Skip to content

Chapter 41

Chapter 41

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

bata gabadaya jikinta rawa yakeyi batasan inda yaje ya zunguro mata ba mararta ta daure fam. Tsayin lkc sannan ya kwanta a gadon ta dawo samansa ya rinqa sama da qasa da ita yana nishi Yana Kiran sunanta Yana fadin “don....don Allah Aminah karki barni ki kulamin da kanki bantabacin mace me dadinki ba ahhhhh sweet baby ohhhhhh washhhhh!...." Samu tayi Allah ya taimaketa ya sake juyata ta koma qasa yaci gaba da pompim nata tun tana daukan abin wasa harta fara tsorata ganin ana neman biyun dare ko alamun zai gaji, daqyar ta samu ya qyaleta ta kwanta manne dashi yana tandar baki yana Kiran sunanta Yana cewa “I luv ur Meenah" itadai jikinta ya gama dahuwa tayi laqwas bacci me dadi ya fara daukarta can tsakiyar kanta ta rinqajin saqonsa aikuwa tana bude ido Yana tura babynsa cikin jikinta gurin sai zugi yakeyi mata batasan sanda tasa masa kuka ba yayi maza ya rufenta baki da nasa yaci gaba da cinta ta gicciye nanma sun bata yafi 40 minutes sannan yayi release ya matseta a jikinsa bacci ya daukesu. Sannu a hankali kwanaki suka rinqa tafiya cike da walwala ga Juhud da Rasheed hutun wata biyu ya dauka yayi mata a KD zuwa lkcn tayi wani mugun haske tayi wata fitinanniyar qiba ta daukar hankali komanta daukar hankalin Rasheed yakeyi a cikin wata gudan abu daya ne yake neman Basu matsala Meenah bayan quruciya tanada tsoro ta kasa sakin jiki dashi ta fannin kwanciyar aure duk da tana bakin qoqarinta shidinne baya misalta lissafinsa baiqi kowanne lkc suna manne ba kamar gum lamarinsa har tsoro yake bata a Rana bai nemeta ba shine zaiyi sau biyu safe zuwa dare da dare kam baya barinta bacci kullum cikin layi take da mayen bacci. Wannan tana damunta sosai badai ta cika son nuna masa bane kasancewar ta fahimci shi indai akan wannan abinne yanzu zaku kwasota dashi hakanan take bakin qoqarinta Amma baya gani kullum cikin cewa yake da ita ita raguwa ce shiyasa yaqi aure saida qaddarar sonta ta gifta badon haka ba da 10k dinsa saiya kwana Yana sukuwa a kan mace ya gama tace masa sannu. Idan ya Fadi haka sai yakan Sanyaya mata jiki ko Kuma hakanan ya dauki fushi da ita ya yini baiyi mata mgn idan ma zata biye masa sai su kwana babu me cewa wani Amma hakan baya hanashi tumurmusata. Yau ta kama daren lahadi ne gobe litinin take shirye²n komawa aiki tun safe taketa aiki a kitchen soya wannan kwashe soya wannan duk dominsa tana aikin ne da qarfin hali kasancewar tafi wata sati guda tanajin wani baqon yanayi a jikinta ta gama soya masa nama kenan wani zazzabi me zafi ya rufeta dole ta hqr da aikace aikacen ta gyara kitchen din ta nufi dakinsu ta shiga bathroom tayi wanka ta dawo ta shafa mai tasa kayan bacci ta duba agogo goma harda rabi taja numfashi yanzu sabuwar dabi'arsa kenan idan ya fita sai yakai 12 bai dawo ba daya shigo zai fara ciccin magani Yana fuffuskewa don kada ta tambayeshi. Hayewa gado tayi bayan ta watsa paracetamol ta kwanta ba baccine ya dauketa ba sai wajen 11:30pm lkcn daya dawo zazzabin ya sauka sai rashin kuzari hakanan ta daure ta tashi ta nufo falon ta tsaya jikin makarin benen ya juyo suka hada ido gabanta ya fadi lkcn da idanunta ya sauka a kuncinsa hoton bakin mace ne radau yasha jambaki, ganin kallon da takeyi masa ne yasashi shan jinin jikinsa ya fara caje kansa ta juya zata haura saman ya cafko hannunta yace “Meenah meye Kuma hakan?" Dagowa tayi idanunta ya ciko da hawaye tace “babu komi Baffa'am ka sakeni...." Saurin sunkuyar da kansa yayi zai dora bakinsa a nata ta fizge da qarfin da batasan tanadashi ba ta kwasa da gudu ya kuwa tsaya sake da baki yanabinta da kallo, tabe baki yayi ya nufi saman ya shiga dakin ya hangeta ta qudundune a gado sai rawar sanyi take tanata gursheqen kuka ya nufota da sauri ya hauro gadon yace “Oh God Meenah meye Kuma nayi miki ne din Allah yini nayi fa bananan bare kice na takura miki ko baki da lfy ne naji jikinki da zafi" dagowa tayi ta sake kallon fuskarsa sai ta Kuma fashewa da kuka tace “kaje Baffa'am kaje banson ganin fuskarka don Allah meye ne na gaza maka nikam bansan wanne irin miji Allah yabani kai ba baka ganin qoqarina baka yabamin duk da rashin sabona Baffa'am ban isheka ba saika nemi matan banza Allah na dade Ina qyamar zina meyesa ka jarabceni da miji Mazina....." Damqar wuyanta yayi a nufinsa na kare kansa yace “ke banzar inace da zaki kalli idona kicemin mazinaci ni kike cewa mazinaci Aminah kawai don kinga Ina qyaleki?" Cikin kuka tace “qarya nayi Baffa'am am sau nawa Ina ganin condom cikin kayanka sau nawa ina ganin jambaki jikin kayanka idan nayi maka mgn kacemin nacika zargi idan baka bani qofa ba meye yasa zanyi zarginka bayan nasan banida duniyar data fika a wannan duniyar meye yasa zaka ke munafurtata kake zagayeni kana tafiya gurin wasu....... Baqar zafin zuciyarsa yasata dauketa da wani mari daya sata fadawa daga gadon ta kifa akan hannunta ta rintse idonta ta saki wata qara me sauti ya miqe a fusace yace “an nemi matan kudinki ko nawa burarki ko tawa banza dake wawuya da batasan yanda zata tafiyar d rayuwarta ba......" Mgnr ce ta maqale lkcn daya dora idanunsa a madubi yaga shatin bakin Fannah radau akan kuncinsa nandanan Kuma jikinsa yayi mugum sanyi ya nufota da sauri kafin ya iso ta miqe tana layi waje riqe da hannunta ya biyota da sauri Yana kiranta Fadi yake Kinga Aminatuh tsaya kiji bafa abinda kike tunani bane....." Ai kamar wacce take tafiya da iska yaga ta kama katangar quarters din ta haura Yana Isa tana dirawa ya dafe da sauri Yana kiranta ya dira qasan tuni ta miqe ta zuba a guje tana kuka daqyar da taimakon wani sojansu daya fito shima yawon ta zubar dinsa ya samu suka cimmata ta zube a gurin tana wani irin kuka me cin zuciya da Sanya nadama. Yana isowa ya tsugunna gabanta yakai hannu ya riqe hannunta ta saki qara ya saki da sauri yace “me kikeson aikatawa ne a wannan tsohon daren Meenah Ina zakije a garin nan waye kika sani" cikin kuka da shaqewar murya tace “najema na mutu mota trailer tabi takaina Mana Ina ruwanka meye asararka banida wani Wanda yayi asara don na mutu kaima bakada ita tunda kanada karuwanka wlh tallahi Bazan iya zaman aure da qazamin mutum irinka ba iyakar wuya zan jure Amma banajin qasqancina yakai na zauna da mazinac....." _Assalamu alaikum_ _Masoya na masu son littafaina nice dai Oum Hairan nazo domin sanar daku abinda ke faruwa. Am akwai wasu mutane Dana samu suna tura maku book dina da nakeyi yanzun wato _Juhud suna cewa daku ku biya 100 su rinqa turo muku har sunace maku sudin agent dinane wasunku Kuma saboda son bulus suna tura musu kudi a qarshe suyi block naku batare da sun baku littafin ba._ _Nidai nasani Kuma kusan duk Wanda yake bibiyata yasani tun shekara uku baya number na daya ne

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82