Chapter 39
Chapter 39
ta bare ta wanke tasa mata suger da gishiri kadan ta dora a wuta ta dauka qwai ta fasa ta zuba masa kayan qamshi ta kadashi sosai ta dauki kasko ta zuba Mai ta wanke hannunta ta Dora ruwan zafi da yaji kayan qamshi ta tace ta zuba a tea flast din komawa tayi ta tsame doyar ta soya da qwan ta zuba a warmer ta gyara kitchen din ta fito ta aje a dinning din ta koma saman ta tarar dashi kwance yanata latsa wayarsa ya dago ya zubanta ido itanma shi take kallo da sassarfa ta qarasa ta tsugunna a gabansa tace “morning Baffa'am...." Bai bata damar qarasawa ba taji ya janyota jikinsa ya kwantar da ita bisa faffadan qirjinsa Yana shafa bayanta yace bakisan waye mijinki ba ko?"Meenah banson nayita nuna qulafucina akan haqqina hakan zai iya jamana matsala" Yana fadin haka ya dagata yace “ki cire komanki kizo ki fara aikinki" da sauri ta dubeshi ya daganta gira yaci gaba da latsa wayarsa babu yanayin wasa a tare dashi dole hakanan ta zare komanta ta kwanta a samansa tsoro na cinta gashi bata isa tace batayi ba hakanan ta cirensa komai nashi. Bakinta ta Dora saman nasa ya lumshe idonsa tare da sakin ajiyar zuciya yanajin yanda boobs dinta ke gugan qirjinsa yasa hannu ya tallafosu Yana shafasu ita Kuma tana tsotsan bakinsa a hankali ta janye ta dora lips dinta a nipples dinsa tana tsotsa da salonsa daya koyar da ita yaja wata ajiyar zuciya me doubles yana matsa bombom dinta. Hannunta tasa ta kama twins dinsa tana mulmulawa da shafa joystick dinsa shikuma yana matsa nononta da salonsa me fitar da ita hayyaci, yana tsotsar nonon Yana jan numfashi Yana tura yatsansa qasanta a dabarance. Ya fara wasa da yatsansa a gurin taja numfashi juyar da ita yayi ta koma qasa yaci gaba da tsotseta a hikimance har ya sauke harshensa a qasanta ya fara kalkaldawa taja ajiyar numfashi ta riqe kansa ya dago suka hada ido ya kanne mata dayan ya sakeyin qasa yaci gaba da tsotseta yana zuqota tana banqarewa tana janyewa Saida ya aikanta saqo sosai ya tabbatar data shiga hannu sosai sannan ya fara qoqarin samawa kansa mafita yana fara shigarta taji wani mugun zafi ta zabura zata miqe yayi saurin danneta yaci gaba da danna mata kaya tana cijewa har ya saita kansa ya rinqa sukuwa akanta zafi takeji sosai shikam mugum dadin yanayin yakeji ya rinqa tura hannunsa cikin sumarta yanaci gaba da cinta da qwarewa aikuwa taji a jikinta bata taba sanin Baffa'am din nata yakai hakanba sai yau tun tana daure masa Saida tasa masa kuka yanajinta ya shareta yaci gaba da sha'aninsa Saida yaji ya samu nutsuwar da yake buqata sannan ya kwanta a jikinta Yana mayar da numfashi ita Kuma tana sauke ajiyar zuciyar wahala. Daqyar ta tashi tayi wanka ta sauko falon Yana zaune a dinning ta qarasa ta zauna sukayi break din suka koma falon suka baje binta kawai yakeyi da kallo yanayin kallon nasa kunya yake bata tayi qasa da kanta ya dago kanta yace “me kikeji game dani?" Sunkuyar dakai tayi ya sake dagota yace “kiyi mgn my Meenah" kwantar da kanta tayi a jikinsa yaja numfashi ya tureta yace wato bazaki iya fadamin matsayina a gurinki ba ko?" Girgiza kai tayi yayi murmushi yace “ni nasan matsayinki a gurina ki riqe naki basai kin sanar dani ba kije kikai kasuwa ki siyar ko idan kin mutu ayi mawa kabarinki ado dashi" yanda ya miqe ya fice daga falon fuuuuu yabata qaramar dariya. Tace “masifaffe kawai" juyowa yayi yace “me kikace" turo baki tayi yayo kanta ta miqe da sauri ya cafkota da qarfi yace “ina tambayarki me kikace kina tashi saboda kin rainani?" Cikin in...Ina tace “to...toba li'ilafi nake karantawa ba...." Sakinta yayi ya fice daga gdanma gabadaya ta tabe baki tace “Umma ta gaida Assha. Gyaran gdan tayi ta sake shirinta tayi kwanciyarta ta dauko wayarta ta kunna data suka gaisa da Ya'isha sukaci gaba da hirarsu tanata nishadinta abinta ba ita ta sauka online ba sai wajen uku da taji tsayuwar motarsa tayi maza ta boye wayar ya shigo shida wasu yara ya budensu store suka zuba kayan abinci ya sallamesu suka tafi ya nufi step na benen tace “barka da dawowa" tsayawa yayi batare daya juyo ba ta miqe a sanyaye ta nufesa ta rungumeshi ta baya ta dora kanta a bayansa cikin sanyin murya tace “Ginshiqin lamarina. Kainefah muradin Raina! Kaina baiwa yarda zaka sharen duk kukana!! Karbi zoben alqawari kasashi a hannayena!!! Kaina baiwa Amana ta zuciya, ko Ina zan nuna!!! Nazamto Laila kai majnun mi alqawari ba rabewaaaaa!!!." Wata runguma yayi mata me qarfe ya dagata cak ya direta a kilishin dake qaramin falon saman ya tsugunna gabanta yace “are ur sure My Meenah?" Hannunta tasa ta rufe fuskarta tana qaramar dariyarta da take mugun rikita masa lissafi yayi murmushi yace “shi yaro gabadayansa abin tausayi ne Meenah kinajin kunyata to waye bazakiji kunya ba a duniya please nikam ki dainajin kunyata zan cinye kunyar nan idan taqi qyalemin ke haka" bude fuskarta tayi ta harareshi ya lakace mata hanci yace “kinada baiwa da yawa matata inasonki da yawa" Aljihunsa ya duba ya dauko wani qaramin akwati ya bude ya zari sarqar ciki ya saqala mata a wuyanta ta kuwa zauna das ya dauki zoben da agogon duka yasa mata ya zare dankunnen kunnenta yasa mata na sarqar yace “tashi kiga sadakinki nasan dai na fansheki da daraja domin kudinsu sunfi kudin saniya dayan da aka yankamin a rugarku" dafe wuyanta tayi tana kallon sarqar tana kallonsa ya bayanta daga jiya zuwa yau duk sanyinsa take gani bashi da walwala sosai takowa yayi ya saqalo qugunta yace “banida kowa saike sai Mom saboda ke Mai Martaba ya ciremin tallafi ya zareni cikin yayansa ban damu ba Meenah indai kedin zakiyimin halacci dama komai na rayuwa Yana zuwa da dalilinsa" “Meyesa naka dalilin ya zamo ni?" Ta fada tare da durqushewa cikin hawaye tace “ana canza mata ana canza miji iyaye basuda madadi Baffa'am don Allah kada ka zabeni saman mahaifanka Allah zai jarabceka dani don yaga ya zakayi....." Da sauri ya rufe mata baki yace “kinajin hakan zaisa nayi nadama ne? Meenah bana nadama duk abinda kikaga nayi Ina sane banson da girmana a rinqa qoqarin maidani wani qaramin yaro kedai kiji zaki rayu dani a duk yanda nake.............." *Oum Hairan* [7/30, 7:40 PM] Oum Hairan: *JH022* Shiru sukayi na dan lkc ta janye a kasalce ta shiga bathroom ba wani abu zatayi ba kallon yanayinsa ne yake sauke mata kasala shiyasa ta zabi tadan qaurace masa kada ya fahimci rauninta da wuri tabbas ta rasa ma'aunin da zata auna qaunar da Rasheed yakeyi mata inda wanine irin yanda tayi watsi da lamuransa ta zabi Kareem akansa da tuni ya cire mata tallafi maimakon hakan ma shi sai ya zabi rasa komansa akanta a hankali ta zame ta zauna a saman set toilet din wani kuka me ban tausayi ya qwace mata tayi saurin toshe kunnenta saboda gudun kada ya jiyota. Shirun nata yaji tayi yawa ya nufo bathroom din shassheqa kunnensa ya jiyo masa ya qara kasa kunnen da gaske kuka takeyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82