Skip to content

Chapter 60

Chapter 60

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

da sukazo Basu bar miki saqo kibani ba?" Girgiza kai tayi yaja numfashi yace “ita dawa sukazo?" Cikin rawar murya tace “da Zahrah" nandanan annurin fuskarsa ya dauke yace “ok sai sukace miki me da har yasaki kuka?" Kallonsa tayi da idanunta da suka kada sukayi jawur yace “uhum inajinki" kawar dakai tayi yasan bazatace komai ba ya dauki wayarsa ya fice batasan me yayi ba ya dawo tana zaune inda yabarta yace “kiyi hqr komai zai wucce insha Allahu" Ganin taqi daina tsiyayar hawayen yasashi kashe wutar dakin ya nufota gabanta ya yanke ya Fadi ta miqe da sauri taja baya ya tsaya tare dayin murmushi yace “kina tsoron mijinki akan me?" Bata ganinsa sosai hakan yabashi damar cafkarta ya cillata gadon ta miqe yabita da sauri ya danneta ya dora harshensa a kuncinta yana tsotse hawayen nata sanyi da qamshin iskar bakinsa na saukar mata da wata kasala me qarfi shikuma yaci gaba da yawo ds harshensa tsakanin kuncinta da wuyanta gabadaya ya saukar mata da wani yanayi wanda bata tanajin irinsa ba ta lumshe idonta tana sauke numfashi a jere hakan yasashi fahimtar rauninta ashema sauqin kamuwa gareta ya tsaya Yana wahalar da kansa. Saida ya sake kashenta jiki sannan ya kamo bakinta ya hade da nasa yana tsotsar lips dinta da salo me kwantar da hankali a wannan yanayin ya mantar da ita komai daki daki ya rinqa binta harya isar da hannunsa ga qirjinta tayi saurin riqe hannunsa ya dago kansa dake tsakanin qirjinnata cikin muryarsa me sanyi data hade da kasala yace “na daina bakyaso?" Da sauri ta daga masa hannu yayi ajiyar zuciya tare da janyewa ya koma gefe ya kwanta yana matse cinyoyinsa tare da lumshe idonsa yayi alqawarin iya wahalar da zaisha bazai takurata ba yafiso ta kawo masa kanta ta yanda bazataji ya wahal da ita ba tunda yasan kansa yana jinjina haduwarsu, ji yayi ta shige jikinsa ta Kira sunansa da wata murya data sanya tsigar jikinsa miqewa gabadaya ta rikice jikinta sai rawa yakeyi ita kanta yanayin yabata tsoro bata taba rinskar kanta a mugun feeling irin na yau ba ji takeyi kamar bazata iya kaiwa gobe ba indai baa sosata ba bai zataba bai tsammata ba yaji harshenta a saman nipples dinsa yaja wata wawuyar ajiyar zuciya ya dafe kanta yace “ahhhhh Meenah!!!" Harshenta ta rinqa karkadawa a saman nipples dinsa Yana sauke numfashi tare da sakin ajiyar zuciya Yana matseta ta sake shigewa jikinsa a hankali ta janye tare da dora kanta a qirjinsa tana shafa gashin dake kwance tace “bamuyi sallar Isha ba....." kulle mata baki yayi da nasa yana Shan yawunta yana sakin nishi jikinsa na rawa yace “kin riga kin canzamin move bazan iya komi ba yanzu Meenah ki barni nasha daga gareki zanji dadi zanyi alfahari da hakan kinji don Allah kice kin amince bana burin yimiki dole" kawar da kanta tayi ya janye jikinsa ya miqe yana layi ya nufi bayi baikai ga qarasawa ba ya zauna saman bedside drower yana mayar da numfashi daqyar shi kadai yasan yanayin da yakeji mararsa ds twins dinsa ciwo sukeyi masa sosai yanason ya fitar da ruwan daya taru masa Meenah taqi bashi dama bangaren zuciyarsa daya na bashi shawarar ya karbi haqqinsa kota wanne hali wani sashin na cewa dashi aa yabita a hankali. Miqewa yayi Yana Shirin shiga bathroom din yaji ta riqeshi ta baya yaja numfashi ya juyo ya dago kanta idanunta suka kawo ruwa tace “ni....sai nakega kamar bai dace....." Hannunsa ya dora saman bakinta yace “meye bai dace ba Meenah kina nufin kinfi ubangiji sanin abinda ya dace?" Saurin girgiza masa kai tayi yace “to shine ya halattamin ke Kuma yabani damar nayi komi dake batare da komai ba Meenah shi lamarin aure da gadon mamaci Allah ne ya tsara abinsa dakansa koda Rasheed yana tsakankaninmu yana rayuwa idan Allah ya qarar da rabonsa a jikinki hakanan ko yanaso ko baiso zaiji baya buqatar zama dake koda laifi ko babu ya rabu dake ni Kuma na dauka saboda Allah ya hukunta Mana kedin ba matar mutum daya bace a cikinmu so banso don Allah ki daina qoqarin haramtamin abinda Allah ya halattamin ko zamanin samartaka bantabaci daga haramtacciyar itaciya ba" Yana fadin haka ya juya ya shige bathroom din a bakin qofar ya tsaya yace “bazan hanaki abinda kikayi niyya ba bakuma zanyi miki dole ba Amma kisani duk da cewa tun aihuwata an haifeni da sign na ciwon zuciya bata taba qarfin da take neman kaini Ramin kabari ba saita dalilinki Aminah idan kika wayi gari babuni kada ki zargi kowa kece abar zargi" turo qofar yayi ta tura da qarfi tana wani irin kuka me kashe jiki ta durqushe a gabansa tace “kayi amfani da qarfinka ka qwaci haqqinka yafimin sauqi dakace kabarni da Allah Ya Kareem da wanne zanji da ciwon rashin galihu koda na sharrin Maitar da aka liqamin ko Kuma da batan mij......" Rufe mata baki yayi jikinsa na rawa yace “karki qara Aminah karki qara hada kanki dashi keba matarsa bace yanzun kada ki Kuma danganta kanki da wani namiji madamar bani bane" yanda ya harqitse mata lkc guda abin ya bata tsoro bata taba ganinsa cikin wannan yanayin ba ashe akwai abinda yake sosa zuciyarsa haka lallai kishinsa babba ne, kama hannunta yayi ya fitar da ita daga bayin ya koma ya watsa ruwan daqyar ya gama saboda zafin da zuciyarsa takeyi masa ya fito har lkcn tana tsaye a inda ya barta ya kalleta yace kije kiyi wanka zakiji dadi sosai" batayi masa musu ba ta nufi qofar fita daga dakin yabita da kallo harta fice tana fita tayi wankan tayi sallar Isha tayi shafa'i da wuturi ta zauna tana lazumi sai 11:00pm ta miqe tasa kayan baccinta ta shafe jikinta da turaruka masu qamshin gaske ta kwanta. Hakanan takejin zuciyarta bata aminta da rashin jin motsinsa ba ta miqe ta fito daga dakin nata taja baya da sauri ganinsa tsaye a falon yana kaiwa da komowa cikin yanayi na mutuwar jiki ta matsa bayansa batare da yasan ta fito ba tace “Ya Kareem" tsayawa yayi batare daya juyo ba ta zagaya gabansa yayi saurin sanya hannunsa ya goge hawayen daya tsiyayo masa ta zaro ido waje tace “mene yayi zafi?" Murmushi ya qaqalo yayi mata ya lakace mata kunci yace “meye ya hanaki bacci?" Rausayar dakai tayi tace “kai meye ya hanaka?" Iska ya furzar yace “Feeling Meenah" kallonsa tayi da sauri ya lumshe idonsa tare da budewa a kanta yace “kwanaki 34 ga lafiyayyen namiji kamata babu mace ba kwanakine masu sauqi ba ko a baya lkcn da baki gama sanin wayece kedin ba kinsha tambayata meyesa nake yawan azumi nasha fada miki zaki fahimci hakan daga ranar da liman ya saqala igiyar aure tsakanina dake Aminah Ina wahaltuwa haqiqa cikin kwanakin nan kinqi tausayamin" Daga hannunta tayi sama idanunta a lumshe tace “nabaka dama Ya Kareem kayi duk abinda kakeso dani......" Wata runguma yayi mata data sanya numfashinta daukewa yana kissing dinta ta ko Ina yace “na gde My Soul Allah yayi miki albarka" bai barta ta gama jin yanayin ba taji ya sanya hannunsa ya zare mata rigar jikinta gabansu ya fadi lkc daya yakai hannu ya

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82