Chapter 2
Chapter 2
miqe ta sanya cinyayyen salifas dinta ta dauki sandarta ta nufi siririyar hanyar zuciyarta na cike da zullumi itakam Tana tsoron masifar Hammah Manga duk da cewa ita bai cikayi mata ba amma tasani baya saurarawa kowa Allah shisa ba wani laihi tayi masa ba, a da wannan tunanin ta fara hango hasken wutar yayi a can nesa da ita kadan ta tsaya tana nazarin gurin zuciyarta cike da tsoro Allah ya azawa Juhud masifar tsoro musamman na yanayin dare, ta kasa motsawa daga gurin sai rawar jiki takeyi tunaninta ya gama bata barayi ne tariga ta kawo kanta ance idan suka kama mace a daji tubeta sukeyi suyi cici da ita sannan su kasheta. Hawaye ne ya zubo mata wannan shine gaba kura baya siyaki gashi tana tsoron idan ta juya irin cin mutuncin da Hammah Manga zai yiwa Innatu tana fama da kanta...... Bata gama wagga tunani ba taji an zungureta da sanda ta baya, warwas ta zube a qasa cikin wani yanayi na mugun tsoro tace “shikenan Hammah Manga kasani nazo gashi zan tahi inda Allah dada waye zashi rinqa kularmin da innatu....." Wata mahaukaciyar dariya ya qyalqyale da ita ya sunkuya a gabanta yakai hannu ya shafa tsakiyar qirjinta yaja fasali yace “waye ya fada maki mahara ne ai ba yau ce ranar zowarsu ba shiyasa nace kizo nan" sake kai hannunsa yayi tsakiyar qirjinta yace “shekarunki sunyi kadan ki tara wadannan kayan dadin meye yasa kika tarasu da wuri?" Cikin kalamansa babu daya gananne a gurinta sai binsa da takeyi da ido ya kamo hannunta ya miqar da ita yace “muje kigani tsarabar da nayo miki daga Jos harda Riyali na sawo maki na hannu nasan zaiyi miki kyau" Zungi² ta rinqa binsa tafiya me tsayi har suka isa qofar wani daki ya daga karan gadon ya bude ya shiga yace “shigo" bata kawo komi ba ta antaya ciki yayi murmushi yau tarkonsa na shekaru ya kama masa zaki, bincike ya farayi kamar me neman wani abu yana yar waqarsa har ya cimma qofar kawai taga ya janyo karan gadon ya rufe qofar take wani tsoro ya dirar mata tace “Hamma...." Hannu ya doranta a baki yace “banson surutu sakarya dake kin dauka kawai donna kalleki na kiraki ai tunda akace kina rabawa yan gari nononki to nima sai kin bani nasha nikam ba iya nono ba har gato nikeson ci a yau yarinya......" *THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566* _*Oum Hairan*_ [7/12, 9:43 PM] Oum Hairan: *JUHUD* *(OUM HAIRAN)* *(LOVE AND ROMANTIC STORY)* *FP TWO* *SUBSCRIBE* _DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_ https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ *TUNATARWA* Tarihin ka zai zama cikakke ne daga randa ka mutu, Don haka kar ka rudu da kyawawan ayyukan ka, Mai rai baya amince wa gobensa, Don haka ka guji dagawa ko alfahari, kai dai kayi fatan samun kyakkyawan qarshe🤏🏻 *CIGABA* Tuni jikin Juhud ya dauki rawa qirjinta yana bugawa da qarfi hawaye ya fara sitirya a kuncinta tace “Aradun Allah Hammah manga bantaba bawa waniba do Allah kada kaci mutuncina kagani fah Lariya ta gdan Baffa Inde da wani yaci mutuncinta da akayi amranta korota akayi...." Murmushi yayi ya matsota yace “toke waye zashici mutuncin naki ai dama nine zani amreki kuma nine na bare abuna...." Wani qunci Juhud takeji duk lkcn da aka hadata da Hammah Manga wai a matsayin zabin da Baffa Bangel yayi mata bayan sunfi kowa sanin halinsa bashida kamun kai gashi har cikin ruhinta shi take zargi da kashe mata Baffanta....... Wata qara ta saki daidai lkcn daya matseta bisa jikin garun dakin yayi saurin dora hannunsa a bakinta ya toshe yakai dayan hannunsa bisa qirjinta yana laluben tudun madaidaitan nonuwanta na fulanin asali da basu cika girma ba saida daukar ido da sanyawa zuciya qawar kasancewa dasu, wani radadin zafi taji lkcn daya cafki matsotsin kasancewar ita a rayuwarta bata taba sanya bra ba balle ta kareta daga harin kwaf daya. Ture hannunsa ta farayi shikuma yana qara luguiguice mata nono jikinta sai tsuma yakeyi tanajin azaba irin wacce kowacce budurwa keji karon farko da aka damqi nononta. Hannu ya sake sawa ya matse mata baki ya kama yar yaloluwar rigar fulanin dake jikinta ya daga nonuwan suka fito gabaki daya yaja wata ajiyar zuciya tare da sunkuyawa zaikai bakinsa tsoronta ya wanzar mata da wani qarfi ta angijeshi ya fada saman karan gadon kafin ya tashi ta hankade shingen qofar ta kwasa da gudun masifa tana kuka tana ihu inda ya rufota a mugun guje shima kayan aikinsa a miqe yana tanqwarasu, shegen gudune da yarinyar kamar filfilwa ya kasa cimmata gashi harta ishe gari yaja ya tsaya yana qwafa lallai Juhud tazo da raini tunda kuwa taqi bashi hadin kai ta maslaha tabbas zai banqareta a gaban uwarta ya sokanta tsuliya tunda dama Itama innatun ai abinda takeyi kenan inta dauka tallen nono ta shiga maraya. Ganin ya daina hangen qurarta yasashi komawa jikin wata bishiya yana mayar da numfashi yana saita kansa kafin nutsuwarsa ta dawo ya koma dajin Itakuwa tana isa gda ta fada Bukkar da Innatu take ciki ta zube jikin Innatu tana wani irin kuka me tafasa zuciya, sosai hankalin uwar tata ya tashi cikin muryarta da bata fita tace “meye kuma ya faru Juhudah" cikin kuka ta fara bata lbr girgiza kai kawai Innatu takeyi zuciyarta na zafi daidai lkcn Baffa Buba ya shigo da qwaryar nono a hannunsa ganinsu a wannan halin yasashi cewa. "Assha Assha! Indo mine kuma ya faru?" Cikin kuka tayi masa bayanin komai shima hankalinsa ya tashi yace “lallai yaron nan yakai dan iska wato Bangel bazai rinqa tsawatar masa ba iskancin da yakeyi a birni shine yazo dashi rugarmu zai bata mana tsatso idan so yakeyi yayi mgn mana ayi amren tunda kunkai dukkanku....." Kallonsa tayi da sauri tace “aa Baffa Moddi harfa taba yakesha nikam Baffana yace koda wasa bashi yimin auren dole kahin Baffa ya shude yace ko Kado n kawo amramin shi yakayi gsky Baffa Moddibo banison Hammah Manga nikam" Daquwa ya watsa mata yace “to dan qaniyarki kinhi so ya tareki a lungu inda bazaki iya qwatar kanki ba ya qwaquleki?" Shusshura qafa ta rinqayi tana kuka tana cewa “Aradun Allah baniso nikam banisonshi Baffa indai aka amramin shi to ya tabbata banida gata" Murmushi yayi ya miqar da ita yace “ayyah Aminatu ba hakane nuhina ba shikenan tunda bakiso zanje na samu Bangel da Ribado sujawa yaron nan kunne inba hakaba da hakuma zan hadashi akanki ga kindirmon nan nasa Jumai ta gyara maki gobe ki dauka kikai birni kwa samu na sabulun scollar Murna ce ta cika Juhud ta karba tayi masa gdy ya fice ta koma ta zauna tace “Innatu gobe munada Kudi Yarima Biyu Baffa Moddi yabamu kinga dubu uku kenan har maganin ciwon jiki zan sawo naki a birni da tsire me quli" itadai Innatu kallonta kawai takeyi harta ida ta tashi zata fice ta kamota tace “zauna Aminatu" zama tayi jikinta a Sanyaye karo na farko kenan da Ta tabajin Innatu ta kirata gatsal. Hannunta ta dauka ta dora saman kanta tace “inayi miki fatan nasara a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82