Skip to content

Chapter 7

Chapter 7

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,212 words 0 views Progress saved
Download Book

kawai" yana fadin haka ya juya ya sake nufar dajin domin yin abinda ya fitar dashi dazun, bashi ya dawo Camp din ba sai 11:30pm sabe da wata qatuwar gada a kafadarsa yana zuwa ya cillawa kuratan sojojin da ido yabasu umarni suka mike suka fara gyarata tantinsa ya nufa ya cire kayansa gabadaya ya fito dagashi sai gajeran wando ya nufi wani zagayayyen guri ya watso ruwa ya dawo ya shafa mai ya fesa turare yasa wasu kayan shan iska ya kwanta a dan gadonsa ya lumshe idonsa zuciyarsa na kai kawo tsakanin Joss Da Katsina Birnin Daura ya kwana hudu rabonsa da mahaifarsa yanason zuwa amma aiki ya riqeshi. Taba qofar akayi alamun ana neman sahalewar shiga garesa yayi juyi tare da cewa “a shigo" shigowa likitan yayi ya qame a gabansa yace “Sir wannan Petiant din aikinta yafi qarfinmu saidai akaita Barreck ayi treat nata saboda ciwon nata babbane akwai abubuwan da bamu dasu anan da dole sai dasu zaayi amfani" Baice masa komi ba ya dauki wayarsa ya kira wata number ba bata lkc aka daga yace “ya nemi izinin gaggawa na komawa barreck cikin yan mintuna aka basa ya miqe suka fita da likitan yana tafe yayiwa drivernsu mgn ya Zama ready ya shiga da kansa ya zare ledar jinin da suka sanya mata ya sabeta ya fita yasa a mota suka dauki hanyar cikin gari barrack dinsu nesa take da gari sosai hakan yasa basu isa ba sai daya saura suna zuwa kai tsaye asibitin ya kaita likitoci sukayi mata cah aka fara jorner mata na'urori saida aka gama saita komi sannan ya juya a gajiye ya nufi gdansa, budewa yayi ya shiga ya bude qofar Falon ya tsaya yana qarewa falon kallo yanajan qwafa. Wato Christiana bata gyara masa gidan ba tunda ya tafi, iska ya furzar me zafi ya bude dakinsa ya shiga shima kaca² Tsaki yayi ya cire kayansa ya dauki towel ya daura sai yanzu asalin siffarsa ta bayyana dogone kakkaura kirar mazan faman gaske wankan tarwada shiba fari ba shi ba baqi ba, yana da fadin qirjin sosai me cikakkun nonuwa da suke rangaji kamar na mace gargasa ta kewayesu abin gwanin sha'awa gabadaya jikinsa lullube yake da suma fuskarsa me qarancin fara'a faffada me madaidaicin tsayi hancinsa dogone amma ba kamar biro ba lol. Yayi daidai da dan qaramin bakinsa me dauke da siririyar wushirya a tsakiyar shiryayyun haqoransa sajensa baqi sidik daya hade da gajeran gemunsa sumarsa baqa kwantacciya ta fulanin asali ta qara armasa sirrin boyayyen kuma bayyanannen kyansa. Cornel Rasheed Mahfuz kenan haifaffen garin Port-Harcourt da asalin Jahar Katsina cikin Daura L.g.a Wanda aikin soldiar yakai General Mahfuz wato mahaifinsa da mahaifiyarsa Salma Part-Harcourt ta haifesu su shidda acan, Captain Salman shine Babba Sai Dr Arman da yake bi masa sai Hamida Sannan Raseed sai Muntaz sannan auta Ya'isha, Zainab matar babansu ce wacce suke kira Adda Abulle tana da yara hudu Kareem Shine Babba baikai Rasheed ba ya girmin Muntaz sai Fadila da Urwat sannan Auta Amrah, shekaru sunata turawa har zuwa lkcn ritayar Gen Mahfuz ritayar tasa tazo daidai da lkcn da Wansa da yake mulkar masarautar Daura ya rasu hakan tasa aka nadashi matsayin sarkin daura, dole ya dungumo ya dawo gida domin gudanar da mulkinsa. Babbar matsala da take damun wannan Fam shine rashin qwaba asalin wata rayuwa akeyi da ake cewa uwa ba kwaba uba ba harara duk abinda da yaran sukaga dama shi sukeyi Qa'idar Gen Mahfuz ce ko hararar dansa mace tayi saita fuskanci fushinsa to itama Momy Salma kusan tafiyarsu daya Adda Abulle ce kawai me iya tsawatar to itan bata samu goyan baya daga gurin mai gidan da kuma abokiyar zamanta ba hakan yasa ta dauki mataki mafi rauni shine qin abun a zuciyarta. Gen Mahfuz mutum ne na mutane me taimakon talakawansa babbar matsalarsa da kowa ya sani itace ta gidansa ya kasance kowa abinda yakeso yakeyi babu me cewa wani gyara domin kowa abinda zuciyarsa ta saqa masa yake aikatawa daga mazan har matan da kayi musu mgn zasuce maka Life is Freedom....... *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/13, 9:13 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE FIVE 5* *SANARWA* Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci. *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ _*TUNATARWA*_ Idan kayi hƙr a yau ɗinka, to zaka tsinci ribarsa a gobenka kada mu gajiya da juriya da hƙr da dukkan halin da muka tsinci kanmu a ciki komai na duniya me wuccewa ne kada tsanani yasa ka rinqa jin kamar ubangiji ya manta dakai ne aa Allah baya mantawa da bayinsa, yabarka ne domin auna nauyin imaninka.👌🏻 *CIGABA* A tsakaninsu ma suna ji da ganin abin matsayin wani abin alfahari adda Abulle tana bakin ƙoƙarinta wajen ganin ta nusar dasu illar rayuwar da suka zaɓawa kansu musamman ma mazan amma ta kasa samun nasara har takai sunayi mata kallon wata barazana ga jin dadinsu wannan ta sanya dole ta zubansu ido take binsu da addu'a, duk cikin gidan nan ɗa ɗaya ne tsarkakke wato Kareem. Shi ɗaya ne nasihar mahaifiyarsa take tasiri a kansa har ya tattara ɗabi'ar gdansu ya zuba a kwandon shara tasowarsa da kasancewarsa mutum da bayason raini yasa ƙannensa mata suka ɗan nutsu duk wata sheɗanarsu da iskancinsu basuyi idan yana kusa, Hajiya Salma kullum mitar da takeyi wai ya hana mata yaranta mata sakewa idan tana wannan mitar yakanyi murmushi yace "Momy wannan takurar da kike cewa anyima Amrah da Ya'isha itane gatansu saboda haka bazan fasa ba duk yarinyar da naga xata sake layi zan hukuntata daidai da laifinta" da taji haka saita haɗashi da Raseed to shima bai bawa mgnr muhimmaci ba abu ɗaya ya sanar da ita ai shiɗin samansu yake yasan daidai yasan akasinta. Daga momy yarsu Ya'isha babu wanda yaji daɗin abinda Rasheed yace dole suka ja bakinsu sukayi shiru don har gara kowa ma dashi domin shi idan aka ɓata masa horon gidan soja yakeyiwa mutum wannan tasa duk gidan babu wanda baya tsoronsa hatta da Muntaz da yafi kowa lalacewa yana boye laifinsa garesa duk da ba ko yaushe yake kulawa ba to idan ya tashi kulawar akansha wahala. ************ Fitowa yayi daga wankan yana tsane jikinsa da wani towel din ya ɗauki wani mai me ƙamshi lotion ya shafawa ƙafarsa da hannunsa ya faɗa katifar yana ɗaukar wayarsa ya lalubo wata number bugu ɗaya ana biyu aka daga cikin muryar bacci bai jira sauraron me zatace ba yace "kizo gdana inason ganinki yanzu" numfashi ta sauke tace "Cornell dare fah...." ƙit ya kashe wayar yaja bargo ya rufe jikinsa yanayin sanyin yana kaɗashi yanajin yanayinsa yana sauyuwa tsaki yayi yaja miƙa a ransa yace "kayi aure mace tasaka damuwa da ƙananun shekarunka ka fara rafkanuwa a sallah, bakayi ba kuma feeling ya dameka kai kenan a cin qazamin gindi na ƙadangarun bariki" sake jan tsaki

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82