushi yayi ya sauka daga kan gadon tareda yin k'wafa, ya juya ya fita dan yabar jakan daya dawo dashi a falo. Har Mabrookah ta bud'e kulan zata barbad'a ta juyo k'aran kamar za'a bud'e kofa, dasauri ta mayar ta rufe ta shige labule ta b'oye dan yanada kauri sai ka k'ura ido zaka ganta. Fitowa yayi yad'anyi jim yanabin falon da kallo dan yad'anji motsi, Jakan ya d'auka ya juya Ummy ta fito daga d'akin tana turo baki "Keh koh!" Ta k'arasa dinning d'in ta zauna, "Ni yunwa nakeji, tun dazu nake jiranka" Baice mata komai ba saima k'arasawa dayayi kusada ita, tashi tayi k'okarin yi yasa hannu ya maidata zaune yana murmushi ya rad'a mata "Ni kuma ke nake buk'ata sosai Wife" Tayi saurin tureshi a hankali. yayi murmushi ya zauna kan kujeran dinning d'in ya k'ura ma k'irjinta ido. Serving d'inshi tayi sannan itama ta zuba nata kad'an ta koma ta zauna. D'aukan nata yayi ya had'a da nasa, ta turo baki tana kallansa. Mabrookah dake cikin labule sai zufa take tana kallansu, ga wani hawaye dake gangaro mata. Ji take kamar taje ta shak'e Ummy ta kasheta. A baki Jamal ya soma ba Ummy tana ci a hankali tana cigaba da turo baki, Yayi murmushi tareda shafa bakin yace "Wife rigima" Kamar ance ta d'aga kai ta hango Mabrookah tsaye cikin labule tana kallansu, sosai ranta ya b'ace Jamal yace "Yadai Wife naga fuskanki wani iri" Murmushin yak'e ta masa "Babu komai" Ta d'au spoon ta deba abincin takai mai baki tana shagwab'a "Ni dai inaso naje gida naga Mama" "Kai Wife! Yaushe yaushe kikaga Maman" Ta mik'e tana turo baki tareda bubuga k'afa a k'asa tana kukan shagwab'a "Nidai..Nidai zanje naga Mamana" Baki bud'e ya kalleta, ta cigaba masa da kuka tana turo baki, janyota yayi ta fad'a jikinsa tareda zagaye wuyansa da hannunta tana murmushi, wanda ita kad'ai tasan dalilinsa "Wife rigimanki tayi yawa, kinsan meh?" Ta girgiza masa kai alamar Aa Bakinsa yakai saitin kunnenta ya rad'a mata "I miss uh so much, pls yau dai ki tausaya min" Kokarin mik'ewa take ya rik'eta ya had'a bakinsu waje d'aya. Mabrookah dake cikin labule kamar ta sume haka takeji, kuka kawai take a hankali tana cigaba da kallansu. Biye masa Ummy tayi sunata kissing juna a falon, dakyar ta janye jikinta ta mik'e tareda jan gaban rigansa cikin salo "Baby tashi muje, dan akwai 'yan sa ido" Sam bai cikin haiyacinsa dan network d'insa ya riga ya d'auke. Haka ya bita har zuwa d'akinsa. Mabrookah na ganin sun shige ta fito tana hawaye hannunta aka tana kuka. Bata ko bi takai maganin ba ta sauka zuwa d'akinta. Aunty Faty ta samu a d'akin ta fad'a kan gado tana kuka "Ni wallahi na gaji, ni ya sawak'e min na huta" Buge mata baki Aunty Faty tayi rai b'ace "Anma ban tab'a sanin ke akuya bace Mabrookah sai yau. Ya sawak'e miki?" Ta maimaitana tana kallan Mabrookahn dake ta sharb'an kuka. "Umma Jamal baya sona, ko abinci na baya san ci. Bai damu dani ba sai Ummy" Dogon tsaki Aunty Fatyn taja "Ke wawiya ce, a gabar da ake ciki yanzu ko da d'ibar namanki zai rink'a yi yana ci karki sake ki rabu dashi. Gidan kud'i fa kike, Allah kad'ai yasan mak'udan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82