Skip to content

Chapter 43

Chapter 43

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

“bakida matsala matata am dama mom ce tace tanason ki koma Daura a fara shirye shiryen biki dake Wai harda bikinmu zaa hada ayi" abinne ya bata dariya tace “biki Kuma Baffa'am nikam na yafe nawa su Bari su hada dana suna...." Duk da baa gabanta yakeba Saida ya zabura ya miqe yace “suna Meenah mun samu qaruwa be?" Jikinta ne yayi sanyi tace “hakane Baffa'am kwana hudu da lkcn period dina ya wucce......" Wani ihu ya saki Hadi da kabbara yace “wayyoh dadi Meenah shine baki fadamin ba na fara tanadi me zaki haifamin mace me kama dake ko?" Rufe idonta tayi tana share hawaye me hade da murmushi yace “amma kamar murnarki batakai ba my Meenah meye damuwar ne ko har yanzu fushinne?" Girgiza kai tayi yace “talk me Mana" aa tace tare da cewa “bacci nakeji Baffa'am" da murnarsa yace “aikuwa zan fadawa Mom tabarki kada hayaniya ta damarmin ke ki huta kinji rayuwata" qit ya kashe wayar baa dauki 10 minutes ba saiga Kiran Mom tace mata “yayimin kwatancen gidanku gobe zanzo na daukoki gara ki dawo nan gidan ki zauna a bangarensa da zamanki anan Babu kowa bakisan kowa ba ga lalurar ciki Allah ya inganta ya rabaku lfy kinji me sunan yaya" a kunyace ta amsa suka Dan taba hira suka aje layin tana ajewa Kiran Ya'isha ya shigo tace mata “ke wlh banza ce daga zubar da wancan sai kika bude abu kika Kuma karbar wani nifa wlh banyi miki sha'awar haihuwa yanzu" shiru tayiwa Ya'isha jin hakan yasa ta gane yan iskan na kusa bazata kulata ba ta gimtse wayarta washegari kuwa 12:00pm a KD tayiwa mom da Muntaz tunda suka shigo yake binta da kallo yana hadiyar yawu a ransa yace “wow! Manyan kaya wannan guy chege ne yasan takan dadi dubi yanda wannan babyn take qara hauhawa abin kamar....." Mom ce ta katse masa tunanin da cewa ai saika tashi ka Debi kayan mu tafi salmanu" Zungi² ya miqe yabisu Mom na gaba Juhud na binta shikuma Yana qarewa halittar bayan Juhud kallo har suka isa mota ita da mom ne a baya shike driving har Daura suna tsayawa motar Mai Martaba tana tsayawa ya fito Mom ce tace da Juhud “kije ki gaisheshi" da faduwar gaba ta nufeshi ta rusuna ta kwashi gaisuwa Babu wata alama ta bacin rai ko damuwa ya Amsa mata tare da cewa “Meenah kawai saiji mukayi kinbi Wanda ya kawoki" da sauri tayi qasa da kanta saboda fitowar Kareem a part dinsa da yanda ya zubanta ido. Tsayawa yayi cak Yana kallonta ta miqe tabi bayan Mom data nufi part din Rasheed tana cewa “wlh sakarcin Rasheed yawa gareshi Mai Martaba yabarta ita kadai a gda ga kadaici ga laulayi shine nace gara a dawo da ita nan kada dukan yayi mata yawa" tana tafe take mgnr suka gifta Kareem dake tsaye kamar dashe cikin sanyin yanayi tace “sannu Ya Kareem ya jikinka?" Wani yawu ya hadiye me daci ya juya yabar gurin gabadaya sai taji Babu dadi hakanan dai tabi Mom suka shiga abin mamaki bayine keta gyaran ɓarrayin fita mom tayi tace "bari na turo miki yan uwanki su tayaki shirya kayan" Gdy tayi ta nufi ƙofar shiga dakin shima kamar falon an canza komai taja numfashi ta kulle qofar ta fada wanka ta fito daidai lkcn taji muryar Ya'isha ta bude mata suka rungume juna tace “wayyoh aure dadi gsky Big Cele Yana ban ruwa ke Kinga yanda kike wani glowing hajiyata fadamin meye sirrin 2 months kacal kamar kin shekara ana miki bayin ruwa" harararta tayi tace “kefa yar iskace meye Kuma bayin ruwa ana zamne qalau an fada miki Kuma kowa ma dan iskanne irinku ni zikiri kawai muke da karatun qur'ani da shaikh Baffa'am dina tunda ya saceni" dariya suka sheqe da ita Ya'isha tace “shegiya aifa dama Mana shiyasa naganki da sabon ciki ashe a ruwa ya baki kika kurba" gumtse dariya tayi tana cewa “hmmm yarinya kina wasa da mazan fama komansu na baiwa ne wato idan My Baff na bada darasi ji nakeyi kamar babu wani sauran gwani a duniya ke Bari fah kiji Allah Baffana akwai iya tsinko fure nakusa nayiwa kaina asar....." Shigowar jakadiya ne yasasu gimtsewa ta rusuna cikin ladabi tace “Allah ya taimakeki Mai Martaba ne yake kiran taron gaggawa a gidannan yace maza kizo kema tunda Allah ya dawo dake" Saida taji wata faduwar gaba ta dai dake tace “ok muna tafe" kallon Ya'isha tayi tace “meye ya janyo taron?" Miqewa Ya'isha tayi tace “akwai matsala ne kinsan fah Mai Martaba yasa Yaya Salman da Yaya Arman duk sun dawo da matansu gdannan wannan dalilin yasa Mom ta matsa kema ki dawo to tunda ya sauko ya amincewa dawowarki aketa tuka rigima da wadannan matan biyu Hajiya Bilki mahaifiyar su Aunty Zulaihat tana zugasu ita da Addah wai karsu yarda a kawo musu mayya tazo duk ta lashe musu kurwar yara a banza da mazan Basu daukar abinda muhimmaci Amma suma naga yanzu kamar maganganun sun fara tasiri ke harfa cewa sukayi wai kece kika lashe su Zulaihat da Ado driver saboda qudurinki na auren Big Cele" Jikin Juhud Bari yakeyi dajin wannan sabon bala'in data fara karo dashi a wannan sabuwar rayuwa tata bata gama yanke abinyi ba Amrah ta shigo bakinta dauke da “la'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin" Saida ta tofa kusurwa hudu sannan tace “saqo daga Mai Martaba yace ku kadai ake jira" badon Juhud taso ba ta sanya hijjab dinta suka fito Ya'isha na qarfafa mata gwiwa suka Isa meeting hall din gdan kowa ya zubawa Juhud idanu harda Kareem ta sunkuyar da kanta tana neman gurin zama Mom ta riqo hannunta ta zaunar da ita kusa da Aliya matar ya Arman aikuwa tayi zunbur ta miqe tana qunquni itadai Juhud zama tayi Mai Martaba yayi gyaran murya ya fara bude taron da addu'a yace. “Banso Kiran taro a daidai wannan lkcn ba so wata yar jumurda ce tasa dole na kiraku musamman akanki Aminatuh alal haqiqa a baya an zauna zaman gsky da rashin sani so yanzu abubuwa sun fasu Wanda mukayi qoqarin ganin mun kare zuri'a daga darsa zargi ko kokwanto Amma abin ya faskara wannan dalilin yasa na yanke shawarar kiranku nidai nasan iyakar zamanmu dake na shekara uku baki taba cutar da kowa ba duk da cewa akwai maganganun da naji suna yawo a bakin mata bamu daukesu seriously ba wannan tasa na Kira domin roqonki domin shi wannan abu a boye yake idan har da gaske hakanne mu bazamu qiki ba tunda mijinki yanasonki Amma kiyiwa Allah kici gaba da riqe kanki kada ki gwada Mana wannan mugum abu idan Kuma sharri ne to Allah ya saka miki sannan mgn ta qarshe banason qyara ko tsangwama a tsakanin ahlina wannan abu itama ba ita ta dorawa kanta ba gadar mata dashi akayi sannan alamu sun nuna batama da qarfi a jikinta Ina fatan kowa ya fahimta....." Tunda Mai Martaba ya fara mgnr ta rushe da wani kuka me gigita zuciyar me sauraro tana girgiza kai bakinta Yana rawa Mom ta riqota da sauri jikinta tana shafa bayanta cikin kuka tace “Innanillahi wa Inna ilaihir raji'un Allahumma ajirni fih musibati

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82