Skip to content

Chapter 35

Chapter 35

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

Wannan abu ya tsaya masa a rai Kuma tabbas saiya koya mata hankali wautarta ta fara yawa ta fara yi masa illah ta fili bayan ta boye data shafe shekaru tanayi masa. Da wannan tunanin yaji wayarsa tana ring ya dauka ya duba cikin damuwa number Mom yagani yaja fasali ya daga tare da manna Bluetooth a kunnensa Yana qoqarin saita nutsuwarsa yace “Mom ya gdan anganta ne?" Iska Mom ta furzar tace “inafa zaa ganta ni bsna tunanin yarinyar nan guduwa tayi saidai ko idan saceta akayi fah" boyayyen murmushi yayi yace “abune me sauqi a saceta din babu komai nasanar da abokan aikina zaa Sanya ido sosai insha Allahu qalau zata dawo" Yana Shirin aje wayar Mom tace “bakaji ba Rasheed ankawo maka amaryarka fah yau dinnan......" Qwarewa yayi da yawun bakinsa ya miqe zumbur yace “amarya Kuma Mom naga dai Zulaihat din ta mutu....." Murmushi tayi tace “to ya zakayi ne da kafiyar Mai Martaba haka zaka hqr ka karbi Hidayan" iska ya furzar Yana safa da marwa yace “ok turomin number yarinyar inason mgn da ita" babu musu Mom ta Amsa da “to" komawa yayi ya zauna Yana murmushi Saida yayi me isarsa Kira ya shigo kamar karya daga yadai daure ya daga jin muryar mace yasashi gyara zamansa yace “daga Ina baby?" Kwantar da murya tayi tace “mom ce tace na kiraka kanason mgn Dani" murmushi yayi yace “oh hakane fah kece Hidayan dama Allah sarki baiwar Allah yanzu dai Kinga Ni bana gari zan iya daukar shekara biyu ma ban dawo ba Kuma a tsari na addininmu me adalci na musulumchi wata uku ne akeson ka rinqa ziyartar matarka saboda ita gona Saida ban ruwa inya qure ne zaikai wata shidda so wannan dalilin yasa zanyi miki wata alfarma" Numfashi ya sauke yaci gaba da murmushin sa yace “kinsan Alfarmar da zanyi miki?" Da qwarin gwiwarta tace “aa" dariya ce taso qwacewa gareshi ya gimtse yace “kawai ki koma gdanku bakida iddata tunda ni nama manta kalarki rabona dake tun kina goye ina nufin na dauke miki nauyin dakon igiyar aurena da suka saqala miki indan kin sami miji ko yaune zaa iya dauranki aure dashi normal ne......" Wani ihu ta saki yayi saurin kashe wayarsa gabadaya ya cillata a saman table ya miqe ya fada dakin baccin nasu ya gyara gurin data bata da jini ya wanke ya Sanya turaruka ya gyara gadon yayi wanka ya dawo ya zauna Yana nazarin abubuwan da suke faruwa jinsa yake wasai muradinsa ya cika gashi ga Meenansa Meenah gdan ruwa gdan dadi Meenah sanyin ruhinsa murmushi yayi yace “wai ta zubarmin da ciki tana ganin tsira ne gareta, system dinsa ya dauka ya shiga Gmail dinsa inda yake adana hotunansa ya bude na Meenah Yana kallo yanajin ninkin qaunarta na qara zagaye ruhinsa akwai wani hoto da yayi mata lkcn ya tubeta ta tashi zata gudu babu komi a jikinta ya zubawa boobs dinta ido yana lasar lips ga bikin zuwa ba zanin daurawa tabbas da qalau take yau da saita gane kurenta sai yayi mata cin da baitaba yiwa wata mace ba a duniya. Lumshe idonsa yayi yace “babu komai zaki shigo hannu ne da kaina zan ladabtar dake basai nasa kowa ba" miqewa yayi ya shiga kitchen ya dafo Indomie ya dawo ya zauna yaci yayi hani'an sannan ya sake shiri ya nufi asibitin lkcn da yaje taji jini ta farfado Yana shiga suka zubawa juna ido kowa da saqo a zuciyarsa tsoron irin matakin da zai dauka akanta takeyi maimakon hakan sai taga ya nufota ya tsaya kusa da ita ya zubanta ido kamar me nazartar wani abu can yaja numfashi yace “ya jikinki? Kiyi hqr fah insha Allahu bada jimawa ba Allah zai kawo Mana wani" dagowa tayi ta zuba idanunta cikin nasa ya shafa gefen bakinsa yace “yess mana ko bakya sone?" Kawar dakai tayi idanunta ya kawo ruwa ta bude baki zatayi mgn yayi saurin dakatar da ita yace “sorry adana kalamanki banson ki wahala idan kinji sauqi sosai mayi mgnr daga baya" Bata qara cewa qala ba ta koma ta kwanta ya juya ya fita bai jima sosai ba ya dawo ya dubeta yace “kya iya tashi mu tafi" jikinta babu qwari ta mike tanajan jiki suka fita yaja motar suka nufi gdan suna shiga ta kwanta a falo ya shiga kitchen ya hado mata multina da Madara peak tasheta ya dura mata tana yatsina fuska haka tasha ta kwanta sake ficewa yayi daga gdan bai shigo ba sai dare sosai har lkcn tana kwance a falo ya aje tarkacen daya shigo dashi ya tasheta ta zauna ya rinqa bata gasasshiyar hantar tana taunawa daqyar Saida yaga taci me yawa ya matse mata Struwberry da Inibi ya bata ruwan ta shanye ya debe kayan ya mayar kitchen yazo ya dauketa cak batada qarfi balle tace zata ceci kanta hakanan tanaji tana gani ya tubeta tik yayi mata wanka harda canza mata pant da part itakam wannan rayuwa tayi mata nauyi a ma'auninta na hankali yanda yake abubuwansa kansa tsaye ke kya rantse da Allah da matarsa Hidaya yakeyi. A cikin trolley din daya shigo dashi ya bude ya dauko wata rigar bacci yasa mata ta kwanta tunda ba sallah zatayi ba bayan ya idar da tasa yayi wanka ya fito daure da towel Yana goge jikinsa ya Sanya gajeran wandonsa ya kwanta kusa da ita tare dakai hannu ya kashe fitilar ta lumshe idonta tare da janyewa hannunsa da yasa yake lalubota hakan baisa ta tsira ba saijin hannunsa yayi bisa nononta ta rintse idonta har cikin ranta bata qaunar ya tabanta nono shikuma ta fahimci babu abinda yake tsonensa ido irin wannan abu. Matsowa yayi ya sake gyara zaman hannunsa a boobs din nata ya kama nipples din a hankali ya matsa taja numfashi tare da daga hannunta daqyar ta riqe hannunsa muryarta na rawa tace “ka qyaleni Baffa'am don...." Hade bakinsu yayi ya saqalo harshenta Yana wasa da nasa harshen akan nasa. Da dabara ta janye bakinta tana mayar da numfashi ya riqota sosai ya zame a hankali ya Dora bakinsa a qirjinta Yana lasar tsakiyan nononta da dabara ba kai tsaye ba ya Sanya harshensa ya fara karkada nipples din nata taja doguwar ajiyar zuciya tanason mgn ya rufe mata baki ya hanata furtawa tanajinsa yasa nipples din nata a tsakiyar haqoransa Yana gogawa da tsotsa a hankali. Duk dabararta nason ta qwace ta kasa Rasheed yasan darajan nono sosai baya gajiya da juyasa a bakinsa hakanan tanajinsa ya rinqa shan nonon nata daga wannan ya koma wannan tsayin dogon lkc can ya saki ya kunna haske ya gauraye dakin ta lumshe idonta yayi murmushi Yana kissing goshinta cikin sarqewar murya yace “jiya nace kiyi sucking dina kinqi kiyi kika murdemin penis waike raini sannan kika zubarmin da cikin da nake qauna Kuma duk kina tunanin kinci bilis ko?" Lumshe ido tayi yace “kina sani yawan magana saboda kin samu zuciyata Meenah banson muke yawan samun matsala dake saidai ke na fahimci dadinta kikeji ko?" Hawaye ne ya gangaro mata cikin mutuwar jiki tace “kowa yake aikata daidai yasani kowa yake aikata ba daidai ba yasani saidai ya rintse idonsa don son zuciya Baffa'am iyakar sanina

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82