Skip to content

Chapter 39

Chapter 39

Jamaluddeen Book One Complete Hausa Novels 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

a tray ta aje gefe. D'akinta ta koma sake wanka ta sauya kaya zuwa dogon rigar yadi robber mai taushi, kayan sun mata kyau sosai saboda duk shape d'inta saida ya fito cikin rigan. Tana nan zaune akayi magriba, ta shiga d'aki tayi sallah ta zauna har akayi isha'i. Bud'e kofan d'akinta akayi lokacin ta cire hijabin jikinta kenan, ta juyo suka had'a ido. Wani miyau Jamal ya had'iye dakyar yana binta da ido. Kanta k'asa tamai sannu da zuwa, bai amsa ba sai k'arasowa dayayi ta janyota jikinsa yana murmushi "Kinyi kyau sosai Wife" K'ara sunkuyar dakai tayi tana murmushi "Oh Come on bansan kunyan nan, yana tauye ni. Ki saki jikinki pls. I promise to shower uh with my love" Ummy Abduol✍🏻 [3/22, 5:23 AM] 0mmer Farouk: ♠♠♠♠♠♠♠♠ ♠♠♠♠ *JAMALUDEEN* ♠♠♠♠ ♠♠♠♠♠♠♠♠ By *Ummy Abduol* Dedicated to My *Late Siblings* Page 43 Ya juyo zuwaga Mami kacha kacha ya mata ya mik'e ya haura d'akinsa dan ta soma kaisa bango. Binsa da ido Mami tayi ranta b'ace, tai kwafa tana cewa "Ai wallahi bai isa ki rabani da d'ana bah Ummy, inkin san wata ai baki san wata bah" Taja dogon tsaki ta fita zuwa nata side d'in. Jamal kuwa d'akinsa yayi da Ummy daketa kuka tana k'okarin kwace kanta daga rikon daya mata. Bakin gadonsa ya ajeta ya tsugunna gabanta yana share mata hawaye. "Kiyi hak'uri Wife, karkiyi fushi da Mamina, i know wata rana zata daina kinji" Kan gadon ta fad'a ta fashe da kuka mai sauti, shima ya biyota kan gadon ya rungumota jikinsa yana lallashinta. Dakyar ya samu tayi shiru, ya tayar da ita zaune ya share mata hawaye "Wata rana sai labari, insha Allahu Mami zata soki zata k'aunace ki kinji" Kai ta gyad'a masa da wani k'wallan a idonta. Lightt kiss ya mata a lips d'inta ya shafa suman kanta yace yana zuwa. K'asa ya sauka zuwa d'akin Mabrookah dan sosai ta b'ata masa rai yau. Yana ya tarar da ita ta fito wanka, nunata yayi da yatsa ransa b'ace "Yaushe na fara wasa dake da har kike neman raina ni" Ta zunguro baki "To mai kuma na maka" "Wallahi idan kika k'ara zuwa kika had'ani da iyayena, ko kikayi gigin sake tab'a Ummy" yayi kwafa "Kana tauye ni kuma kace bazanyi magana bah" Ta fashe masa da kuka "Baka shigowa d'akina, baka kula da alamura nah" "Jaraban ki ce ta rufe miki ido har kika ga bana shiga d'akinki. So nawa ina fad'a miki sai Ummy ce uwargida and saina gama mata ranakunta tukun" Ta rushe da kuka ta fad'a kan gado "Bakayin adalci Ya Jamal" Tsaki yayi ya fita daga d'akin dan yasan ransa ne zai cigaba da b'aci a banza a hofi. Haka rayuwar gidan Jamaludeen ta cigaba da kasancewa kullum Ummy zatayi girki tasa ma Abba, Ran Mami ko ya k'ara b'aci. Har side d'insu Ummyn tazo ta mata kacha kacha, ta kuma mata kashedin karta sake sakama Abba abinci. Kullum lesson teachern ta saiya zo, tana jin dad'in karatun sosai. Haka idan Jamal ya dawo daga office zai zauna ya sake mata bita da kuma k'arin bayani. Shak'uwa kam tsakanin Jamal da Ummy ba'a magana. Saidai Abu d'aya da kullum ke damunta rashin k'aunar da Mami da Mabrookah ke mata. Haka ango Jamal ya gama kwanakin sa wajan uwargida ya dawo wajan amarya. Ranar da zai dawo karku so kuga Mabrookah baki har kunne, sai rawar k'afa ake da iyayi anama Ummy kallan banza. Ranar bataje school ba da kanta ta shiga kicin tamai girki sai k'anshi ke tashi a gidan. Bayan ya dawo daga office sama ya haura yayi wanka ya sauya kaya zuwa na shan iska. D'akin Ummy ya lek'a ya sameta kwance ta takure waje d'aya, ya k'arasa bakin gadon ya tab'a jikinta yaji ba zafi "Wife ya dai" Zaune ta tashi saiga hawaye shar, nan da nan ya rud'e "Lapia Wife me aka miki" Kuka ta fashe dashi, ya rungumota jikinsa yana lallshinta, duk yabi ya rud'e dan ko kad'an baisan kukan Wife d'in tasa. "Fad'amin me aka miki, waya tab'aki" A shagwab'e tace "Ni inaso naje gida naga Mama" Ya d'ago fuskanta yana share mata hawaye "Mama kikeson gani" Ta gyad'a masa kai, wani hawayen na gangara a idonta. "Dauko mayafinki muje" Ta d'ago kai dasauri tace "Dagaske" Kai yad'an gyad'a mata, ta rungumeshi tana dariya. Murmushin jin dad'i yayi, ya k'ara janyota jikinshi ya had'a bakinsu guri d'aya. Mutsu mutsu ta soma ya rik'eta sosai. Sun dad'e a haka sannan ya janye bakinsa ya dafe kansa da hannayenshi. Tayi saurin mik'ewa tana turo baki ta shige toilet, dakyar ya iya tashi ya koma d'akinsa. Wanka ya sakeyi ya sauya kaya zuwa kaftan fari k'ar. A falo suka had'u itama ta shirya cikin pink shadda dogon riga. Ya matso ya kama kugunta da hannayensa biyu yana mata murmushi "Kinyi kyau sosai Wife" "Nagode" tace a hankali. Bakinsa yakai wuyanta yad'anyi kissing, tayi saurin lumshe ido dan sak'on nasa ya shigeta sosai. Murya a sanyaye ya rad'a mata "Yaushe zaki bari na nuna miki san danake miki, I'm suffering alot i need uh" Ta janye jikinta dasauri tana murmushi, sauka tayi k'asa, yad'anyi jim tareda sauke ajiyar zuciya sannnan yabi bayanta. Tana saukowa ta samu Mabrookah a falonta, tayi gayu cikin Top fari mai kyau da wando iya guiwa, ya matseta sosai, fuskan nan yasha makeup. Tayi kyau sosai dan itama mai kyau ce. Kallo d'aya Ummy ta mata ta kauda kai ta fita, tsaki Mabrookahn taja chan saiga Jamal ya sauko. zumbur ta mik'e ta k'araso tana karairaya "Haba Honey ina kuma zaka bayan kasan kwana na neh yau" Yad'an yatsine fuska tareda matsawa gefe sbda kokarin datake na chafko rigansa. "Uzuri ne ya kama zamu fita, but idan nadawo ai shiknan" Bai jira mai zatace ba ya fice ya barta tsaye cikeda takaici. Har tayi hanyan k'ofa dan zuwa sanar da Mami sai kuma ta fasa tuna abinda ya fad'a mata rannan. Hakanan badan ranta yaso ba ta koma ta zauna ranta b'ace. Bakin motarsa Ummy taja ta tsaya harya k'araso, bud'e mata yayi ta shiga sannan shima ya shiga suka d'au hanya. Tsaraba ya tsaya yama Maman nad'an abinda ba'a rasa ba sannan suka k'arasa. Dagudu ta shiga cikin gidan ta fad'a jikin Mama dake falo tana lazumi, a tsorace Mama ta janye jikinta dan bata ga fuskan waye bah, ganin Ummy ce yasa itama ta rungumeta tana tambayanta gida. Kuka Ummy ta fashe dashi tunawa da kullum idan ta dawo gidan aikinta, Bayan ta gaida Mama wayan Baba take zuwa su sha fira abinsu. Nan ta sake rushewa da kuka, Mama ta soma lallashinta, itama ta kasa daurewa sukayita kukan tare. Dakyar sukayi shiru, Mama ta tambayeta 'yan gidan nasu ta amsa da lafiya kawai. Jamal jin shiru shiru ba Ummy yasa yad'au ledan tsaraban ya shiga da sallama, jin sallaman shi yasa Mama gyara hijabin jikinta, ai sai kice min da mijinki kuke. Kai Ummy ta duk'ar ya shigo ya samu guri ya zauna tareda gaida Maman. Ledan ya mik'ama Ummy ta mik'ama Mama, godiya Mama tayi tana cewa "Badai ka gajiya" Yayi murmushi baice komai bah, Mama tace "D'an leka ki gaida Innan Bilal" Had'a ido sukayi

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82