Skip to content

Chapter 61

Chapter 61

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,207 words 0 views Progress saved
Download Book

kama breast dinta yaja zuciya yana shafasu da yanayi na shauqi itadai bata bude idanunta ba Saida tajita a gado ashe dauketa yayi ya nufi bedroom dinsa da ita ya tsugunna a gabanta tana zaune yasake riqe qasan boobs dinta yana shafa nipples dinta da yatsunsa ta sauke ajiyar zuciya ta bude idanunta suka shiga cikin manyan idanunsa da suke koyaushe a lumshe kamar na mashayi idanunsa na cikin nata ya dora harshensa a boobs dinta yana lasar nipples dinta taja ajiyar zuciya yaci gaba da lasar nipples din tanajin yanayin na musamman musamman dake ba qaramin hadi akayi mata ba iyakar tsotsar da yakeyiwa boobs dinta ta rikitata jinta takeyi a wani baqon yanayi inda shikuma yabada qarfinsa wajen lasar breast dinta zuwa dokin wuyanta aikam tana karbar yanayi matuqa tanajinsa ya kwantar da ita ya hauro samanta ya hade bakinsu Yana tura yatsansa cikin pant dinta daya jima da jiqewa jagab daga haka ya kai hannunsa ya kashe glub din dakin duhu yasani yowa baya sama² najishi Yana karanto addu'ar kusantar iyali can naji Meenah ta saki wata qara tana Kiran “wayyoh Ya Kareem kabi a hankali zakajimin ciwo wayyoh Allah na don Allah ka bari ni na gaji...." Bankumajin muryarta ba sai gurnaninsa da nishinsa dake tasowa sama² Wannan dare Meenah ta gane kurenta ta fahimci maza suna suka tara duk Wanda Allah ya hadaka dashi shine gwarzonka iyakar mitarta saida ta sallamawa Kareem don ta fahimci shima baji yakeba ba gani yakeba akan wannan harka duk abinda takeji ana fada akansa qin aminta takeyi ganinsa bashida zafin yanayi yasa ta rainashi ashe ba anan takeba sai takega Rasheed ma baya mata komai, daya qyaleta bacci ya fada daukarta zataji ya qara shigewa jikinta tana bude baki zatayi mgn zai hade bakinsu ya kama cewa “double sorry My Soul" itadai a wannan dare har suma tayi saboda wahala Allah da yayita bata jurar nacin sex itakuma qaddararta kenan dukkansu kamar anyi musu tsarki da garera basa gajiya da sex kamar wadanda aka dafawa Naman Ayu sukaci. Bayan ya gama bidirinsa ya tashi ya shiga bathroom ya hada mata ruwa me dumi yazo ya sunkuceta kamar wata jaririya yasata a ruwan ta kuwa saka masa kuka tace “wayyoh Allah wayyoh wayyoh Ya Kareem gurin ya kumbura zafi yakemin don Allah kabarni tausaya mata yakeyi sosai da alama bata saba da wannan yanayin ba koda yake ita mace roba ce a hankali zata saba tunda Allah ya hadata da maza. Daqyar ta Bari ya gasata ta miqe tana tattale qafa ta fita dakin ta dauki rigarta tasa tana duban agogo 6:15am gabanta ya fadi wato kwana ma yayi Yana qwaqularta wannan kwai jarababbe tab aikuwa indai haka yake to itama zatabi sahun Zahrah don wlh tsaf zata gudu kwana till down Babu bacci, fitowa yayi yajasu sallah daqyar take motsa qafafunta sukayi sallar ta gaisheshi a daqile yayi murmushi tare da shafa kansa ya sanya hannunsa ya dago fuskata yace “ayyah sannu fah amarya ta to ya kikaji mijin naki baikai ba ko yafi yanda kike tunani?" Ture hannunsa tayi tace “banaso ka riqe kayanka bazan qara yarda ba kai mugune Allah......" Dariya ta bashi sosai yace “ke Kuma matar mugu ko raguwa kawai a haka kamar zakiyi juriya ashe bilhu ce" shiru tayi masa ya miqe yace “ki kwanta ki huta zanje na dawo 11:30am zamu tashi naso muje muyiwa su Mom sallama so na fahimci har yanzu gdan a hargitse yake shiyasa bance ki shirya ba nidai zan shiga kekuwa sai wataran idan munada yawan kwana" kallonsa tayi tanabin gado ya cire doguwar rigar ya fita ashe kitchen ya shiga ya hado mata shayi me kauri da cake ya dawo yace “kafin bacci ki fara Shan wannan zakifi jin dadinsa" Karba tayi tanasha yana bata cake din Saida yaga ta shanye yayi hamdala ya dafa cikinsa yace “har naji na qoshi" yanda yayi mgnr dole yasata murmushi yace “wow mamaki ban zataba kinfi kowacce mace a duniya kyau da murmushi My Heart" lumshe idonta tayi yace “ko bacci kikeyi kinafin kowacce mace kyau kinsan meye nakeson fada miki nakejin kunya?" Bude idonta tayi ya matso da fuskarsa daidai nata Yana lasar lips dinsa yace “kinfi kowacce mace a duniya dadi ni'imarki sadidan ce wani malami yana cewa wai duk namijin yace yaci mata qarya yake a fada masa baici mataba mata suna aljanna hurul'aynee so nikam na fada tabbas nima naci mace fiye da kowacce mace....." Sosai kalamansa suka sanyata a kunya ta kasa bude ido ya hura mata iskar bakinsa yace “kiyi bacci cikin aminci tare da hasaso Mana sabuwar rayuwar da zamu fara Ina fatan nayi ajiyar qannen Sarki a daren jiya My Soul kinsan fah nidin jarumi ne Saida Inna bada aqi karba Amma inabada ruwa iyakar gona......" Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241... Juhud ba littafin kyauta bane kada ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241..... *Oum Hairan* [8/10, 8:10 PM] Oum Hairan: Lumshe ido Juhud tayi kalaman Kareem sun girmewa tunaninta Allah Allah takeyi ya fita ta samu damar tunani saboda tafi jin dadin yinsa fiye da komai, so shima ganin bazata bashi amsaba yasashi miqewa yace “ok na fita" a ciki tace "a dawo lfy" ya Amsa da Amin ya fice ta sake gyara kwanciyarta Babu wani bata lkc bacci ya dauketa bataji dawowarsa ba saiji tayi Yana shafa mararta taja numfashi tare dayin miqa ta bude idanunta akansa yayi mata murmushi yace “kinaso ki makarar damu shikuma jirgi baya jiran kowa" Miqewa tayi tana gyara hijjab dinta ta shiga bathroom ta sakarma kanta ruwa ta fito ya gama hade musu kayansu ya fice da akwatunan guda biyu daya Mom ce tabashi tace yatafi mata dashi daya Kuma kayanta ne da yasan zata buqata shikam banda qaramar jaka ta hannu Babu abinda ya dauka suka fito Lado drivern Mai martaba shine ya daukesu zuwa Kano daga Kano 2:00pm suka daga zuwa Saudi Arabia bacci ne ya sake dauketa batasan tsayin tafiyar da sukayi ba Saida suka sauka a Madina tajishi Yana yawo da hannunsa cikin rigarta ta bude idanunta ya shafa fuskarta yace “Allah ya saukemu lfy sauranmu masauki" janyewa tayi a jikinsa ya tashi itama ta tashi yana riqe da hannunta suka fito har motar University of Madina tajasu suka tafi tanabin garin da kallo tanajin wani nishadi a zuciyarta hawaye ya zubo mata yau gata a garin masoyinta dan gatan Allah zababbensa Muhammadur Rasulillah (S.A.W) cikin zuciyarta ta qudurce zata yawaita yima Allah tasbihi da yimasa magiya ya bayyana mata Baffa'am dinta a raye ko a mace ko zuciyarta ta samu sanyi da salama duk da yake cewa zuciyarta bata taba aminta Baffa'am dinta ya mutu ba Amma yanayin yanda zamani ya zama batan Dan Adam Yana wahala to meye zai batar dashi tsayin lkc me tsaho haka? Tuni zuciyarta tayi raunin da batasan sanda kukanta ya qarfafa ba Saida taji yatsan Kareem a kuncinta yana share mata Yana cewa “please stop crying My Heart"

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82