Chapter 33
Chapter 33
cikine dake ba?" Dafe qirji tayi tace “na shiga uku ni Aminatuh Ina zan samu ciki?" Murmushi tayi tace “kina tunanin takunki da Ya Rasheed zai boyemin ne wlh karki sake kiyi ciki ki shiga ukun da gaske donshi namiji babu ruwansa" Kallon Ya'isha takeyi da mugun mamaki tace “Karkice komi wlh tun ranar farko na fahimci shine yayi barnar da kike cewa baki saniba yasan nasani har kirana yayi yayimin kashedin idan wani ya sani bayan Ni to na kuka da kaina hakan tasa nayi shiru na zubanku ido, takun naku salon Yana birgeni sosai saidai inajin tsoron bacin rana fah" fasali Juhud ta sauke tana neman gurin zama tace “idan hakan ta kasance ya zanyi ta Yaya zan gane inada ciki?" Matsowa Ya'isha tayi tace jikina duk ciwo yake Bari nayi ruwan dumi nazo mu fita musan abinyi" shigewa tayi bathroom ta sakarwa kanta ruwa ta jima sannan ta fito tace “naga tashin hankali jiya tabbas Allah ne yayi da kwanana a gaba nice fah a gaban mota Ya Kareem da Amrah da Zulaihat suna baya kawai saiji mukayi kamar an daga motarmu anyi sama da ita an dokata jikin wani dutse Wai ashe tayace ta cire nidai ban qara sanin meye ke faruwa ba Saida na farka naganni a gadon asibiti ake cewa motar tana dira qasa murfin ya bude da gangara daji daqyar aka laluboni sukuma tayita qoli dasu har saida masu qararren kwanan suka mutu sannan ta kife aka debi Amrah da Ya Kareem akayi asibiti dasu zuwan Mai Martaba ne ma yasa akan da wata bayan Amrah da Ya Kareem shine suka bazama nemana suka tsintoni a cikin wani rami" Da wannan ta gama shiryawa cikin wasu riga da wando ta dora doguwar riga suka fito Juhud na riqe da key din mota a hannunta suka Isa parking space din suka dauki motarsu suka fito daga gurin a harabar gdan suka hangi Rasheed zaune can nesa da yan zaman mokokin yana kada key a hannunsa saurin zuge glasses din motar sukayi suka fice Ya'isha ta tabota tace “guy dinnan takunsa na bani citta....." Juyawar da zatayi taga motarsa a bayansu tace “mun shiga uku Meenah yi kwana shiga layin layin Bashar muje shop Ya Rasheed ya biyomu" zuba idanunta tayi akan mirrow din ta zuge glasses din suka hada ido ya daganta gira ta hade rai Yana biye dasu sukayi parking suka fito shima ya fito ya harde jikin motarsa yana kallonta ta fito tana gyara mayafinta fuskar nan kamar an aiko mata da mala'ikan mutuwa suka shiga Mall din a zahiri ba siyayyar ce ta kawosu ba Ya'isha ce ta sace jiki ganin ya shigo Yana duba wasu dogayen ruguna ta samu ta nufi Pharmacy din cikin Mall din ta siyo tsinken test na ciki da wani qwaya da ake Kira Messofem ta hado mata da Vitamin C cikin aljihun wandonta ta zuba tarkacen ta sako audugar mats cikin ledar da multi-Vitamin ta nufo Mall din lkcn ya qaraso inda Juhud ke zaban mayukan shafa ya tsaya a bayanta tanajinsa ya Dora hannunsa saman bombom dinta ya sauke ajiyar zuciya ya kwanto da kansa kafadarta yace. “Meye kike son siya ne kin kasa daukar komai" zuciya taja ta juya zata tafi ya riqo hannunta ya daganta gira yace “zan samu ganinki?" Murmushin takaici tayi ta juyo a fusace tace “na tsani mutum me naci wlh a rayuwata kai Wai bakada aiki sai baqin naci nifa Baffa'am ka takuramin ka hanama rayuwata sakewa wai ya kakeso danine......" Hannu ya dora a lips dinta Yana murmushinsa na isa yace “au haba ashe na takura miki?" Dago kanta yayi ya dora bakinsa saman nata ya tsotsi lips dinta yaja numfashi ya janye a hankali yace “kina qoqarin aikata kuskure Kuma wahala kawai zakisha ki wahalar da kanki a banza tun sati biyu baya nasan da cikina a jikinki Kuma son abuna nakeyi fiye da yanda kike tunani kada tsautsayi yasa kiyi yunqurin zubarmin da ciki Allah saidai ku tafi tare....." Kallon raini takeyi masa ta saki fuskarta tayi murmushin daya fito da asalin kyawunta tace “ashe fah cikine dani ko Kuma kanason abinka hhhhh tabdi Amma lallai kaidin kakai kwarkwar saboda kaga inajin tsoronka kake tunanin zanyi wasa da mutumcina aikuwa saidai ka kasheni in ka kasheni ka soyeni ka rinqa sakata da daya biyu kanaci Amma wlh ciki saina zubar dashi aikin wof....." Riqe bakinta yayi yace “karki zageni Meenah duka zanyi miki a gurin nan wlh" hankalin mutane ne ya dawo kansu ya shaqeta yace “na rantse da Allah kika zubarmin da ciki saina batar dake daga duniyar nan" janyewa tayi ta galla masa harara tace “ka fara Shirin batar dani daga yau....." Bata rufe bakinta ba ya ficeta da qarfi yayi waje da ita ya jefata a mota ya kulle ya nufi cikin ya cillawa Ya'isha key din motarsu ya kama kunnenta yace “kece kike bata shawarar ta zubar da ciki ko, zakici ubanki idan naji lbrn kin sanarwa da wani muna tare da ita Allah saikin gwamnace rayuwa a lahira fiye da duniya sakarya kawai" Juyawa yayi ya tafi yaja motar da mugun gudu yabar harabar Mall din ta ganin ya dauki hanyar barin gari yasata kallonsa a razane tace “in....Ina zaka kaini!...." Wani mugun kallo ya watsa mata yace “saidake zanyi" jan bakinta tayi ta kulle tasan dai duk bala'insa saidai yayi ya gama bai Isa ya zare ranta daga jikinta ba suna tafe tana danna wayarta qarshe ma ta danna Bluetooth a kunnenta ta kunna waqa tanaji tanabi a hankali ya dubeta yayi qwafa wato da gaske yarinyar cikin wata dayan datasan wayeshi tayi bala'in rainashi harma waqa takeyi alama ta ko a jikinta duk abinda zaiyi yayi batada damuwa" parking yayi jikin wani shago ya fita zai kulleta ta kalleshi da fararen idanunta ta fara kwantar da kujerar da take zaune akai ta kwanta tare dayin miqa yabita da kallo ya juya ya shiga shagon bai jima ba ya dawo ya sake tashin motar sukabar gurin tafiya sukayi me tsayi kafin su shiga Kaduna batasan garin ba bin hanya kawai takeyi da kallo har suka shiga wata unguwa da taga ansawa Barnawa Layout ya rinqa kutsawa cikin unguwar a qarshe yayu horn jikin wani gda babba me kyau sosai aka leqo ta wata qofa ya leqa suna ganinsa suka bude masa ya shiga da gudu suna qamewa ko kallonsu baiyi ba ya ashe quarters ne gurin me dauke da gidaje goma Sha biyu yayi horn jikin gda na bakwai aka bude yasa hancin motarsa ya shiga yayi parking ya kwantar da kansa Yana mayar da numfashi na dan lkc kafin ya juya gareta yaga tama lumshe idonta yaja fasali ya bude motar ya fita. Bude gdan yayi ya shiga ta bude motar ta fito tabi bayansa tana qarewa gdan kallo ba wani babba bane falone kawai da kitchen a qasa sai dakin bacci dake sama da wani qaramin falon taja numfashi daidai lkcn da yake saukowa ya tsaya Yana kallonta itama shi take kallo taso ta gwada juriya Amma ta kasa batasan sanda hawaye ya zubo mata ba ya kwashe da dariya harda zubewa a kujera ta zame a qasa tace “don Allah ka mayar dani gda Allah na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82