Skip to content

Chapter 26

Chapter 26

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

abu na damunki ko?" Dagansa kai tayi ya gyara zamansa yace “meye shi?" Sunkuyar dakai tayi tace, kaina ke ciwo sosai" sake quranta ido yayi yace “kinsha magani?" Girgiza masa kai tayi ya miqe ya bude bedside drower ya dauko magani ya miqa mata ta karba ya tsiyaya mata ruwa a cup ya bata tasha ya sauke numfashi yace “ki gyaramin dakin nan" miqewa tayi ta fara gyara dakin ta wanko bathroom din ta fito Yana zaune inda tabarshi ta rusuna tace, na gama" jinjina kai yayi ya nuna mata abincin ta zuba masa ta miqa masa ya karba ya faraci kamar bason cin yakeyi ba itadai tana zaune so take yabata damar tafiya saboda shima kallonsa ya fara takurata sosai ta kasa sakewa maimakon hakama sai ce mata yayi “wacce paper kukayi yau?" A gajarce tace “English" yaja gemunsa yace Kuma kina ganewa?" Daga masa kai tayi ya dauki wayarsa ya kunna wata waqa ya miqa mata yace “inason ki saurari waqar nan sosai ki fadamin meye kika fahimta game da ita?" Sauraron waqar takeyi cikin nutsuwa a hankali ta kwantar da kanta saman dayar kujerar tanajin kalaman baitocin da mawaqin yakewa masoyiyarsa suna ratsata musamman wani baiti da yake cewa “kece ta farko, kece ta qarshe kece kike samin nishadi! idan na waiga ke zana hanga kada ki kasa cikan muradi!! sonki na kama bani nadama kyawun hawan doki da sirdi!!! in kika yarda dani bazani yarda ki wahala ba Rahma!!!" Akwai dalili zanyi misali sunnarki yau na cika buri! nayi su'ali nakwance qulli kedayace zan baiwa sirri!! Samun halali boye da fili,,, shine yakesa rai sururi inda na shaqu dake aso bazaiyi na makara ba!!!......." Sakkowa yayi ya karbe wayar yasa hannu ya dago kanta idanunta suna lumshe yace “me kika fahimta?" Wata wawuyar ajiyar zuciya ta sauke tace “baitukan sun kashemin jiki Baffa'am Amma ban fahimci komai ba" iska ya furzar yace “bakisan soba ko Meenah?" Daga masa kai tayi ya zuba mata ido Yana lasar lips dinsa yace “nikuma Yana wahalar dani sosai Meenah son wata yarinya Yana neman tarwatsamin zuciya abin takaicin ni jarumi ne a filin daga na iya riqe kunamar bindaga da sakin ruwan harsashe Amma a gabanta matsoraci nake zama na kasa fada mata Meenah" Cikin yanayin tausayi ta dago tace “Allah sarki Baffa'am meye yasa bazaka fada mata ba to babu wani abin tsoro a lamarin soyayya Kuma ma fah zai iya yuwuwa itama tanasonka bazata iya fada maka bane" tunda ta fara mgnr yake kallon bakinta har tayi shiru yaja zuciya ya dafe kuncinsa yace “idan tanasona me yasa bazata fadamin ba ita tunda ni nakasa?" Murmushi tayi daya qara bayyanar da sihirtaccen kyaunta tace “kaima dai Baffa'am to kaima namiji da aka sanka da jarumta akan muradinsa ka kasa tararta ka fada mata sai ita da take mace da aka sani da yakana da kunya kaima kasan bame yuwuwa bane ai" Sake sanya hankali yayi akanta yace “ta yaya zan gane idan tanasona Meenah ita yarinyar ta kasance tana matuqar ganin girmana fiye da kowa tana mutumtani batason bacin raina batason damuwata har tana kirana da babanta........ Dagowa tayi da sauri yayi murmushi yace “haka nake nufi sunan babanta ne dani babana haka take kirana a gaban kowa Meenah wlh inason Aminatuh fiye da son da nakewa kaina banjin zan iya rayuwar aure da wata mace ba Aminatuh ba na Raina kaina ranar dana fahimci ba shaquwa ce tasa nake tsananin kishinta ba sone, nayi qoqarin mayar da lamarin mafarki Amma ya faskara har takai zuwa yanzun duk wani fitar numfashi nawa da tunaninta yake fita please ki bani shawara ya zanyi na fahimtar da Aminatuh inasonta?"......... *Oum Hairan* [7/21, 6:31 PM] Oum Hairan: *JH015- littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki* *Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566* *Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde* Wani gwauron numfashi Meenah ta saki tace “idan har kace saika Bari ta gane da kanta to kuwa da jan aiki a gabanka Baffa'am idan Irina ce me qarancin fasaha wajen gane abubuwa hannunka Mai sanda bazai wadatar wajen fallasa mata sirrin zuciyarka ba misali kamar ni duk da har yanzun ban karbi tayin qaunar Ya Kareem ba, Ganin nidin bame ganewa bace yasa ya fito ya sanar dani abinda ke ransa ko banza nasan zai samu sauqi game da ciwon dake cin zuciya balle ma ni......" Dagowa tayi ta dubesa tsoro ya kamata ganin yanda lkc daya ya hargitse yanayinsa ya canza daga na walwala zuwa matsananciyar damuwa, da sauri ta miqe tace “kayi hqr don Allah Baffa'am kaine kace duk wani abu dake damuna na rinqa sanar dakai kafin na sanar da kowa......" “Shut-up Meenah!" Abinda ya fada da qaraji kenan ya miqe jikinsa na rawa zuciyarsa na motsawa da qarfin gaske maqwallatonsa kamar zai faso maqogwaransa tsabar bala'in dake cinsa suka fara zagaya dakin cikin tashin hankali ganin guri ya qure matane ta zame a qasa kawai ta saki kuka me sauti tace. “Na shiga uku ni Aminatuh Baffa'am meye laifina ne don naso Ya Kareem wlh ko zaka kasheni saina fada maka inasonsa saboda yanada cikar Kamala da nagartar da tayi qarancin a samarin zamanin nan inasonsa saboda zuciyata tana fadamin shine ya dace da maraici na Baffa'am Ya Kareem baitaba sani dole ba baitaba hanani dole ba saidai akan aya da hadisin ma'aiki (S.A.W) baitaba takuramin akan nasoshi ba saidai ya roqi alfarmata duk da kasancewar banida alfarmar shine yake da ita domin a cikin da'irar arziqinsu nake rayuwa, Ya Kareem baitaba nuna yanason jikina ba hasali ma yaqi yakeyi da duk abinda zai tarwatsa mutumcina Kuma, Ya Kareem ya fadamin cewa Allah Yana maraba da bayinsa da sukayi soyayya dominsa wannan dalilin yasa naji inasonsa domin Allah Kuma zan rayu das......" Bata iya qarasa kalamin nata ba saboda wani gigitaccen mari daya sanyata kifawa ya nunata da yatsa zuciyarsa na tuquqi yanason yayi mgn Amma harshensa ya sarqe a hankali ya janye ya koma ya zauna yana furta “Innanillahi wa innah ilaihir raji'un" ya maimata ta takai sau goma kafin yaji nutsuwa ta fara saukar masa ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur kamar garwashi bakinsa da jikinsa har yanzu rawa yakeyi yace “kina sonsa ko Meenah?" Dagowa tayi idanunta shabe² da hawaye yace “bakiyi qarya ba duk gdannan babu wanda ya tara wadannan suffofin da kika lissafa sai Kareem nima shaida ne saboda haka ya cancanci kisoshi tabbas Amma Kuma yanzu ya zakiyi da wanda ya daukoki tun baki cika mutum ba yajaki jikinsa ya mayar dake mutum ya bata darensa da ranarsa dominki ya Hana kansa farin ciki sai yaganki cikin farin ciki yake shiga damuwa da damuwarki koda kuwa bakwa tare motsinki ya zama nasa lfyrki tasa ciwonki nasa Aminah ya zakiyi dashi wanne halacci zakiyi masa da zaiji a ransa kin saka masa da kwatankwacin tausayinsa da qaunarsa gareki?" Tunda ya fara mgnr

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82