Chapter 32
Chapter 32
iskan na kusa ya rufe qofar ya zarenta ido ya lalubeta tsaf ya tsotse sama da qasa ya shigeta ta qarfin tsiya ya tsiyaya mata milk dinsa sannan ya qyaleta ta fita kullum kashedin da yakeyi mata kada ta kuskura ta haskawa wani idan tabari wani yasani yayi mata rantsuwar daidai da ransa saiya kasheta dake sokuwace haka zatayita qunci har ta saduda kafin ya sake nemanta. Ya rage saura kwanaki biyu bikin nasu da Ya'isha da Amrah da Zulaihat suka shirya suka tafi Kano wai lalle itakam ranar yini tayi a daki a kwance batada lfy ga masifar jarabar Baffa'am din nata ya takura mata ya hanata sakat ya kirata yakai sau goma tanaqin dagawa a qarshe ya taso takanas yazo ya zubanta ido tana tana nade cikin bargo yayi murmushi ya zauna kusa da ita ya dago kanta ya Dora a cinyarsa Yana shafa dogon gashinta ta lumshe idonta ta sauke numfashi tanason janyewa batada qarfi ya dora hannunsa saman qirjinta yana zagaye nipples dinta da yatsansa yace “ke bakije lallen ba me yasa?" Sake narkewa tayi a jikinsa tanajin zuciyarta nayi mata suya, bai jira cewarta ba yace “kinsan cewa banason gardama ko?" Bude idonta tayi hawayen da take tsayarwa ya zubo yace “yeah banson gardama ke Kuma kamar budurwar tunkiya haka kike da gardama idan na buqaci kasancewa dake ki bani hadin kai kawai shine samun lfyrki inba hakaba wlh a gaban kowa zan iya fallasa sirrin dake boye kowa yasan meke faruwa tsakaninmu tun jiya burata take a kumbure na riga na saba da dadinki bana iya sanyata a ko Ina ke Kuma sai wani zille zille kikeyi bayan kema nasan kinajin dadi fah yanda kike bada ruwa baduk mace ba Amma kina wani gidadanci" Sallallamin da suka jiyo a falon ne yasasu miqewa da sauri ya bude qofar ya fita ta rufansa baya sukaja baya da sauri sukayi turus ba itaba shima Saida ya firgita da ganin dogon gadon na daukar gawar asibiti a falon suka kalli juna lkc guda qirjinsu na bugawa da qarfi gadone guda biyu kowanne jini ke diga a jikinsa gadai mutane fal dakin Amma an rasa Wanda zai bude gawarwakin shigowar Alh Aminu ce tasa kowa zubansa ido ya nufi gadon farko ya janye mayafin fuskar gawar ta bayyana nade da bandeji Juhud ta dafe qirji da sauri tana furta “Innanillahi wa Inna ilaihir raji'un" Ba kowa bace face “Aunty Zulaihat kwance sambal babu rai a jikinta sai ta biyun Ado drive ne shima rai yayi halinsa, nandanan gurin yayi tsit Mom taja wata doguwar ajiyar zuciya inda Rasheed ya dubi Juhud itama shi take kallo babu wani gigitaccen alhini a tare dashi saima shafa gemunsa da yakeyi ya juya ya fice daga falon da sauri. Matsawa tayi kusa da Addah Abulle tace “ina Ya'isha da Amrah?" Dafa kanta tayi tace “suna asibiti Amrah ce taji jiki sosai karaya uku sai Yayanku Kareem da suka dauko a airport shima yananan sai abinda hali yayi Ya'isha kam dressing kawai zaayi mata zuwa gobe ma zaa iya sallamarta..... Tunda ta ambaci Kareem jikinta ya dauki rawa cikin kuka da rawar murya tace “ya....ya taho batare daya sanar da kowa ba Addah shima mutuwa zaiyi kenan don Allah kice kada ya mutu......... Tana fadin haka wani amai ya taso mata me qarfi tayi qasa da sauri ta fara sheqashi Addah ta rirriqeta tana aman kamar zata amayar da hanjin cikinta daqyar suka samu ya tsaya sukayi hamdala Addah Abulle tajata daki tace “ki nutsu ki kwantar da hankalinki insha Allahu babu Wanda zai Kuma mutuwa ki kwanta ki huta ke dama ba isasshiyar lfy ba bari a gama sutarar wadancan sai azo a dubaki"........ *Oum Hairan* [7/24, 3:02 PM] Oum Hairan: *JH018littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki* *Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566* *Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde* _Masu fitarmin da littafi kunajamin zagi kuyi ku da Allah keda kika karanta baki biyani haqqina ba kike zagina kema haka👌🏻._ _Tun kafin na fara rubuta littafin Juhud nayi bayaninsa 50% is true so nasan inda lbrna ya dosa duk wani abuda zan rubuta zanyi shine daidai da abinda yake true bazan karkace daga wannan bigiran ba am sorry masu cewa ya kamata Kareem ya mutu da masu cewa Banyiwa Rasheed adalci ba baikamata yazama silar lalacewar Juhud ba. Duk wannan ba kwaskwarima ta bace abune daya faru da gaske banida ikon canzashi🤗._ Tunda ta kwanta jikinta ke rawa zuciyarta take tashi zazzabi me zafi ya rufeta hakanan ta wanzu a dakin hawaye nabin kuncinta tabbas Allah shine buwayi gagara misali yanzu duk irin tanadin da Zulaihat keyiwa aurenta ashe batada rabon kasancewa da mutumin da takewa tanadin tausayin kanta ya kamata a fili tace “Allah na tuba Allah" sai Tara na dare aka dawo daga suturarsu Aunty Zulaihat mutuwar ta Sanyaya jikin kowa Zulaihat mace me shiga rai me hqr da daukar duniya baa bakin komai ba ta wucce sai labarinta. Koda suka dawo Juhud tanajin Mom da Addah suka shigo tayi likimo kamar me bacci Mom ce ta taba jikinta tace “inajin zazzabin nan nata ne me zafi ya sake dawowa Allah dai ya yaye dare yanzu yayi Dr Razaq yana asibiti saidai zuwa safiya sai yazo ya dubata" juyawa sukayi suka fita taja fasali ta gyara kwanciyarta itadai ranar bata rintsa ba ga zazzabi ga radadin zucci ga babu abokan tattaunawa, washegari da asuba Mai Martaba ya kirasu dukkansu bayan anyi addu'a yadanyi shiru na lkc kana ya Dora da cewa “haka Allah yake ikonsa ubangiji ya jiqan wadanda suka mutu" Amsawa sukayi da Amin ya sake duban Juhud yace “naso na daura aurenki da Kareem koda kuwa bayan an daura zai mutu ne so shi ya buqaci abari ya samu lfy tukunna inyaso sai a hada dana yan'uwanki to Alhmdllh hakan ma yayi saboda haka zan daura auren Rasheed da Hidaya qanwar Zulaihat a yau dinnan a masallacin fada insha Allahu kowa zai iya tafiya" idanun Rasheed nakan Juhud ta miqe zatabar gurin taji yace “Mai Martaba ka hqr da yimin aure na fada maka ba aurene banaso ba hasali na fada maka muradina ka karba kabani abinda zuciyata takeso zaifi Mana kwanciyar hankali dukkanmu" Ficewa tayi batare da sanin wainar da zaaci gaba da toyawa ba ta nufi cikin gdan daidai lkcn da Muntaz suka shigo da Ya'isha ta tareta da sauri suka rungume juna suka fashe da kuka Juhud tace “ina Amrah da Ya Kareem Ya'isha?" Numfashi ta sauke tace “ya Kareem da sauqi fah sosai don yanzu ma da zsn taho Saida yace na gaisheki damuwarsa kece yace kada ki sawa ranki damuwa komai zaizo da sauqi da yardar Allah" Wata ajiyar zuciya ta sauke me qarfi tace “anjima zanje na ganoshi in naji jikina da sauqi" dubanta Ya'isha tayi tace “wai har yanzu jikin ne ke nifa Ina tsoron wani abu Juhud Anya ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82