Skip to content

Chapter 47

Chapter 47

Jamaluddeen Book One Complete Hausa Novels 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

kud'in da zai gada" "Ni dai Umma ina sanshi ban damu da kud'insa bah" Duka Aunty Faty ta d'aka mata tana huci "Wallahi ki shiga taitayinki, Albasa dai batayi halin ruwa ba Mabrookah" Ta mik'e a fusace tana cewa "Ki zauna nan soyaiya ta rufe miki ido, idan bakiyi anfani da maganin nan ba kina nan Ummyn da kika raina zata k'wace gidan gaba d'aya" Fuuuu tabar d'akin a fusace. Mabrookah ta sake fashewa da kuka tana ganin abubuwan da suka faru d'azu tsakanin Ummy da Jamal take gani a idonta. Suna shiga d'akin Ummy ta sakeshi ta shiga toilet ta had'a masa ruwan wanka ta fito. Kwance ta samesa kan gado fuskansa na kallan ceilng idanunsa a lumshe ta k'arasa bakin gadon "Ruwan wanka na jiranka" Yi yayi kamar baiji bah, ta turo baki ta matsa sosai kusa dashi. Yayi saurin janyota ta fad'a kan k'irjinshi, tashi take kokarin yi ya rik'eta sosai a jikinsa "Dan Allah Ya Jamal ka daina wallahi banaso" Yanda tayi maganan a shagwab'e yasa shima ya shagwab'e fuska yace "In ni kuma inaso fah" Ta mak'e kafad'a dakyar ta janye jikinta, ya mik'e yana cije leb'e ya shiga toilet d'in. Falo ta koma ta tarar Mabrookah tabar wajan, ta rik'e k'ugu tana murmushin mugunta. D'akinta ta koma ta sake wanka tayi sallan isha'i sannan ta chanza zuwa night wears ta kwanta. Har bacci ya soma d'aukanta taji kamar ana shafata, a razane ta mik'e zaune taga Jamal ne duk yabi ya susuce, kamar zatayi kuka tace "Dan Allah ka bari" "Pls Ki tausaya min wife, a matse nake plssss" Bai jira mai zatace ba ya soma shafata. (Asuba ta gari Angon Jaleelah) Kukan shagwab'a Ummy keyi tana kai masa duka a k'irji, murmushi ya mata ya d'auketa ya kaita toilet. Wanka ya mata ya dawo da ita sai kukan shagwab'a take masa. Dakyar ta yarda ya shiryata cikin dogon riga bak'i mai pink flowers a jiki. Har ya gama bata daina turo baki bah. Murmushi yayi ya d'ago hab'arta ta lumshe ido dasauri. Cikin sanyin murya yace "Allah ya miki albarka Wife, bansan da kalmar da zanyi anfani dashi ba wajan gode miki. I love uh so much" Hannunta ya kama ya saka mata keyn mota ya dunkule hannun "Tukuicin faranta min da kikayi First night, Thank uh so much" Tunda ya saka mata keyn a hannu take bin hannun da kallo idaunta waje. Kwantar da ita yayi yaja mata bargo "Kisha baccin ki dan jiya ban bari kinyi bacci bah" Cikeda kunyansa tace "Nago..." Yatsansa yasa a lips d'inta "Shhhhhh... Babu godiya tsakanina dake Wife, just sleep" Tayi saurin lumshe idonta tana murmushi. Farinciki yau yakeji fiye da ko yaushe, dakin ya sauka ya shiga na Mabrookah. Zaune ya sameta kan gado tana shirin zuwa makaranta, kallo d'aya ta masa ta kauda kai, ya zauna kusa da iya da d'an murmushi "Amarya tah!" Ta kauda kai gefe tana saka handout a cikin jakanta "Amarya yau ba magana" Batace komai bah ta d'au jakanta ta fita tana gungunai, murmushin takaici yayi ya mik'e ya fita. Sama ya hau yayi wanka ya shirya, d'akin Ummyn ya lek'a ya samu tana bacci, peck ya mata a goshi ya fita. Direct side d'in Mami ya nufa, bai tarar da kowa a falo ba ya haura sama zuwa d'akinta, zaune ya sameta tana latsa waya. Ya zauna k'asa kusada iya ya gaidata. Amsawa tayi tareda aje wayan a gefenta "Yanzu dai Ummy sai tagadama take zuwa tana gaida ni" Yad'an sosa k'eya tareda duk'ar dakai "Batada lafiya ne kwana biyu shiyasa" Gyad'a kai kawai tayi sannan tace "Naga sabon mercedes a haraban gida na wanene" Gabansa ne ya fad'i ya d'an dago suka had'a ido yace "Na Ummy neh" "Mene!" Mami ta furta a fusace "Na Ummy fah kace, waya bata mota?" Murya a d'an sark'e yace "Ni na siya mata" Ran Mami idan yayi dubu ya b'aci tace "Ita kuma Mabrookah fah" Jim yayi chan wayansa ya soma ruri, cirowa yayi daga aljihun shi yafa Mifzal ne yad'an kalli Mami dake ta hararansa "Tun ba'aje ko inaba kenan ka fara nuna rashin adalci Jamal, yau sati biyu da rasuwan mahaifinka har ka fara b'arna da kud'i" Shiru dai yayi baice komai bah kansa k'asa "Ina magana kayi banza dani" "Dan Allah kiyi hak'uri, kinga fa Mami kwata kwata Mabrookah bata daraja ni taya zanji dad'i har na mata ky..." "Rufemin baki shanyayen banza, to bari in gaya maka dole itama Mabrookah sai ka saya mata mota itama" "Anma Mami..." Ta d'aga masa hannu tana huci "Na gama magana, ka tashi ka bani guri" Mik'ewa yayi a sanyaye ya fita daga d'akin, a corridor ya had'u da Aunty Faty, saida ya juya k'eya sannan ya gaidata, harara ta zafga masa bata amsa ba ta bar wajan. Motansa ya shiga yabar gidan ransa ba dad'i, yana cikin driving Mifzal ta sake kiransa. Gefen titi yayi parking sannan ya kirasa, daga chan b'angaren Mifzal yace "Idan baka komai kazo Office akwai wasu mahimman abubuwa danakeso na fad'a maka akan Case d'in nan" Toh kawai Jamal yace ya kashe kiran ya tada motan ya nufi office d'in Mifzal. Bayan sun gaisa Mifzal ya gyara zama yace "Kasan hausawa na cewa idan baka iya kama b'arawo ba sai b'arawo ya kamaka" Ummy Abduol✍🏻 ♠♠♠♠♠♠♠♠ ♠♠♠♠ *JAMALUDEEN* ♠♠♠♠ ♠♠♠♠♠♠♠♠ By *Ummy Abduol* Dedicated to My *Late Siblings* Page 54 n 55 "Kasan hausawa na cewa idan baka iya kama b'arawo ba sai b'arawo ya kamaka" Jamal ya gyara zama yana sauraronsa "Bazai yuwu hakanan muje mu kamasa ba duk da akwai hujjoji masu kyau a hannun mu" Jamal ya b'ata fuska "To yanzu me kace zaka fad'amin mai mahimmanci" Mifzal ya cigaba sa cewa "Munyi bincike a kansa sosai mun gano yana zaune ne a gidan wani hamshak'in mai kud'i mai suna Alhaji Ameenu, sai dai mutanen unguwar babu wanda yasan menene sana'ar mutumin. Kuma kwanan nan suka dawo k'asar dan da ba anan yake bah" Jimm Jamal yayi yana tunani, Mifzal yace "Yanzu haka sun bar k'asar shida Alhajin, anma iyalensa na nan. Dole yanzu zamu jira dawowan su dan mu cigaba da bibiyarsa, saboda mu gane shi Alhajin Ameenun wanene, kasan kama babban mutum a k'asar nan nada hatsari. Musamman shi da bamusan meya taka bah" Mik'ama Mifzal d'in hannu yayi sukayi musabaha "Nagode sosai Friend, Allah ya saka da Alheri" Da murmushi ya amsa da "Ameen. Ka kwantar da hankalinka, insha Allahu zamuyi iya yinmu dan mu kama mai hannu cikin wannan kisan" Ya lumshe ido ya bud'e a hankali tareda mik'ewa ya masa sallama ya tafi. Office ya nufa yana tunanin abinda Mami tasa shi dole yayi, bawai baida kud'in baneh Aa. Tunaninsa kawai yanda zai b'annatar da kud'insa wajan wacce bata darajasa, da biyaiya ko na second d'aya. Dogon tsaki yaja yasaka hannu cikin suman kanshi yana ya mutsawa yana b'ata fuska. Waya yayi dan a kawo masa motan, cikin awa da baifi d'aya ba aka kawo masa, sak irin na Ummy ce, saidai na Mabrookah Bak'i neh, ita kuma na Ummy Arsh ce. Gida yasa suka kai masa motan, shi kuma bayan ya tashi aiki ta biya kasuwa ya sayi kayan masarufi ya nufi gidansu Ummy. Sosai

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82