Chapter 36
Chapter 36
rigan jikinta "Barin koma bakin aikina, dan daman satan hanya nayi nazo" Ummy dai ba bakin magana, gaba d'aya hankalinta baya jikinta, tunanin yanada zata b'ullo ma alamarin take. Laurat ta dafata tana cewa "Kiyi tunani akan maganar da namiki, Wallahi harga Allah Jamal yafi sonki, wannan abin da Bilal yayi ma kad'ai ya isa shaidar nuna miki ba mai k'aunarki baneh, ke kad'ai ke wahalar ki" Ta sauke ajiyar zuciya ta soma tafiya tana cewa "Kiyi k'okari ki basa hak'uri, ku zauna lafiya tun lokaci bai k'uremiki bah." Bata jira mai Ummyn zatace ba tabar d'akin dasauri. Kogin tunani Ummy ta fad'a akan maganganun Laurat, tabbas abinda Laurat ta fad'a mata gaskiya neh, anma yanzu ita da wani ido zata kalli Jamal bayan rashin kunyar data gama tata masa. Tana nan zaune d'akin ta jiyo hayaniyar a tsakar gidan, ta window ta lek'a taga Aunty Faty ce da tawagar ta da sukazo biki zasu tafi duka harda ita. Wani nannauyar ajiyar zuciya ta sauke ganin Aunty Fatyn zata tafi, saidai kuma idanunta da suka kan su Twins suma tafe kowacce janye da trolley d'inta. Nan da nan hankalinta ya tashi, ta sauko dasauri, a falon k'asa taci karo dasu, Najma tace "Ummy zamu tafi dan Next week zamu koma school" Ta fashe da kuka, ba shiri itama Najma ta fashe da kukan suka rungume juna suna kuka. Sun d'an jima a haka, saida Aunty Zainab tayi kiransu a waya sannan suka sake sallama cikeda kewar juna. Ranar haka Ummy ta wuni sukuku kamar mara lafiya, ko abinci ta kasa ci. Jamal bai shigo gidan ba sai k'arfe tara da rabi, kamar kullum d'akin Mabrookah ya fara shiga tunda itace a k'asa, ya mata saida safe sannan ya haura sama. Duk da yanda zuciyarsa ke zafi akan maganasu ta d'azu hakan bai hanasa shiga d'akin ba. Bacci ya samu tanayi kan sallaya, kanta na kan gado sauran jikinta na k'asa kan sallaya. A hankali ya k'arsa ya kafeta da ido, zufa sosai take dan hijab d'in jikinta babba ne da kauri, Ac ya kunna mata harya juya zai fita sai kuma ya sake waiwayowa ya kalleta na 'yan mintina sannan ya dawo gabanta. Ba tareda b'ata lokaci ba ya d'auketa chak ya d'aurata kan gado yasa hannu ya cire Hijab d'in jikinta yana kallan kyakyawar fuskarta. Wani santa ne ke k'ara shigarshi, a hankali ya lumshe ido ya bud'e ya zubasu akanta. Motsi tad'anyi tareda bud'e idanunta a hankali, ganinsa yasa ta mik'e dasauri, shima yayi saurin mik'ewa yana k'okarin barin d'akin. "Ya Jamal!" Ta kira sunansa a sanyaye kallansa, tsayawa yayi chak anma bai juyo bah. Ba tareda tunanin komai ba ta mik'e ta zagayo gabansa ta tsugunna kanta k'asa dan yanzu ta gane kuskurenta "Dan Allah kayi hak'uri akan abubuwan dana maka insha Allahu bazan sake bah" Sam bazai juri ganinta durk'ushe gabansa bah, ya d'agota dasauri ta hanyar rik'e kafad'unta. Hawaye ya gani suna gangara daga idonta yace "Baki min laifin komai bah, ni ne dai nayi laifi dana ki sakinki. Dan Allah kiyi min afuwa, ina sanki banasan rasa ki Pls" Ta fashe masa da kuka tana girgiza kai "Dan Allah kayi hak'uri karka sakeni, nayi alkawarin zama dakai har abada" Jin maganar yayi kamar a mafarki, ya d'ago idanunsa da suka cika da kwalla yana kallanta baki bud'e "Baeby kece kuwa kikayi maganan nan ko mafarki nake" Kai ta girgiza masa, baisan sanda ya d'auketa chak ya soma zagaye da ita a d'akin ba yana dariyar farinciki, ita kuwa kunya ce ta lullub'eta, ita kanta tasan Jamal mai santa ne saidai kawai matsalar Bilal dake ranta. Ya direta tareda janyota jikinshi yana mai farinciki mara misaltuwa "I love uh so much Ki fad'a me kikeso na miki a rayuwa a matsayin tukwuicin farincikin da kika sani yau" Kai ta girgiza alamar ba komai, ya had'a goshinsu waje guda yana kallanta da murmushi "Tel me and nayi alk'awarin zan miki koma menene matsawar bai fi k'arfina bah" Kuka Mabrookah ta fashe dashi mara sauti wacce ke tsaye bakin k'ofar d'akin tana lek'en su ta ramin makulli tana kallo da kuma jin duk abinda ke faruwa. *Manage this Pls* lokaci ne banda shi kwana biyu Ummy Abduol✍🏻 [3/22, 5:21 AM] 0mmer Farouk: ♠♠♠♠♠♠♠♠ ♠♠♠♠ *JAMALUDEEN* ♠♠♠♠ ♠♠♠♠♠♠♠♠ By *Ummy Abduol* Dedicated to My *Late Siblings* Page 42 "Oh Come on bansan kunyan nan, yana tauye ni. Ki saki jikinki pls. I promise to shower uh with my love" Murmushi tayi tana k'okarin kwace kanta daga jikinsa, k'ara rungumota yayi "Kin fara koh" "Dan Allah ka bari" Ya mik'e kafad'a yana turo baki "Aa ni dai bazan bari bah" Turesa tayi dasauri tana mai dariya. Ya rik'e kugu ya d'an had'e rai "Allah koh zaki sani Wife" Dariya ta sake mai ganin yanda yake turo baki a shagwab'e. Biyota yayi ta fito a guje, falon ta sukayi ta zagaye wa tana dariya haka shima. Daidai nan Mabrookah ta hauro zuwa falon dan yau a shiryenta take. Chak ta tsaya ganin abinda sukeyi, sam basu ma lura da ita ba saida Ummy ta banga jeta by mistake, wani lafiyaiyar Mari Mabrookah ta d'auketa dashi a fusace "Keh makauniya ce" Sosai Marin ya shigi Ummy ta soma hawaye tayi dakinta tana kuka, Jamal baiyi wata wata ba ya d'auketa da marin itama "Akan wani dalili zaki dakar min mata" Ya nunata da yatsa yana cewa "Abubuwan ki sun fara kaini bango" Ta chakumi kwallashi ta fashe da kuka "Wallahi baka isa ba Jamal, duk fa abinda kukeyi kallanku kawai nake. Ni dan baka sona shine ka maidani bare" Ransa b'ace yace "Ki sakar min riga" Ta sake rushewa da wani kukan "Bazan saki ba wallahi, kamin laifi ina magana kuma kana k'orafi" Ransa idan yayi dubu ya b'aci, ya sake cewa "Ki sakar min riga Mabrookah, karki bari na nuna miki koni waye" "Wallahi bazan saki ba saidai ka kashe ni" Fizge jikinsa ya soma ta k'ara k'ankameshi tana kuka tareda dukansa "Ni wallahi bazan yarda bah, nima ma matarka ce. Anma akan wannan jakar zak...." Wani marin ya sake d'auketa dashi har saida tayi taga taga zata fad'i, duk da haka batayi shiru bah. Zagi ta uwa ta uba ta dunga d'urama Ummy, nan ko gogan ya sake harzuk'a. Belt d'in jikinsa ya cire ya soma lafta mata kamar Allah ya aiko sa. Saida ya mata ligi ligi sannan ya yarda belt d'in ya shiga d'akin Ummy. Kwance ya sameta kan gadonta tana kuka a hankali, runtse ido yayi cikeda takaicin abinda Mabrookah ta masa, kan gadon ya zauna ya janyota jikinsa ranshi ba dad'i. K'wace jikinta ta soma tana kuka tana fizgewa "Ni ka sakeni!" Ya k'ara rik'eta gabansa na fad'uwa "Haba Wife I'm sorry, pls kiyi hak'uri kinji" Fizgewa ta cigaba tana kukan shagwab'a. "Haba Wife nine fah" Ganin tak'i hak'ura yasa ya d'ago kanta ya had'a bakinsu guri d'aya. Ido Ummy ta zaro kamar na (Hafsat Xaboorah) Lol. Kokarin kwacewa ta soma ya k'ara rik'eta yana kissing d'inta a hankali. Wayansa ne tad'anyi k'ara alamar sak'o, sassauta rik'on daya mata yayi ya ciro a aljihunsa ya duba, murmushi yayi bayan ya karanta, har yanzu ya saba da sak'on nin da Bilal yake turo masa kusan kullum
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82