Chapter 68
Chapter 68
sannu da qoqari" Tashi yayi suka fita suka zauna a dinning din ta hada masa abincin ta miqa masa itama ta zuba yaja yayi Bismillah ya faraci itakam juya cokalin kawai takeyi gabadaya zuciyarta kwanakin nan a karye take akan lamarin rayuwarta ta dago tace “Ya Kareem" dagowa yayi ya zubanta ido tayi qasa da nata yace “fadi Mana" zuciya taja tace “ina tunanin wani abu fah zuciyata tana saqamin abubuwa da yawa nikam don Allah Ina neman alfarmar kabani damar kula da Baffa'am dina kamar yanda ya kula dani a baya" zubanta idanunsa yayi da suka fara canza kala ya aje cokalin hannunsa ya furzar da iska ya miqe ya juya zaibar gurin, yakai bakin qofar dakinsa tace “itace alfarma ta farko dana fara nema a gurinka idan kaqi yimin ita to tabbas zanci gaba da ji a Raina na rasa damata na rasa yancina tun shekara goma baya lkcn da Ina matsayin ya a gurin Baffa'am dina da shekaru shidda shudaddu da na kasance mata a gurinsa Kareem meye kake zargi don nace zan kula da Abu mafi muhimmaci a sashina?".............. Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241... Juhud ba littafin kyauta bane kada ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241..... *Oum Hairan* [8/13, 9:07 PM] Oum Hairan: Juyowa yayi ya zubanta idanunsa da suka jima da canza launi yanayi mata kallon sakarya ya sake juyawa zai shige ciki tace “idan kaqi aminta hakan ba Yana nufin zan barshi ya wofinta bane gareni shine qarshen....." Daganta hannu yayi yace “ya isa dalla kada ki tarwatsamin zuciya da wadannan shashashun kalaman naki da bazasu taba yuwuwa ba ke a qaramar qwaqwalwarki kin taba ganin inda wani sashi ya kula da sashi a halin wancan sashin ya kasance abin farautar dayan to ki nutsu ki dawo hayyacinki wannan shirmen bazaa yisa Dani ba Ni nasan kaina Kuma nasan ciwon iyalina" Zabga masa harara tayi tamai da hankalinta kan flat din gabanta zuciyarta na angizota ta fada masa ba sugar shima wata na hanata tana cewa da ita tayi hqr ta qyaleshi hakanan ta miqe a gajiye ta shige dakinta tayi sallar magrib ta zauna tana addu'arta har Isha tayi ta aikata sannan ta miqe tayi Shirin kwanciya tayi hayewarta gado taja bargo tana me miqa lamuranta ga Allah baccin me dadi kuwa ya dauketa Wanda ta jima bata samu irinsa ba cikin baccin taji an bude qofar an shigo tanaji ya mayar da qofar ya rufe yazo ya kwanta kusa da ita ya janyota jikinsa ta janye tace “ko likita yace ake dagamin qafa don Allah ya Kareem ka rabu dani..." Rufe mata baki yayi da qirjinsa yaci gaba da luguiguitata bataso dole don Babu yacce zatayi dashi ta hqr ta gyaleshi itakam zuwa yanzun bajin dadin komi takeyi ba saboda cikinta ya tsufa sosai. Da safe data tashi ta gama abinda takeyi tayi wanka ta nufi sashin su Mom a lilo ta tarar da Rasheed kamar wani cikakken mutum yaci wanka harda su agogo su glass yana duba wata magazine tayi masa sallama ya dago ya zubanta idanunsa Yana wani lumshesu tace “barka da sfy Baffa'am" daga mata hannu yayi tayi murmushi tace “dama kacemin duk ranar death date din Meenah kana azumin mgn so yau ma azumin mgnr kakeyi kenan" zare glass dinsa yayi yace “kuma ma tace na gaisheki tace tanasonki kadan" murmushi tayi tace “amma kam na gde duk kishin Meenah da kake bani lbr harta soni nikam inada saa" bai kulata ba yaci gaba da karatunsa ta juya tace “shikenan tunda kaqi kulani na daina qawancen" tafiya tayi batasan ya biyota ba tana shiga ta zauna sun fara gaisawa da Mom kenan ya shigo Yana sharar hawaye kamar yaro qarami Mom tace “subhana meye yayi zafi?" Nuna Meenah yayi yace “ba itace tace ta daina qawancen ba" murmushi Mom tayi tace “to Banda abinka Rasheed qawance da matar aure ta Ina zai yuwu?" Saurin katseta Juhud tayi da cewa “tsokanarsa ma nakeyi ni ban daina qawancen ba" tsalle yayi zai rungumeta Mom tayi saurin tareshi tace “kayy kada ka illatata Mana bakaga yanda take bane" guri ya samu ya zauna Meenah ta miqe ta nufi dakin Addah Abulle ta tura qofar ta shiga da sallama Addah nakan sallaya da alama walaha ta idar ta samu guri ta zauna tace “ina kwana Addah" dibanta tayi ta watsar sukayi shiru na tsayin lkc kafin tace “EDD dinki yaushe ne?" Shiru tayi tana tunani can tace “17 January" qwafa tayi tace “nasa malam Musa da yake yima yaran gdannan rubutu ya rinqa yo miki qila ki samu sauqin naqudar" Gabanta ne ya fadi hakana taji zuciyarta batayi na'am ba a fili Kuma sai tayi murmushi tace “na gde Allah ya dada girma" daga haka sukaci gaba da shiru har Fadila tazo ta ishesu a haka ta kallesu ta watsar itakam aikin da Addah ta bata batajin zata iya da fari ma ta yaya zata shiga jikin Meenah bayan tun farko basa jituwa balle har tayi nasarar bata gubar da zatasha ta kashe dan dake cikinta? Wannan tunanin ne ya Hana zuciyar Fadila sakat har Juhud ta miqe tana cewa dasu sai anjima dukka suka bita da kallo kowa da saqarsa a zucci. Sashin Mom ta koma ta zauna tayi tagumi tana tunanin wannan al'amari Mom ce ta fahimci da matsala tace mata “yadai Aminatuh?" Dagowa tayi tace “mom Addah ce tace wai kullum zata rinqa karbar rubutu gurin Malam Musa tana kawomin inasha" da sauri Mom ta kalleta tace “akan me?" Sunkuyar da kanta tayi tace “wai zan samu sauqin naquda" shiru Mom tayi can tace “miqon wayar nan" miqa mata tayi ta Kira lambar Malam Musa bugu biyu ya daga suka gaisa tace masa “Hajiya Abu tayi maka mgnr rubutun naquda ne?" Shiru yayi can yace “gsky ban tuna ba Ina tunanin ta sha'afene?" Murmushi Mom tayi tace “shikenan Meenah ta ce takeda ciki wata takwas ka fara yo mata rubutun kana kawomin" gdy yayi sukayi sallama ta kalli Meenah tace “to kinji dai sai kiyi takatsantsan koda wasa kada ki yarda su baki kisha wadannan mutanen babu Allah a ransu. Jinjina kai tayi sukayi sallama ta tafi sashinta ta kwantaTunaninta Yana bata to da me Addah Abulle ta shiryawa cikinta da Mom ta ganota?" Tabe baki tayi ta juya baya suna chat da Ya'isha taji an turo qofar da sallama ta tashi ta zauna tare da amsawa Amrah ce ta shigo tayi mata murmushi itakam tsayawa tayi sororo tana kallonta ta nemi guri ta zauna tare da cewa Aunty Meenah Ina yini" fuzgo numfashi tayi tare sauke ajiyar zuciya tanajin abin wani bambarakwai wai namiji da suna Fatsum bata gama wannan tunanin ba taji Amrah tace. “Abubuwa da dama sun faru da suka sanyani nadama tabbas ita gsky duk inda take sunanta gaskiya lkcn da labari ya isheni cewa kedin yar yayar Mom ce jikina yayi mugun sanyi kunya ta lullubeni a lkcn da Mom ta dawo take sanar da Mai Martaba cewar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82