Skip to content

Chapter 125

Chapter 125

Abadan Book One Complete Hausa Novel 1,287 words 0 views Progress saved
Download Book

kamarta,yanzu ba don Allah ysa mun hadu da nurse halima ba na amshi takardar nayi musanyan office gun farida zaka kai case din?,kana da tabbas bakinta zaya yi ahiru kan abinda taga kayi,this is d lasr warning kada ka sake irin wanann ganganci,ni mamarku ce abokiyar sirrinku ka fahimta?''kansa a qasa ya amsa mata yana sake qaunar mamin nasa,batason kowa ya zama mai jibantar lamuransu idan ba ita ba,shikam Allah ya bashi uwa ta kere sa'a Gyaran murya ta sake yi sai da gabansa ya fadi ''and then.....''sai kuna ta danyi jim shima yayi shiru yana jiran cewarta ''is ok''kawai tace tana maida glass din idonta,takardar hannunshi ta miqa masa ''ka fita wani clinic ka siyo wadan nan magungunan,kana ka biya reception ka biya kudin ganin likita''sai da ya dago ya dubeta,kudin ganin likita kuma,shi tunda yake bai taba jin koda wasa ance ya biya din ba,dubanshi tayi ganin yayi shiru ''yadai?,ko ka taba ganin ana aiki kyauta a sibitin private,likita doctor farida kazo gani kuma na maka aikinka kaga you must to pay''sai ya sosa kai ya matsa daga inda yake din yana cewa ''ni ban taho da kudi ba doctor,atm ne ajiki na'' gira ta daga sanann tace ''ok,ai suna da p.o.s ka basu su cira,ko da yake akwai kudi hannuna bari na ranta maka ka biyani''ta fada tana jawo hadaddiyar hand bag dinta dake saman table din too match da kayan jikinta ta zaro sabbin yan dubu dubu ta miqa masa,hannu biyu yasa ya amsa kana yace ''na gode Allah ya bani ikon biya''saura kadan ta fashe da dariya ganin yadda ya wani koma duka kalar tausayi amma sai ta dake,tana son koya masa lesson ne,haka ya juya ya fita ita kuma ta saka dan labulen nan na da ake rufe mara lafiya mai tayoyi ta kare inda maryam ke kwance taci gaba da duba patient Har qarfe biyu maryam na baccinta shi kuma mami ta shanyashi a reception yana jira,sai da ta gama da dukkan patient din nata kana ta tura wata nurse ta kirashi,kan abun sallah ya tadda mamin zaune da alama sallar azahar ta idar ''kayi salla ne?''ta tambayeshi ''ah....ina shirin...ina shirin zuwa nayi kika kirani amma bari naje nayi sai ma dawo ko?''ya fada a daburce,tsakanin uwa da da sai Allah,ganin yadda yau ya maidata kamar ba maminsa ba yasa ta dan sassauta masa ''da toilet anan shiga kayi alwalar ga abun sallah kazo kayi'' ''to''yace kana ya nufi toilet din yana satar kallon maryam dake bacci har yanzu Satar dubanshi take yana sallar,gaskiya ne maganar hausawa dake cewa da sannu wataran yaro zai zama ango,yau abdallahn ta ne ya zama ango,turo qofar dakin akayi wani matashine baqi sanye da unifaorm mai dauke da tambarin sunan asibitin ajiki,hannunshi biyu riqe da kwanduna yayi sallama mamin ta amsa tana fadin ''bashir,har an kawo'' ''eh hajiya''ya fada yana dire su a gabanta,ta jawo,kwandon tana fadin ''sannun baaba uwani kaima sannunka''ya rusuna cikin girmamawa ya amsa kana ya juya zai fice wata matashiya ta shigo itama dauke da leda baqa,ita dinma fuskarra dauke da murmushi da girmamawa ta ajjiye ledan tana fadin ''mami gashi''ta ciro canjin tana miqa mata ''a'ah zainaba riqe kyasha ruwa''murmushi tayi tace ''na gode'' ''a'ah nice da godiya''ta ja musu qofar ta fice mami ta janyo ledar tana dubawa,abdallah ya dan saci kallon mamin ''wo...mami...mami,wato kudin da tasa ya kai reception na ganin likita ashe sawa tayi akaje aka siyo kayan amfani da su,irinsu tea flask,rigar sawa daya cup plate sabulun wanka turare da silifas sai abin sallah duka daidai,saidai baisan me zatayi da su ba,tunanin da ya fado masa ya sanyashi yin addu'ar Allah yasa ba kwantar da su zara ce zata yi ba motsin maryam ya ja hankalinsu,sai tayi saurin maida idonta ra rufe tana fadin dama bata farka ba cikin zuciyarta,mamin ta qaraso tana mata sannu tare da tambayarta akwai wani pain da take ji,idanunta a rufe take fadin a'ah ''to sauko a hankali ki je toilet ki wanke bakinki kiyi alwala kizo kiyi sallah azahar tayi har taso to gota,kiyi a hankali fa banda gaggawa da dinki jikinki kada ki ja masa matsala'' ''wayyo Allah na,abdallah ka gama da ni,yanzu mami ce tamin dinki ma''take fada azuciyarta,mamin ta gama karantarta don haka tace ''ki saki jikinki maryamu,ko baki yarda ni maminki bace?,tamkar nina haifeki kinji''kai ta gyada sannan mamin ta kamata ta taimaka mata ta sauka a zaune tayi sallar gogan sai kallonta yake,mamin ta ganshi amma sai ta dauke kai ta jawo plate guda daya babba ta zuba musu abincin,shinka fa ne da miyar kifi da salad da tumatir da cocumber,saukowa tayi qasan gun bayan ta shimfida sabuwar abun sallar ta saka hannu ta fara ci bayan tace musu''bismillah'' tsuru maryam tayi abu goma da ashirin itamakam bata iya cin abinci tare da mamin abdallag kuwa tuni ya tsoma hannunshi dama shi sabonshi ne tare suke ci,ga kuma uwar yunwa dake addabarsa dama tunda baici abincin safe ba,rabonsa da abinci tun jiya da daddare,ganin har sun fara ci bata sanya hannu ba yasa mamin yi mata magana ''saka hannu mana 'yata,baki ga abdallah bane''kanta aduqe ta saka hannun suka fara cin abincin gwanin sha'awa,da wanann damar tayi amfani cikin hikima da hila take dada jan hankalinsu kan zaman aure Sai da suka qare tas tasa abdallah ya gyara gun,nurse ta kira tace ta saka cleaners su gyara aminiyy one zata ajjiye oatient,ta juya ta fice bayan ta amsa mata,sai abdallah ya zura mata ido yana neman ba'asi ''daina kallo na haka nan,anan zan ajjiyeta sai gobe zaku koma gida'' ''ni wallahi dama sati biyu kika ce mami''maryam ta fada azuciyarta,fuskarsa ta dan sauya tana kure da shi ''yes,ko kuma in dauketa mu tafi gida bayan one week ta kom''da sauri ya saki fuskarsa tare da fadin ''a'ah'' cikin zuciyarsa yace''da asara ai gwara gidadanci''tilas ya sawa zuciyarsa haquri yana ji yana gani Sai bayan isha'i mamin ta barosu ta koma gida tace zata turo baaba uwani,bai ce wa mamin komai ba don yasan yanzun da yayi magana cibi zai zama qari,qari ya zama qaabaaba amma ya riga ya qudurce babu wani baaba uwani da zata kwana masa da mata kiransa tayi a waya bayan ta fita din,a bakin mota ya taddata tana tsaye bayan ta bude side din da zata shiga,fuska a hade tace da shi ''abdallah....ka shiga taitayinka kana jina ko?,banason ci da zuci da rashin hankali,ba qaramin cutar musu da yarinya kayi ba,bana sin rashin haquri makamancin haka ya sake faruwa kaji na gaya maka,idan na haka ba matakin da zan dauka maka bazai ma dadi ba''shidai kansa na qasa har takammala ya shiga bata haquri,bata ce komai ba ta shige motarta ya fufe mata yana fadin''a sauka lafiya''bata tnaka masa ba ta kunna motarta tayi gaba,da sassarfa ya juya ya koma cikin dakin don ya qagu yaji dumin maryamansa,wuni guda yana ganin yayi qoqari ya iso gareta inda take kwance kan gadon dakin,qafafunsa na qasa daga cikinsa zuwa kansa yana saman ta ya daudaitafuskarsa da tata ''kin ga abinda kika jawo mana ko?,haka kawai daga fara amarci zamu bige da jinya a asibiti?'' fuska ta bata tana zumburo baki ''na jawo mana?,bama kai ka jawo min ba,duka ka gama bami kunya gun mamin haka

Table of Contents

Chapters

138 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138