Skip to content

Chapter 1

Chapter 1

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,193 words 0 views Progress saved
Download Book

. *************************⬇********************** ************* Ai Hausa Novels **************** *************************⬆ ********************** DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog. Visit > https://www.hausanovels001.com.ng Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post. Email > hausanovels001@gmail.com ******* FOLLOW US ****** Facebook: Ai Hausa Novels Twitter: Hausa Novels001 Telegram Channel: https://t.me/hausanovels001 Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu. ********************** ⬇ ************************** *************** Ai Hausa Novels **************** ********************** ⬆ ************************** [7/12, 9:43 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(LOVE AND ROMANTIC STORY)* *FP ONE* *Tunatarwa* Abubuwa kan faru da yawa mabambamta a zahiri makusantan juna a badini haqiqa qaddara abace dunqulalliya wacce hange da tunanin mai tunani baya iya hasaso abinda zata wanzar tana fadowa ne bakatatan cikin rayuwar mumini, abin buqatar kawai shine ka rungumeta a yanda tazo maka ka godewa Allah a duk halin da kake ciki. *Tsokaci* A magana ta gaskiya littafin JUHUD labari ne da yake dauke da bangarori na rayuwa banyi don wani ko wata ba duk wanda yaga labarin yayi kama da wani part na rayuwarsa to arashi ne kawai aka samu da fatan zaku fahimceni. *Farkon Labari* Dauke da tulun ruwan wata matashiyar bafulatana ce da qiyasin shekaru bazata wucce 16 years ba tafe take tana sassarfa da alamun ruwa ta debo kuma tana sauri ne domin kaishi masaukinsa, tafiya take a hankali cikin yanayin jigata har ta fice daga cikin garin ta shiga daji tana tafe tana sauri hankalinta yayi gaba zuciyarta tana ga abinda ta baro a gida. Tafiya ce ta kilomita biyu daga cikin garin zuwa rugarsu tana tafe haki harta fara hango rugar tasu taja fasali ta qarasa ta aje tulun ruwan ta shiga bukkar da gyatumar tata take kwance tana kalkade jikinta tace “sannu Innatu ya jikin?" Bude ido matar dake kwance bisa gadon kara da aka dorawa katifar yayi tayi ta zubasu akan yar tata ta daga mata kai alamar jinjinawa. Zama tayi a qasa zama irin na raquma ta dauko kofin silver data zubo ruwa a ciki ta dago haqarqarin Innatu ta kafa mata kofin tasha a hankali saida ta kawar dakai sannan tayi hamdala tace. “Yau na dade Burtsatsen dan yobe ya lalace ruwa yayi wahala a cikin gari saida naji gdan maigari sannan na samu ruwa tulun ma ban ciko ba" miqewa tayi ta dauki wata qaramar roba ta nufi inda garken shanunsu yake ta tsugunna a a qarqashin wata shanuwa ta kama hantsarta tana tatsa a nutse, can nesa da ita wani mutum ya nufota da sauri yana balbalin masifa cikin harshen Fullanci fadi yake “shanuwar ta ubanki ce Haro da zakizo kina tatsata dabarar gobe su Lantai su rasa me zasu fidda su sayar su samu na cefane...." Yana zuwa ya fincikota da qarfi ya hau bugunta da hannu da qafa ta miqe da gudu ta nufi bukkarsu tana kuka tana bashi hqr amma mutumin nan bai qyaleta ba har daka yabita yaci gaba da balbala masifa yana cewa “ko uwarki me abin kunyar nan Indo bata isa tayi iko da kayan Haro ba sai abinda mukaga dama muka barta tayi iko dashi bare ke" Rakubewa tayi tana kuka me cin zuciya inda dattijuwar dake kwance bisa gadon cikin halin jinya take matsar hawaye wannan rayuwa da radadi take ba kanta take tausayawa ba face rayuwar wannan yarinya Juhud qara gangarowa hawayenta sukayi lkcn da Juhud ta dora kanta a qirjinta tace “Ayyah Innatu mine kikayiwa su Baffa Ribadu da Baffa Bangel da Matayensu ne da basu qaunar Halwar mu Innatu kowa yana walwala rayuwa cikin jin dadi da farin ciki a Rugar Wand'u amma bandamu Innatu miye aibinmu miye laifin da mukayi musu ne nikam zani na basu hqr su barni na rayu cikin walwala...." Daqyar Innatu ta daga hannu ta dora bisa bakin Yartata cikin kuka tace “Aradun Allah ban shina ba Juhud tunda Baffanki ya amro ni na tarar da irin wannan rayuwa sukeyi Baffanki baitaba farin ciki a cikin Ahlinsa ba kullum cikin tuhumar kansa yake har yabar duniya nasani kinsan wasu abubuwa da suka hwaru har kawo lkcn da aka kashe baffanki kisan da har yanzu aka kasa gane waye yayishi....." Tarine ya sarqeta ta rinqa yinsa tana dafe cikinta harda fitsari saboda azaba bayan ya lafa tace “bansan meye asalin matsalar ba nidai abu daya na sani shine Moddibo Wand'u kakanku shine ya hwara haihar da wagga matsala Juhud babu abinda baki sani ba babu abinda zan fada miki face ince kiyi hqr da yanayin da kika samu rayuwarki a ciki komai yayi farko yana da qarshe kuma komai girman gona zaa samu kunyar qarshe" Ajiyar zuciya yarinyar ta sauke ta miqe tana karkade dakin tana gyarawa ta dibi scollar su ta zagaya bayan shingen dakinsu ta fara wankewa har yanzu idanunta hawaye yakeyi saboda ta bugu a gurin Baffa Ribadu, bataji tafiyar mutum ba sai inuwa ta gani a samanta ta dago a furgice tare da ja da baya da sauri tace “Hammah Manga...." Yanda ya kafeta da ido yana lasar lebe ne yasata saurin saita nutsuwarta ta rarumi kallabinta ta aza bisa kafadarta yayi murmushin qeta yace “Oye Aminatu kura kin girma komanki qara tumbatsa yakeyi yakamata fah ace na fara yimiki ban ruwa koda yake alama ta nuna wannan sheqin da kikeyi akwai wanda yake mulmuleki dama Hammah Audi yace ya taba ganinki a bayan kalgo keda dan dauda suna matse maki nono...." A gigice ta dubeshi tare da zaro idanu tace “aradun Allah ba haka bane cewa sunkayi wai Nono na zaiyi dadi na aza nonon shanuwa sunka nuhi sunkace muje na basu na wazo wazo nabisu kawai suka falkemin riga suka kama shamin nono inajin zahi ina kuka ina kiran Baffana sai Allah ya kawo Hammah Audi shine ya kalbeni a hannunsu yasamin shakwararsa muka taho gida" zubanta idanu yayi tana maganar yana kallon bakinta zuciyarsa na qara kwadaituwa da wagga halitta dake gabansa da gani yasan zatayi ruwan gato kamar yanda yaji kanawa suna suffanta mace me ruwa. Ji tayi yakai hannu ya riqo hannunta yaja wata ajiyar zuciya yace “uhmmm ai zakiyi bayani ne ki gama scollar kizo ki sameni a shinge Yawo zanje shanho idan kinqi kuma yau dake da gyatumarki babu wanda zaiyi baccin kwanciyar hankali" yana gama fadin haka ya juya ya nufi wata siririyar hanya inda yabarta da faduwar gaba a ranta tana maimata taje ta sameshi Shinge Yawo to mi zatayi mashi acan gurin da mutane basu cika biba sunce hanyar yan iskace sannan barayin shanu tanan suke shigowa, numfashi ta sauke tamai da hannunta cikin wankinta ko ita sa'ilin da aka kada shanun Baffanta bayan an kasheshi yanan taga gilmawarsu, shanya kayan data wanke tayi ta juya ta nufi shingensu ta bude ta shiga ta tsugunna tace “Innatu Hamma Manga yace inje in isheshi shingen Yawo nikam banson zuwa" numfashi Innatu ta sauke tace “nima banson zuwanki gareshi idan kinqi zuwa kuma ya fadiwa babayenku su ruhan miki kije amma ki kula da kanki Allah zai kiyasheki mugun ji da mugun gani" A salube ta

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82