Chapter 14
Chapter 14
sammin idan an dafa din''ta qarashe cikin sigar tsokana,dariya ta baiwa maryam ''me zai hana mami,ai sai kince ya isheki ma'' ''to godiya nake,amma please maryam ki riqe min amana don Allah,na yarda da muta ne da dama akan Abdallah na amma sun ha'inceni,and pls feel free ke 'yar gida ce'' taji dadin bayanin mamin sosai har zuciyarta kadan kadan mamin ke janta da hira bayan ta nuna mata store da kitchen din nasu,tace ta duba idan da abunda take buqata ta fada zuwa gobe da safe a siyo tunda da yamna take tunanin zuwan Abdallan girgiza kai tayi ''komai yayi mami'' ''to masha Allah,sai waj.....'' maganr tata ta katse sakamakon shigowar kira wayarta qirar iphone 7 murmusho maryam taga tayi har haskrn haqorin makkar ta ya bayyana ''dan halak,yaqi ambato''mami ta fada a bayyane tana shirin daga wayar ''salamu alaikum my son yanxu nake zancenka'' ''mami na ke da wa?'' ''sabuwan mai dafa abinci nayi maka abdallah'' sai da ya danyi jim ''anya mami ba za'a haqura haka ba?'' ''kada ka damu son,insha Allahu wannan karon ba za'a samu matsala ba kaji,saboda hankali na ya kwanta da ita fiye da wadancan'' ''tunda kin aminta mami shikenan''maryam dake tsaye sai ta danji ba dadi,duk da bata jin abinda yake fadi amma ta fuskanta kamar bai marhabin ne da zuwanta gidan ''insha Allahu ba damuwa,yanzun ma muna tare,muna tsara tarbarka gobe'' ya narkar da murya tamkar qaramun yaro ''ayyah mami na,abinda nakw ta fargabar gaya miki kenan tun dazun,aikin ne mami bai kammalu ba sai nan da kwana uku,kinga ya zama dole na qara kwana hudu kenan,bazai yiwu na taho na barsu ba gudun samun matsala,but....i promise mami na nan da kwana hudu a gida zan kwana kiji mamina,kuma pls kada ki saka damuwa cikin ranki'' ta danji a ranta kam don tana matuqar son Abdallah,amma sai ta share ''shikenan my son,Allah ya kaimu ya kuma kare min kai,ya bada sa'a,ka ci gaba da addu'a don Allah banda wasa'' ''insha Allah mami na,i love you'' sai da tayi murmushi sannan tace ''i love you too my son'' daskarewa maryam ta kusa yi a tsaye,tana sake jinjina soyayyar dake tsakanin mami da dan nata ''kinji ma maryam,abdallah ya hutashsheki,sai nan da kwana hudu zai dawo''tace da maryam wadda ke duba,cikin wani dan qaramin oven dake gabanta wanda a badini duniyar tuna ni ta tafi,ta dan washe fuska ''ayyah,Allah ya nuba mana'' ''ameen ameen,mujeko sai kiyi kwanciyarki abinki'' tare suka fito falon sai suka tadda ta a zaune saman kujera,budurwar dazu ce ''sannu mami''tace tana dan murmushi hade da kallon maryam da hakanan tun ganin farko taji ta tsone mata ido,ko don kyawun da take hangowa baro baro ne kwance a halittar maryam din oho? ''yauwa sannu zubaida'' ''na shigo ai dazu baki nan sai waccar na gani'' mami ta juya tadan kalli maryam ''sunanta maryam....ya akayi zubaida?'' tadan murmusa ''zuwa nayi na amshi key na part din ya abdallah zansa a gyara,naji kamar gobe zai dawo ko?'' '' damuwa jeki abunki zubaida zan gyara miahin da kaina,tunda kinga waccan karon yayi fada'' ''to zan gyara da kaina mami'' ''kada ki damu zubaida,jeki abunki''raahin,kin dadi qarara ya bayyana a,fuskarta,amma sai ta juya zata fice ''am....zubaida''mami tayi kiranta ta juyo a sanyaye,kana ta amsa ''ku tafi tare da maryam ta gaida nene,ma'aikaciyar da na daukarwa abdallah ce'' dif zubaida tayi a ciki ciki tace ''to''ta juya tqci gaba da tafiyarta momy ta kalli maryam''kije ku gaisheta,abokiyar zama na ce tin kafin rasuwan abban abdallah'' to din itama tace kana tabi bayan zubaida da tuni ta fice daga falon nasu har ta isa filin dake cikin bangaren nasu Tana biye da ita har suka shiga bangaren nasu,ginishi iri, na mamin ne babu maraba sai bambancin furnitures,mutum biyu ne zaune a falon kallo suke na wani american film a M B C ACTION wanda volume dinsa ya gauraye falon,zubaidaida batayi sallama ba sai maryam wadda siririyar muryarta bata wadatar da su sun jita ba,zubaida ta zauna kusa da matar wadda ta kusa ahekara hamsin da biyar tana fitar da numfashi daga bakinta matar na juya ta dubeta ''um hmmm,ai nasani iska ce ke wahalar da mai kayan kara,ni nasan ba baki za'ayi ba,amma tunda ke kika g....'' ''nene ga mai aiki nan mami tace na kawo miki ki ganta''ta katse babar tata don ta lura basu lura cewa ba ita daya ta shigo ba lokaci daya suka zuba mata ido nenen da daya budurwar dake zaune kusa da ita har maryam din taji faduwar gaba nenen ta maida kallonta ga zubaida ''mai aiki,kodai baki ji bane sosai'' cikin yamutsa fuska da alamun qosawa tace ''wadda zata dinga wa ya Abdallah girki da ta canza'' nenen ta dawo da kallonta gun maryam,ta dan tara qarfin gwiwarta tace ''ina yini''second kusan biyar kafin tace ''lafiya,Allah ya taimaka'' ''ameen,sai da safenku''maryamun ta fada tana juyawa ta fice a bangare nasu,sai da ta fita sannan ta samu nutsuwa,don ta tabbata rakiyar idanu suka yi mata *mrs muhammad ce*👑 📚📚📚✍🏻✍🏻✍🏻 [9/17, 12:51 PM] 80k: 💖💖💖💖💖💖💖 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 🌺 *ABADAN*🌺🌺 💖💖💖💖💖💖💖 🌺💖🌺💖🌺 🌺💖🌺💖 🌺💖🌺 🌺💖 💖 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 💖💖💖💖💖💖💖 *WRITTEN BY* *SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA* 🌺💖🌺💖🌺💖🌺 💖🌺💖🌺💖🌺 💖🌺💖🌺💖 💖🌺💖🌺 🌺💖🌺 🌺💖 🌺 ▶1⃣3⃣ cikin kwanaki ukun da tayi da mami ba qaramin dadin zama da ita taji ba,maca ce mai sauqin kai da iya mu'amala,haba haba da jama'a kowa nata ne,duk lokacin da suka zauna bata da labarin bawa maryam da ya wuce labarin abdallah halayenshi me yakeso mene baya so quruciyarsa da shirmensa tun maryam na daukar abun qarami har ta maida shi babba,lallai qauna ce mai girma tsakaninsu wanda Allah ne kawai yasan iyakarta takanyi kuka aduk lokacin da mamin ta gama bata labarin mu'amalarta da Abdallah,tana dadewa kafin tayi bacci me yasa ita bata ganin irin wannan qaunar musamman daga gurin abbanta? me tayi masa? wanne irin laifi tayi masa da yasa take samun rashin kulawa da raahin damuwa da ita daga abbanta? saidai tana godiya ga Allah saboda uwa ta gari da ya bata mai jajircewa kan lamuranta duk lokacin da zata fito zata tadda sashen nasu tas,ma'aikatan har sunzo sun gama aikinsu sun tafi,saboda mami gwanar tashi ce da wuei ta saba,sai aka hada biyu don itama maryam din haka saboda yanayin aikinta da tayi a abaya ita daya take wuni bangaren nasu musamman idan mami ta fita,takanyi mamakin yadda gidan yake shiru kamar babu kowa a gidan,don ita dai tun ranar farko bata qara ganin wani ba,daga ita sai mami idan ta dawo,ta saba gidansu cike yake da jama'a,hayaniya kuwa sai dare ya tsala kake daina jinta,wannan yasa ta kuma maida hankalinta kan wayarta,research kan nai'ikan girke girke ya sake zama abokin ta wanda hakan yake sake bata damar qwarewa da samun experience duk kwanan duniya 🌲🎄🌲🎄🌲🎄 ta fito kenan dauke da kayanta kala biyu sukayi kacibus da mamin hannunta riqe da maqullai pakistan ne ajikinta riga da wando sai mayafinsa da ta yane kanta,yana daya daga jikin abinda ke boye shekarun mamin tadan rusuna ''barka da warhaka mami,na zaci kin fita da muka gaisa dazu'' fuskarta a sake kamar kullum tace ''ban fita ba maryam,na tsaya gyaran dakunan Abdallah ne,kada ya dawo ya iaheni da mitar na bayar an gyara masa daki'' murmishi itama tayi ''ina fatan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138