Chapter 15
Chapter 15
da kuka yace “open ur eyes" da qaraji ya fada ta bude da sauri duk wata gaba ta jikinta rawa takeyi bata taba shiga tsoro da dimuwa irin na yau ba. Ta kasa kallonsa ya sake daga murya yace “stop crying!" Hadiye kukan ta rinqa qoqarin yi jikinta sai karkarwa yakeyi idanunta yana kan qirjinsa da takejin bugunsa kamar a nata qirjin cikin tsawa ya qara cewa “look me nace ki kalli cikin idanuna ke fadamin inda kika fita zakije" kasa mgn tayi ya sake daka mata tsawa ta zame tayi qasa ta rushe da kuka tana jijjiga kai ta riqe qafarsa tace “ni bazan iyaba kasa rigarka Allah tsoron ganinka a haka nakeyi Baffa'am....." Iska ya furzar Yama manta da yaya yake masifa kawai yakeyi janyewa yayi zuciyarsa ta fara sauka ya dagota ya hadata da jikin nasa yace “ok naji zansa ki daina kukan meye ya fitar dake a daren nan Ina zaki?" Cikin kuka tace “ba kaine ka tafi ka barni ba Ni bansan kowa ba saikai Kuma kasan garin nan kaine kacemin akwai yan boko Haram inajin tsoron kada su kashemin kai Baffa'am kadaina tafiya kana barina....." Ta qarashe mgnr cikin gunjin kuka jikinsa yayi mugun sanyi tausayinta ya kamasa ya dago kanta ya Sanya hannunsa ya share mata hawayen yace “me kike tunani bakijin tsoron kada ke a saceki?" Sake shigewa jikinsa tayi tace “ni gara a saceni da a saceka banida kowa a duniya saikai Baffa'am banaso kaima ka tafi kabarn....." Hade bakinsa yayi da nata zuciyarsa na bugawa da qarfin gaske ya matseta a jikinsa sun jima a haka kafin ya janye daga jikinta ya dauki rigarsa yasa ya dagata cak ya shigar da ita bathroom yace “sorry my daughter bazan qara tafiya nabarki ba Amma kinsan yanayin aikina tafiyar zuwa takeyi babu tsammani koda hakan ya kasance kiji a ranki Baffa'am dinki Yana tare dake kinji yata maza yi wanka kizo ki kwanta" Ficewa yayi tayi wankan ta fito yabata rigar bacci doguwa me kauri yace “maza saka ki kwanta" Yana bata ya dauki sallaya ya shimfida a qasa ya janyo pillow ya jefar yana bargo daya ya kwanta yace “idan kin gama ki kashe hasken kiyi addu'a Saida safe" Sanya rigar tayi ta kashe ta hau gadon ta kwanta addu'a kawai tayi bacci ya dauketa shikam Rasheed baccin ma gagararsa yayi zuciyarsa tana azabtuwa akan lamarin yarinyar yarasa dalilin da yasa ko kadan baison yaga wani ya rabeta juyi yayi Yana tuno irin rashin mutumcin da yayiwa Captain Kamil ranar da yaga Meenah yake fada masa shifa yayi mata yanason wannan kyakkyawan furen ya wanzu cikin rayuwarsa ta har abada, daqyar aka rabasu fada a office dinsu har yau basa mgn Sannan jiya Christy daqyar tasha tsirara a hannunsa kawai saboda Meenah yau gashi saboda ita ya nemi kashe Wanda yaso taimakonta, to meye yasa yakejin zafin zuciya akanta fiye ds yanda yakeji akan Ya'isha da Amrah? Bashi da Amsa hakanan ya qarasa wannan dare baccinsa baifi na 2 hour ba aka Kira sallah ya tashi ya kunna globe din ya zubawa fuskarta ido duk ta hargitsa gashinta ya baje a pillow murmushi yayi ya nufi bathroom yayo wanka yayi alwala ya tayar da sallah baison tashinta shiyasa ya Bari ya idar ta tasa tukunna. Yana idarwa tayi miqa tana salati ya kawar dakai ta miqe ta zuro qafafunta yabi qafafun nata da kallo mulmul dasu kamar tafin qafarta da saman qafarta kusan haskensu daya. Tsayawa tayi ta riqe qugu tana karkada jiki ya dago ya bude lumsassun idanunsa akanta yace “me Kuma nayi akemin rawar macossa?" Cokalo Dan qaramin bakinta tayi tace “bayan ma ka gama kwashe ladan ni baka tasheni ko sallar ma bazanyi ba ai don lada akeyi diba fah yanda duniya tayi haske Ni Ina baccin asara banyiwa Innatu da Baffa addu'a ba" Shafa sumarsa yayi yace “wai danaga bakiyi bacci da wuri ba maza je kiyi taki kadai ake jira a rufe qofar karbar sallar asubar yau Ina fatan kin haddace karatun mu na shekaran jiya na manta ban dauko qur'ani ba daka zan karbi hadda sannan na qara miki" dagansa kai tayi ta shiga bayin tayo alwala tayi brush ta dawo tayi sallar ya zauna yanayi mata qarin karatun tana biya masa Saida yaji ya zauna mata sannan suka shiga wani a haka har suka gama ya tashi ya fara hade musu kayansu yace. “Tafiya zamuyi daganan ma zuwa Camp dinmu da nisa" itadai shirinta takeyi ya gama ya fita ya dawo da masa da miya sukaci suka kora da kunun gyada ya miqe ya saba jakarsa yace “to muje" binsa tayi a baya har mota sunyi tafiya me tsayi kafin su isa barikin sojin gdajen sunfi na barikin Jos haduwa alama ma ta nuna barrack din sabuwa ce wani bangare ya nufa na barikin yayi parking jikin wani gda me kyau sosai ya fito suna gaisawa da mutane ya bude gdan suka shiga ta tsaya tana qarewa gdan kallo tace “Baffa'am wuro ga yayi kyau sosai" murmushi yayi yace “baki rabo da shirme daughter ga dakinki nan zan shiga ciki bacci nakeji nasa a kawo miki abinci" daga masa kai tayi ya juyo ya kalleta ya shige ciki ya rufo qofar itama ta shiga dakin tsarin dakin ma yafi na waccan barikin taja fasali ta cire kayanta ta watsa ruwa ta dawo itama tayi kwanciyarta"............ *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* *DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.* *Shares Please* *Oum Hairan* [7/17, 12:58 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *( Pure love sex nd romantic)* *FREE PAGE NINE 9* *SANARWA* Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci. *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ *CIGABA* Qarfe uku na yammaci ta tashi tayi sallar azahar tana idarwa taji ana Kiran la'asar itama ta miqata ta zauna kan sallayar tana wasa da yatsunta taji an taba qofar ta dago suks hada ido Saida gabanta ya Fadi ganinsa cikin shigarsu ta sojoji fuskarnan a murtuke kamar bai taba dariya ba tsayawa yayi akanta mazantakar ta motsa ganin yanda duk ta firgice yasashi sassauta fuskarsa yace “ki kula da kanki zan fita wani aiki maybe sai gobe zan dawo akwai yaron gidannan Gebral duk abinda kike buqata ki fada masa banason yawo ki zauna a gda ki kula da kanki kinji?" Jinjina masa kai tayi tayi masa fatan Alkhairi ya fice yaja numfashi itakam mugun kwarjini yakeyi mata cikin kayan soji ko kadan batason ganinsa da kakinnan, tana gama abinda takeyi ta tashi ta gyara sakinta ta shiga dakinsa ta gyara masa ta fito ta gyara parloun ta zauna da karambani ta kunna kayan kallo tana kallon arewa24 batayi aune ba taji Kiran magrib ta miqe tayi ta dawo ta zauna. Bata jima da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82