Chapter 25
Chapter 25
kiyi albarka nabar miki ki hada da taki" babu yanda zatayi tasan qin cinye abincin ma sabuwar masifa ce hakanan ta rinqa turawa Saida ta cinye ta miqe ta wanko hannunta ta dawo tana hada kwanukan ta dago domin yimasa mgn taga ya bude wani hotonta da tayi da rigar bacci da dare Amrah tayi mata a swimming din gdan a jiqe take gashinta ya manne a jikinta riqar me santsi ta kwanta itama a jikinta tayi luf cinyoyinta a waje santala santala kamar na balarabiya babban abinda ya fadar mata da gaba babu ko bra a jikinta hatta shatin pant dinta ana iya gani idan kuwa ka tsayi yima hoton qurillah har kan nononta baqi zaka iya hangowa. Gabadaya ta gama firgita duk jikinta ya dauki Bari tasan ta kade har ganyenta yau dagowa yayi ya sauke idanunsa akanta cikin sarqewar murya yace “waye yayi miki wannan hoton?" A gaggauce tace “Am....Amrah ce shekaran jiya a Swimming munje wankan dare....." Mgnr ce ta maqale lkcn da taga ya miqe taja baya da sauri tunaninta dukanta zaiyi maimakon haka sai taga ya bude qofar ya nuna mata hanya yace “jeki Saida safe"................. *Oum Hairan* [7/20, 9:37 PM] Oum Hairan: *JH014 littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki* *Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566* *Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde* _Barkanmu da sallah baki daya al'ummar musulmi fatan munyi sallah lfy ubangiji ya maimata Mana da Alkhairi🙏🏼_ Da sauri har tana neman faduwa ta fice daga dakin gabanta naci gaba da faduwa ta nufi qasan ta aje kayan abincin ta nufi dakinsu Ya'isha ce a dakin tana waya ta nemi guri ta zauna ta rafsa uban tagumi tsoronta ya nunku yanzu wanne irin hukunci Baffa'am din nata zashi dauka akanta shine damuwarta yanayinsa ya nuna baiji dadin ganin wannan gantafalfalin hoton ba gashi kusan irinsu sunfi hamsin a wayar tata, “dana sani na goge" ta furta batare da tasan kalmar ta fito ba Ya'isha ta aje wayar tace “meye Kuma ya faru?" Numfashi ta sauke tace “Baffa'am ne yace nakai mass abinci shine ya amshi wayana bansan meye yakaishi Gallery ba kawai sai gani nayi Yana kallon wannan dan iskan hoton da Amrah tayimin a Swimming shekaran jiya" dariya Ya'isha tayi tace “tabdi yau Big Cele an samu kayan dadi a bagas wlh in nine shi kwana zanyi Ina kallo harsai na samu nutsuwa tunda kin hana mutane su lolewa dadinki kinata nuqu² da kaya waike mumina" tsaki tayi ta miqe ta shige bathroom tayi wanka ta dawo tasa rigar baccinta ta kwanta saboda tanason ta tashi tayi karatu da dare tana kwanciya kuwa bacci ya dauketa. Da safe ta riga kowa tashi tayi wanka tayi brush ta shirya dake alhamis ce azumi ta tashi dashi suka fita domin tafiya makarantar lkcn shima ya fito zai fita tun daga nesa ya zubanta ido yanda take tafiya a nutse yana karyar da zuciyarsa bata lura dashi ba Muntaz ne tagani yana training a harabar gdan ta dauke fuska hakanan takejin tsanar Muntaz don ta fahimci shima ba qaunarta yakeyi ba driver ya gama saita motarsa domin kaisu yaji an kirashi ya juya da ladabi cikin isarsa da izzarsa ta jini yace “kaje kayi abinda ke gabanka zan saukesu" jinjina kai Mal Wada yayi Kareem dake fitowa yace “Ya kabari kawai zan kaisu....." Dagowa yayi ya sauke idanunsa masu firgita mazan gaske akansa bai samu arziqin Amsa ba yace. “Ku shiga" Gabadaya Juhud a firgice take da yanayinsa suka bude baya suka shiga dukkansu yaqi tashin motar ya dora qafarsa saman sitiyarin ya kashe A.c ya kwantar dakansa saman kujerar ya lumshe idanunsa shi kadai yasan irin azabar da zuciyarsa takeyi masa game da yartasa yanajin tsoron yin abin kunya a tunaninsa kamarshi ya bude baki yace yanason Meenah matsayinsa da darajarsa ta fado bawai don bata isa ba aa kawai shi tsarinsa ne hakan babu macen data isa yace yanasonta a duniyarsa Yana ganin hakan matsayin raini da rashin aji. Amrah ce tayi qarfin halin cewa “yaya takwas zamu fara paper fah Kuma yanzun bakwai da arba'in" batare daya dago ba ya furzar da iska yace “Meenah!" Yanda ya ambaci sunan ba itaba hatta su Ya'isha Saida sukaji yar a jikinsu suka dubeta ta dago a kasalce tace “na...na'am" ajiyar zuciya yayi yace “idansu qanne nane ke meyece a gurina?" Tambayar tazo mata a bazata, cikin rawar murya tace “ya" ya miqe ya zubawa fuskarta ido ta cikin mirrow yace “kuma kikeso na zama driven ki" bata fahimci abinda yake nufi ba Ya'isha tace “ki koma gaba don Allah mu samu yakaimu" sai yanzun ta fahimta ta bude motar ta fita ta bude gaban ta shiga ta rufe ya juyo ya kalleta ya dauke kai ya tada motar suka bar gidan" Tunda suka taho babu me cewa qala har suka isa makarantar yayi parking suka bude zasu fita ya riqo hannunta ta zauna ta juyo suka fuskanci juna ta sunkuyar da kanta yace “ina kwana" da sauri ta rufe idonta kunyarsa ta lullubeta yayi murmushi yace “nawa zanke siyan gaisuwarki ne Meenah?" Dariya tayi ya kafeta da ido nandanan ta shiga hankalinta yace “idan kun tashi ku jirani kar wacce ta tafi" jinjina kai tayi ya bude mata ta fita yace “ki kulamin da kanki" sake jinjina masa kai tayi ta nufi cikin makarantar yabita da ido baija motar ba Saida ya daina ganinta sannan ya tafi. Hudu saura suka fito daga exam din Ya'isha da Amrah suna Shirin kiran driver Kira ya shigo wayar Ya'isha ta daga da sallama jin muryar yayan nasu yasasu shiga taitayinsu yace kuzo Ina jiranku inda na saukeku, Basu so ba donsu nufinsu ba gda sukayi ba gdan Aunty Hamida zasu wucce ganin babu hali yasasu nufar inda yayi parking suka bude suka shiga. Hudu saura suka fito daga exam din Ya'isha da Amrah suna Shirin kiran driver Kira ya shigo wayar Ya'isha ta daga da sallama jin muryar yayan nasu yasasu shiga taitayinsu yace kuzo Ina jiranku inda na saukeku, Basu so ba donsu nufinsu ba gda sukayi ba gdan Aunty Hamida zasu wucce ganin babu hali yasasu nufar inda yayi parking suka bude suka shiga, Yana driving din yana satar kallonta inda ita Kuma gabadaya hankalinta yake akan titin har suka isa gdan babu me cewa qala suna zuwa ta bude motar ta riga kowa fita saboda kanta da yake ciwo “idan kun shiga kuce ta kawomin abinci" abinda ya fada kenan suka fita shima ya fito ta baya yabi ya shiga bangarensa ya zauna a falo kallo yakeyi Amma hankalinsa baya gane komai tsayin lkc yaji ana qwanqwasa qofar yabada izinin shigowa ta murda ta shigo da sallamarta ya Amsa mata idanunsa akanta wasu riga da skirt ne na atamfa sunyi mugun karbar jikinta ta ajiye abincin ta dago tace “barka da hutawa Baffa'am" Lumshe idonsa yayi ya bude akanta yace “kamar wani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82