Skip to content

Chapter 62

Chapter 62

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

qoqarin hadiye kukan takeyi taga sun shiga cikin University din sun dauki tafiya me tsayi sannan suka Isa wasu benaye anan drivern yayi parking sukayi musabaha da Kareem wasu baqaqen fata suka nufosu da sauri suna dariya suna Dr Kareem Mahfuz barka da dawowa" cikin larabci suke maganar tana tsinta kadan² sune suka debi kayansu suka shigar musu dasu bangarensu bayan ya gama gaisawa da mutane ya gabatar musu da Juhud a matsayin matarsa mafi soyuwa a ransa larabawan da Baqaqenmu sunata yimusu fatan Alkhairi ya kama hannunta suka haura lifter din a hawa na biyar sashinsa yake ya sanya remote control din door din ya bude ya shiga da kayan da dalubansa suka hauro musu dashi ta tsaya tana qarewa falon kallo, Fasali taja a haka ta waje saita Raina yanayin girman gurin data shigo Kuma saita Raina kanta falone babba da aka kashe manyar Riyaloli wajen shiryasa ta ko'inansa babu qarya an shiryawa rayuwar duniya a cikinsa. Wani daki ya bude shi kansa dakin girmansa abin a jinjina ne Babu komi a cikinsa daga gado sai wardrobe sai madubi bango guda kusan kowacce kusurwa ka nufa a dakin kana kallon kanka a madubin wannan abu yabata mamaki bata qara tsinkewa da lamarin ba Saida taga ya matsa wani dan madanni a jikin bango Wai kamar rufar ido taga wani labule ya sauko ya rufe wannan bango da madubin yake. Numfashi ta sauke a ranta tace “tsarki ya tabbata ga ubangijin daya halicci duniya da abubuwan alatunta mabambata Allah kayi dadin tsira ga fiyayyen halittunka zababbenka badadinka Annabi Muhammad (S.A.W)" da wannan tasbihin taji ya saqalota ta baya dumin da taji a jikinta ne yasa gabanta faduwa ta zubawa dantsensa ido dake cike da qasumba yayi qasa da kansa ya sauke mata wani hot kiss a dokin wuyanta tare da zame mayafin dake jikinta Yana tura hancinsa cikin wuyanta, hakan taji wani tsoro ya dirar mata yanda taji jikinsa ya dauki dumi yana sauke numfashi ba daidai dana kowa ba yana yawo da hannunsa a sassa na jikinta sosai taji tana tsoronsa ta janye tare da zama gefen gadon ya shafa mararsa ya zauna kan bed drower ya zubanta ido miqewa tayi ta nufi wata qofa da zuciyarta ta bata bathroom ne ta turo qofar ta cire kayanta ta fara wanka taji an bude an shigo Saida taji wani rass bai damu da yanda yaga ta tsaya dinba ya zare boxes din jikinsa shima ya shiga cikin komin wankan ya hade jikinsa da nata ta aje numfashi daqyar saboda yanda ya sakar mata nauyinsa ya karyar dakai yace “ana bina bashin salloli biyu magrib da Isha Kuma inajin yunwa nasan kema kinaji Amma bazan iya kaisu ba saina fitar da abinda ya hanani sakat tun a Kano My Heart please karkice aa" Lumshe idonta tayi qirjinta na lugude wannan masifa da yawa take daga dirarsu ko hutawa batayi ba zai raraketa ga baqar yunwa da takeji itakam taga boni cikin rayuwanta, bai bata wani damar zabi ba yafarabin kusurwa ta jikinta yana kissing inda zai tsotsa yana tsotsewa yana fusgo numfashi daqyar itadai duk a firgice take karonsu na Daren jiya ya razanata shidin dabanne bayada sauqi koda take yima Rasheed iskanci tana cewa dashi jarababbe ashe ga inda jarabar takenan. Rintse idanunta tayi da qarfi lkcn daya dora bakinsa saman boobs dinta suma zafi sukeyi mata saboda matsa da tsotsar da sukasha jiya hakanan yaci gaba da luguiguitasu yana ciza kan a hankali da wannan ya samu ya shigar da ita ya dagata suka koma dakin ya sata a corner ya hadata da aiki dake yasan akwai gajiya a tare da ita ga yunwa yasa baija sun jima ba ya tsiyayar da abinda yakeson fitarwa ya rungumeta yanata tsotse kunnenta tare da sanya mata albarka itadai qasanta sai zafi yakeyi mata ta janye ta koma bayin ta hada ruwan dumi ta shiga tana lumshe ido hawaye nabinta sosai takejin radadi ita ba budurwa ba Amma gurzar da Kareem yakeyi mata tafi budurwa azabtuwa hakanan ta tsaftace jikinta ta fito daure da towel idanunsa na kanta ya dauki wayarsa ya kira jami'an kula da Da'ami na sashin nasu ya sanar dasu suna buqatar abinci ya zayyana kaloli ya miqe shima ya shiga yayi wanka yazo yajasu sallah sukayi magrib kafin su tada Isha sukaji qararrawar part din na kuwwa ya bude ya karba ya kulle qofar suka Ida sallar sannan suka dirawa abincin sosai takejin yunwa saboda haka taci abincin babu qarya ta Kora da Madara ta miqe a qasa tana miqa Yana kallonta ta gefen ido. Itadai daga wannan kwanciyar baccin gajiya ya dauketa bata farka ba sai cikin dare da sanyin dare ya busa taji yana lalubarta taso qin sauraronsa Amma bata isaba shi gabadayansa wayo gareshi da hikima yake shigewa jikinta bata Ankara sai taji ya fara lalubar gurare masu muhimmaci a jikinta tanajinsa Yana sucking dinta tare da fingering bata dorar da dadin sai wuya saboda ya gama sissike gurin jinya yake buqata shikam ruwan da take fitarwa yafi masa komai dadi yana lasa Yana tura harshensa har Saida yaji tana neman release sannan ya janye ya maye gurbin harshensa da dick dinsa ta qanqameshi tana ajiyar zuciya shima ajiyar zuciyar yakeyi yaji gaba da motsa kansa a nutse tana nishi da gaske dadinsa takeji sosai yakan ya qara masa qaimi ya rinqa binta duk ta inda yasan zataji dadin aikuwa ta rinqa qanqameshi tana surutai masu nuna rashin hayyaci ita kanta batasan mi take cewa ba Saida taji ya tsaya cak da abinda yakeyi taja wata wawuyar ajiyar zuciya ta shafa kansa cikin mutuwar jiki tace “Baffa'am Inasonka har qarshen numfashina......" Zare jikinsa yayi a sanyaye ya koma gefe ya kwanta ya juya mata baya jikinsa sai rawa yakeyi, sai yanzu ta fahimci barnar da tayi ta zubawa bayansa idanu gabadaya ilahirin jikinsa jijjiga yakeyi gabanta ya Fadi ta miqe zaune da sauri ta Sanya hannunta da nufin juyoshi ya janye mata hannun cikin rawar murya yace “ki barni don Allah Aminah ki barni ki kwanta Saida saf...." Kakarin amai ya fara ya miqe da sauri Yana layi ya nufi bathroom ta diro a gadon ta wawuri hijjab dinta tasa tabisa da gudu taja baya tare da dora hannu akanta ta saki wata qara tace “na shiga uku Ya Kareem aman jini meye yayi zafi....." Kafin ta rufe bakinta ya Fadi kasa sumamme ta nufeshi a guje jikinta na qyarma ta fada kirjinsa ta rushe da kuka tanajin yanda zuciyarsa ke harbawa da mugun qarfi ta Kuma rushewa da kuka tana cewa don Allah kada ka mutu ka taimakeni Ya Kareem meye nayi maka da zafi haka wlh bansan ya akayi ba ba laifina bane laifin zuciyata ne......" Numfashin da taji yajane yasata janyewa da sauri ta miqe jikinta na tsuma ta zuba masa ido tana tsiyayar da qwallah itakam tana ganin bala'i a rayuwarta daga wannan sai wannan shikuma haka yake daga mgn sai Aman jini sai suma? Wayarsa taji ta fara ruri ta fita da sauri number Saudi tagani taja ajiyar zuciya tana kokawa da wayar wajen amsa kiran ta Kara a kunnenta hamdala tayi lkcn da taji ance “bakada kirki mutumin zaka dawo baka fadamin ba ashe da amarya ka ta....."

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82