Chapter 17
Chapter 17
kai yayi yana kallonta tayi dariya ta fice ya miqe ya rufe qofar ya dawo ya zauna Yana tunanin mafitarsa ta gaba. Wayarsa ya dauka ya lalubo number mahaifinsa bugu biyu ya daga cikin barkwancinsa yace “soja marmari daga nesa yau ranar tunawa da iyaye ce ta duniya kenan?" Murmushi yayi a kunyace shi kansa bazai iya tuna rabon da ya Kira mahaifin nasa ba kusan tun farkon dawowarsu Maiduguri daya kirasa yake fada masa yayi masa mata a daura yar sarki Badamasi yayansa me rasuwa tun ranar ko Mai martaba ya kirasa baya dagawa shi a dole yayi fushi, Ajiyar zuciya yaja yace “dama wata alfarma nake nema gurinka Abba don Allah karkace aa nasanka me tausayi da jinqai ne kai Kuma nasan idan kaji zaka jinjinawa qoqarina wajen ceton rayuwa da nayi" murmusawa Mai martaba yayi yace “inajinka Abdulrasheed meye Kuma ya faru?" Nan ya zayyanewa mahaifin nasa komai a qarshe yace “so yanzu wata tafiya ce ta tasomin zuwa Benin shine nake neman amincewarka na kawota nan gida Katsina suci gaba da rayuwa dasu Ya'isha da Amrah Abba inajin yarinyar a cikin jinina banson wani abu ya taba martabarta shiyasa kaga inata takatsantsan wajen kiyaye amanarta" shiru Mai martaba yayi Yana nazarin kalaman dannasa can yaja fasali yace. “Kayi ganganci Rasheed ka zauna da yar Amana dagakai sai ita Ina tunaninka ya tafi da tun farko bakaji a ranka Bari ka kawota cikin yan'uwanka ba haba Son wannan tunanin naka na quruciya yaushe zai barka kawai ka dauki yarinya kuyita yawo a daji babu lissafi haka, shi da da dukiya ai na kowa ne Allah kadai yasan me morarsu sannan shi riqon maraya alkhairansa yawa gareshi, yanzu kam dare yayi Amma gobe lallai ka taho da ita itama zatafi samun sakewa cikin yan'uwanta mata" Dadi sosai Rasheed yaji ya miqe yace “ok Abba na gde sai kajimu" kashe wayar yayi ya fita daga gdan bashi ya shigo ba sai wajen daya na dare da kaya niqi² ya ajiye a falo ya shige dakinsa ya kwanta, batasan bikin da akeyi ba tun asuba ya tashi cikin bacci taji ana buga qofar ta tashi ta bude masa baiko kalleta ba yace “kije kiyi wanka ki shiryo tafiya ce ta sameni ta gaggawa zan kaiki Daura zaki zauna a gdanmu nasan zaki samu sakewa fiye da nan" Tunda ya fara mgnr zuciyarta ta karye hakanan taji tafiyar bata kwanta mata ba Amma jin yace gdansu saita dan samu nutsuwa ta juya ta shige bathroom din ta sakarma kanta ruwa tayi brush tayi sallah suka dauki hanyar Katsinan Dikko tunda suka taho babu me cewa wani qala kowa da abinda yake saqawa a ransa baitaba kawo cewa masomin faruwar komai zai fara ne daga zuwanta Masarautar Daura ba tunaninsa baitaba bashi zuwan nata zai zamo makullin kullewar duk wata nutsuwarsa ba. Balle ita da batasan komai itadai kawai taji jikinta yayi sanyi ne da tafiyar ba sanin ko Ina tayi ba don haka batasan iya lkcn da suka dauka ba kafin su shiga cikin garin Daura itadai taga sun nufi wani shararren titi yanata maka gudu har suka shiga qwaryar birnin Daura ya nufi wata hanya da zata sadashi da gdan nasu babban gidane ginin sarautar zamani da aka qawatashi da fentika na daukar hankalin me kallo tun daga qofar farko ta shiga gdan taga ana zubewa ana gaishesa Yana daga mawa mutane hannu itadai bin bangarorin gidan takeyi da kallo tana mamakin girma da tsaruwar gdan har sukakai harabar asalin gdan sarautar yayi parking ya bude ya fita ta saman bene Ya'isha ta hangosu ta sauko a guje tana “ga Yaya ga Yaya" da gudu Amrah ta fito itama suka fito Yana ganinsu ya daure fuska duk sai sukaja suka tsaya daqyar Ya'isha tayi qarfin halin matsawa ta kama hannun Juhud tace. “Masha Allah Yaya babyn kyakkyawa jiya har mafarki nayi da Mai Martaba ya kiramu ya fada Mana zamu qara yawa munyi sabuwar sister" Sakin fuskarsa yayi da yaji kalamanta Amrah ta kama dayan hanun tace “ki saki jikinki a gdannan rayuwar yanci akeyi babu me takura miki saidai in ke kika takurawa kanki" shidai bai kulasu ba yasa aka dauki kayan suka rankaya ciki Addah Abulle ce ta miqe ta tari Juhud da fara'arta tana cewa “lale lale sannu da zuwa Aminatu barka da zuwa Sarki Waziri Fam" sunkuyar dakai tayi tare da rusunawa ta gaisheta, Dagowar da zatayi idonta ya sauka kan Mom hakanan taji wata faduwar gaba ta musamman tayi qasa da kanta murmushi Mom tayi tace “masha Allah kamar sarauniyar Aljanu wannan ya taka Rasheed dakyau take" shafa sumarsa yayi lkcn da yake zama yace “wlh Mom kinganta nan sai wahalar dani takeyi daughter ga Mom dina ki dauketa matsayin kakarki kinji?" Dariya sukayi dukkansu Mai Martaba dake saukowa daga sama yace “Iyee kai Ina jikar tawa take zo ki bani kudin goro" rufe fuskarta tayi tana dariya ta fada jikin Rasheed ya shafa kanta yace “kunga fah matsalarku zaku tsoratamin ya da maganarku"momy ce ta sakar masa ranqwashi tace “qaryan banza wai yarsa ko kunya baiji baba babu mata kekam Amina kinyi sa'ar uba aure sai inda hali yayi Kuma an shiga kwale² yo uba baiyi ba ya isa ya takurawa yarsa tayi ne" kafin wani yayi mgn Kareem da Muntaz suka shigo Muntaz yayi wani ihu yace “hyeee My Bro ashe kan...na.....han....ya....." Mgnr a rarrabe ta qarasa fita idanunsa nakan Juhud inda Kareem yayi murmushinsa me tsada yace “ Barakallahu ahsanal Khaliqin, tabbas ubangiji ya kyautata halittarsa" Bro wannan babyn fah?" Cewar Muntaz wani mugun kallo Rasheed ya watsa masa zaiyi mgn Ya'isha ta cafe da cewa “kayy kama kanka wannan babbar kadara ce yar Big boss ce wlh kanayin wargi harsashi zaiyi nutso a kwanyarka"............ _Hmmm akwai kwantacciyar qura cikin wannan gda ga Juhud a tsakiyar zakuna uku fah kowa zuciyarsa na aika masa da saqo akanta🤔_ *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/17, 5:59 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(Pure love sex nd romantic story)* *LAST FREE PAGE TEN 10* *Qarshen Free page na labarin nan kenan idan baki biya ba kiyi sauri ki hanzarta biya ta wannan hanyoyin dake qasa* *Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566* *DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.* *_Sorry fans dazu an samu kuskuren editing a wancan page 10 din wani bangare na labarin ya yanke ga cikakken nan_* *CIGABA* Zama yayi kusa da Rasheed Yana shafa kansa yace “Big Boss Ina kasamo wannan ba'indiyar yarinyar......"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82