Skip to content

Chapter 19

Chapter 19

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

kubani mafita Allah nafison karatun da komai ni nasan ma Baffa'am dina bazaimin aure ba" miqewa Ya'isha tayi tace “common baby tashi muje Ni nasan bro gajiya yayi da aikin banza" da jin dadinta ta miqe suka rankaya zuwa dakin Muntaz Yana kwance samsn gadonsa da system a gabansa Yana kallon wani BF suka shigo. Rufewa yayi ya lumshe idonsa cikin yanayi me ban tausayi Juhud tace “duk da bansan laifina gareka ba Ya Muntaz Ina mai baka hqr don Allah ka taimaka kaci gaba da yimin lesson dinnan wlh Baffa'am dina yace idan na Fadi jarabawa saiya mayar dani rugarmu Kuma idan na koma kasheni zasui......" Murmushin jin dadi yayi dama tazo masa har daka ya tashi zaune yana sake zubawa qaramin bakinta idanu yanda take sarrafashi ya bashi sha'awar ya tsotsa ya lashe lips dinsa ya miqe zaune yana kallonta harta gama yaja numfashi tare da shafa sumarsa yace. Karatun addini shine akeyinsa kyauta ko sadaka Amma na boko dole sai an kashe kudi masu nauyi Juhud bakida kudin biyana anma kinada kadarar da tafi kudi a gurina idan kin amince zaki mallakamin kanki da lkcnki nikuma na amince zan dauki duk wani lkc na na baki shi domin samun damar cin jarabawar WAEC din da zaku zana amatsayinki na mara background din nunawa saa ba iyakar lesson ba hatta abubuwan da suka shafi kudi zanyi mikishi daga naira daya har zuwa fan taba sama indai kin amince......" Kallonsa sukayi da rashin fahimta suks kslli juna Ya'isha da alamu suka nuna ta fahimci wani abu tace “Amma ya Muntaz ai ba ita tasaka aikin nan ba Big Cele ne kai kana ganin hakan zai yuwu idan yasani kana ganin zakaksi labari?" Miqewa yayi yana murmushi yace “to saime don ya gane ai yasan baa aikin banza a duniya bayan hakama shidin meye bayayi akwai ma dan bariki irinsa ne da idons nashs kamasa ya dannewa mace kai Yana soka mata wutsiya idan nayi yunqurin tonawa yace zai fasamin kai da Gum balle ma ni bazan taba shigarta ba kawai zan hutane da ita common Ya'isha ki ganar da ita itama zataji dadi rayuwar duniya daga Kano sai Habuja aljanna tamai raboce"...... Bai jira abinda zasuce ba ya fice daga dakin yabarsu zaune da sakakken baki suna kallon kallo ta kalli Ya'isha tace “meye yake nufi da inada kadarar da tafi kudi Ya'isha don Allah Amrah idan kun gane ku ganar dani nikam daqiqiya ce ban gane komai ba" wata iska Ya'isha ta furzar tace “akwai matsala ne Juhud muje rabuda wannan dan iskan ni dama nasan abinda yaketa yiwa raragefe kenan" fita sukayi har zuwa lkcn kanta a kulle yake kalaman nasa sunayi mata yawo a qwanya saidai ta kasa gane inda zatayi musu matsugunni Baffa'am dinta bariki yana taba bariki? Meye ma ma'anar barikin?" Da wannan tunanin suka shiga gda tun daga nesa suka hango Kareem tsaye jikin mota ya zuba musu ido kamar me nazarinsu har suka qaraso suka giftashi kowa da abinda yake saqawa a zuciyarsa “Aminah" taji an kirata da asalin sunanta turus sukaja suka tsaya dukkansu ya tako cikin takunsa na isa ya iso gabanta ya kalli qannen nasa dukka suka watse ya rage daga ita saishi, hannu yasa ya dago kanta ta lumshe idonta tana shaqar qamshin turarensa me tsayawa a rai yaja numfashi tare da furzar da wata iska me zafi yace “duk da kasancewata abin gudu a gurinki saboda Ina doraki akan tafarkin daidai Aminatuh bazan fasa fada miki ba Babu biyayya gurin abokin halitta wajen sabawa ubangiji zanso Kuma zanyi alfahari idan ya kasance nasihar da nakeyi miki daga ranar da kika tsinci kanki cikin wannan ahli me rangwamen tarbiyyar islama ta zame miki abar tunawa a duk lkcn da wani abokin halitta ya gayyaceki domin aikata sabon Allah. Nasani cikin watannan da kika samu goyan baya daga Momy kin fara biyewa su Ya'isha kina binsu kuna fita chilling kune har Dikko Club wai abin takaicin hardake a cikin yan shiga rawa bama ki tsaya iyakar kallo ba" Kallonsa tayi da sauri idanunta ya ciko da qwallar da tun dazu take maqale jikinta ya dauki rawa, murmushi yayi yace meye naki na firgita bayan Baffa'am dinki baisan rayuwar da kika zabawa kanki ba?" Sake firgita tayi bakinta na rawa tanason mgn ya katseta da hannunsa yace “karkicemin komai Aminah kinji dadin zuwa club har kina bada tabbacin gobe ma zaki koma ko?" Girgiza masa kai tayi haqoranta na rawa tunaninta Ina yasan wannan sirrin da sukayishi iyakar su uku sukayi alqawarin bazasu fadawa kowa ba?" Murmushi yayi ya kama hannunta yace “inasonki da gasken gaske Juhud meye ribarki idan aka tashi mahaifanki aka nuna musu ke matsayin yar rawar Club?" Girgiza masa kai tayi jikinta duk yayi sanyi tace “Allah Amrah ce tajani tace dole saina shiga Kuma Dana shigama tsayawa nayi ban iya irin rawar da sukeyi ba" Zubanta ido yayi Yana kallon yanda duk ta tsorata yaji dadin hakan ya shafa kansa yace “da nayi niyyar fadawa Baffa'am dinki Amma idan kikayi alqawarin bazaki qara zuwa ba to zan rufa miki asiri ke qilama ya sani fah don duk motsin da zakiyi abune me sauqi su sani din" batasan sanda tace “insha Allahu baima sani ba bakuma zai sani ba bazan qara zuwa ba" Yaji dadin hakan yace “ok meye kukaje yi a dakin Muntaz?" Nan taji wani dukan saukar aradu ta dago suka hada ido mugum kwarjini ne dashi shima kamar Baffa'am dinta duk iyakar zille zillensu idan aka hadasu dashi basa iyayi masa qarya, cikin in...Ina tace “ha....hqr mukaje mubashi yaci gaba dayi Mana lesson shine yace wai saidai na rinqa biyansa Wai banida kudin biyansa Amma inada kadarar da tafi kudi ni na kasa gane me yake nufi Ya Kareem ko kai ka gane?......" “Wht?" Ya furta da qaraji ta dago da sauri ga mamakinta sai taga gabadaya ya hargitse jikinsa har wata rawa yakeyi idanunsa sun kada sunyi jawur ya dafe kansa yace “innanillahi wa innah ilaihir raji'un" Daidai lkcn Muntaz ya fito cikin shirinsa na tafiya qwallo hangosu tsaye yasashi daure fuska ya nufi motarsa ya bude zai shiga Kareem ya daga murya ya kirasa ya tsaya batare daya juyo ba, matsawa yayi bayansa yace “bantaba tunanin akuyancinka yakai ka rinqa farautar lalata rayuwar Aminatuh ba sai yau so inason kasani wlh tallahi idan naji ko naga wani abu akasin daidai ya faru da Juhud billahil lazi saina tona maka asiri dan iskan banza dan iskan wofi duk kuyangin gdannan da bayi Basu isheka ba saika tsallaka kan yar Amana......." Dakatar dashi yayi yace “dakata Mal kaima fah abinda nakewa shine kakeyiwa duka dodo daya mukewa tsafi aikin banza kaine kake tunanin ci da addini ni tun tuni na dade da fahimtar ka dade da lalube......." Wani gigitaccen mari ya sauke masa ya shaqesa suka kama kokawa ya rinqa gwara masa kai a jikin bishiya Mai Martaba dake tahowa ya hangosu ya iso da sauri shida dogaransa daqyar ya bambare hannun Kareem daga wuyan Muntaz, duk da haka Muntaz bai rusuna ba cewa yake wlh ko kanaso ko bakaso tunda nayi niyya saina aikata qarshen kishi kasa a daura maka aure da ita yau dinnan ko a gdanka take saina mayar da

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82