Skip to content

Chapter 70

Chapter 70

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

hannu yayi da qaraji yace “Meenah ya isheki haka" dubansa tayi tayi murmushi tace “akanme zan shiga hankalina bayan nasan cewa ko nayi shiru din ba gwani zanyi ba Kareem nagaji da rashin mutuncin danginka wlh bazan dauka su doramin ciwo a banza ba...." Daga hannu yayi zai mareta ta riqe hannunsa tana murmushi tace “karka soma wlh ramawa zanyi" ji tayi an dauketa da mari ta dafe gurin tare da dagowa Mom tagani hawaye ya zubo mata tace “akan wannan mutumin zaki mareni Mom na rantse da Allah na gaji Mom nagaji ni nagaji...." Riqeta Mom tayi ta jata suka shiga ciki ta zaunar da ita tace “bana tunanin haka daga gareki Ina hqrnki yafara tafiya ne Meenah komai fah na duniyar nan lkc garesa don Allah kici gaba da kawar dakai akan lamarin gdannan huccewa zaiyi kamar baayi ba" haka Mom ta rinqa bata baki hardai taga ta russuna tace “ga rubutun an kawo miki" karba tayi tayi Bismillah ta shanye Mom taja numfashi tace “ki huta Rasheed ne yaje yacemin Yazo gurin qawarsa Kareem ya hanashi shiga" gdy tayima Mom ta tafi itakuma ta zauna tana tunanin Wannan rayuwa tata idan nan ta kau sai nan ta bulle tabbas akwai aiki a gabanta. Har goman dare Kareem bai nemeta ba itama bata nemesa ba haka suka kwana washegari ya fice tun kafin ta tashi itama data gama abinda takeyi tayi tafiyarta sashin Mom wajen la'asar Kumbo Hami ta iso tana zuwa ta rungume Juhud tana kuka me tsuma zuciya tana shafa kanta tana cewa “tun ranar dana fara ganinki naji Ina qaunarki a jinina ashe kedin jinina ce kaicon rashin sani Meenah Ina tare da jinin Aysho bansani ba Ina tare da gudar jikata bansani ba Allah na gde maka daka nunamin wannan Rana duk da banga Aisha ba naji sanyi a Raina domin naga jininta" itama kukan takeyi tana qara shigewa jikin kakarta yau gata gata cikin gata gata ga kakarta data haifi uwarta sun jima suna kukan tuntunin kafin su samu nutsuwa suka balle sabuwar hira wasa² batabar sashin Mom ba sai taran dare data shiga bata isheshi a falo ba tayi shigewarta dakinta domin yanzu ba shine a gabanta ba mafita ta gaba take nema. Sun shafe ya kusa kwana biyar suna kallon kallo ita dashi shi a izza irin tasa jira yake ta nemesa tabasa hqr ita Kuma tunaninta baima bata laifi tayi ba balle taji a ranta zata iya nemansa ta wani basa hqr, lura yayi da batama fahimci abinda yake nufi ba hakan yasashi dole ya nufi dakinta ya tarar da ita ta kwanta ya zauna a gefen gadon Yana shaqar iskar dakin data hade da qamshin turarensa yace “wato ke ban isa kiyimin laifi kibani hqr ba ko?" Tanajinsa tayi masa banza yasan tajisa hakan yasa yaci gaba da cewa koma meye Addah zatayi miki bata cancanci fada ki fada ba domin kinsan bazanji dadi ba Amma wai kece zaki tsaya gaban mahaifiyata tana fada kina fada" Yunqurawa tayi ta tashi zaune ta zubansa ido yanata maganganunsa tana kallonsa qurrr har ya gama tunaninsa zatayi mgn sai yaga ta gyara kwanciyarta taja bargo tace “idan ka gama ka rufemin qofar" kallonta yayi da sauri Yana mamakin qeqashewar zuciyarta cikin dan qanqanin lkc tabbas Meenah akwai abinda take nufi a zuciyarta shiyasa takeyi masa wannan iskancin a zuciye ya tashi ya fice daga dakin yaja mata qofar da qarfi ta diro daga gadon ta sanyawa qofar key ta koma ta kwanta ashe yanzu wasan ya fara daga wannan gabadaya ya fita a harkarta idan ya shigo gdan bai nemanta idan zai fitama saidai taji fitarsa abun Yana qona masa zuciya itakam ko a jikinta harkar gabanta kawai takeyi da yan'uwanta da kakarta haka lkc ya rinqa tafiya har ubangiji ya kaita gabar haihuwarta ta shima Tasha wahala kafin ta haifo qatuwar yarta mace kyakkyawar gaske. Wannan haihuwa ta mantar da Kareem abinda ya faru ya rinqa rawar qafa akanta da babyn komai yagani ya kwaso ya kawo musu dake haihuwar dare ce da safe aka sallamesu suka dawo gda wani abin mamaki daya soki zuciyar Kumbo Hami da Mom Addah Abulle da Fadila duka suna gdan Amma babu wanda ya leqo domin ganin mai jegon da diyarta hatta Amrah da Ya'isha da suke waje sunzo Aunty Hamida kuwa da ita suka kwana a asibitin ashe ba iyakar Mom da Kumbo Hami abin yayima ciwo ba Kareem yafi kowa jin ciwon abin aikuwa dif ya daukewa bangaren mahaifiyartasa qafa har akayi kwanaki hudu da haihuwar wannan karon Aliyah da Nana matan Ya Arman da Salman kunya ce ta ishesu irin abubuwan da suka rinqa yima Juhud ita Nana ashe ma Juhud jininta ce kullum dasu ake yini gdan Juhud sai yammaci kowa ya kama gabansa. Ranar kwana hudun ne ya fita yayo siyayya a mai jego ya dawo Urwat ya tareshi a parking space yake fada masa Addah na nemansa Saida ya shiga yaga babynsa sannan ya dauki hanya ya nufi bangaren Addah Abulle suka gaisa shiru ta ratsa ya dago yace “Urwat yace kinason ganina" dagowa tayi ta kafesa da idanunta kusan 6 minutes tana kallonsa sannan taja numfashi tace “ya mgnr da mukayi dakai? Meye makomar zabin dana baka?" Gumine ya fara karyo masa ya dago zaiyi mgn ta daga masa hannu tace dakata ba shawara nake baka ba fah umarni ne Kuma ban baka don banasonka ba saidon nema maka mafita jin cewa Mom ta hada kutungwilarta tace Aminatuh yar yayarta ce bazai gamsheni daga abinda dangin ubanta suka fada akanta ba maita yanzu da kudi ma siyanta akeyi saboda haka wlh kaji na rantse a yau saika saki yarinyar nan ruwanka ka dawo da Zahrah ruwanka ka zauna a haka ba damuwata bace, tunda kunce rabo naji rabo Kuma gashinan an haifa saboda haka ayi komai a gama" Miqewa tayi ta dauko masa biro da takarda ta miqa masa ya kawar dakai a zafafe tace “wlh muddin baka saki Meenah ba saina tsine maka...." “Abdulkareem karbi rubuta mata" muryar Mai Martaba suka jiyo ta bakin qofa ya tako ya shigo ya dubi Addah Abulle yayi murmushi yace “saki nawa kikeso yayi mata?" Shiru tayi tana hura hanci ya dauki biron da takardar ya miqawa Kareem yace “kayi mata abinda takeso hakan zai faranta ranta...." Hawaye ne ya zubo masa ya bude baki zaiyi mgn Mai Martaba ya dagansa hannu yace “kada kace komai kayi" hakanan ya dauki takardar ya rubuta mawa Meenah saki daya" Yana rubutawa Yana hawaye bayan ya gama ya dago ya rushe da kuka jikinsa na rawa yace “don Allah kubarni da matata wlh inasonta" murmushi Mai Martaba yayi yace “tayi biyayya a baya bata taba qin jinina ba ta faranta min itama tana buqatar farantawa Kareem kayi hqr, ke Kuma na juyo gareki daya yayiwa Juhud ke Kuma kije da biyu in an hada uku kenan"........ Dafe qirji tayi cikin tashin hankali tace “nashiga uku Mai Martaba...." Murmushi yayi ya fice yabarta da danta da yake neman ficewa a hayyacinsa har yakai bakin qofar ya tsaya yace “nayi miki hakane domin kina iqirarin kina da haqqi amma banson ki manta nima inada haqqi ga Kareem nan ciwon kai idan yayi ki dauki nauyinsa banida

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82