Skip to content

Chapter 63

Chapter 63

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

Katseshi tayi da gunjin kukanta tace “ka taimakeni kazo mijina zai mutu...." “wht?" Ya fada da qarfi tare da cewa “ganinan" daga haka ya kashe wayar ta koma ta sake tsugunnawa tana danna qirjinsa tana share masa kumfar dake fita a bakinsa da tissue taji an taba qofar ta miqe har tana fasa yatsa da qofar bayin ta bude qofar Dr Khazeem ya shigo da sauri yana dubanta yana cewa “inane yake" bathroom din ta nuna masa ya nufa da gudu ya cicciboshi daqyar sukayi waje itama ta zura doguwar riga ko bra batasa ba ta rufansa baya. Suna sauka a lifter ya sashi a mota suka nufi asibiti dake da ID card dinsa na aiki a cikin jami'ar nandanan suka rufar masa suka sassaqala masa na'urori don taimakon numfashinsa tare da wasu manyan Allurai, wannan Rana Juhud bata rintsaba a tsaye ta kwana tare da likitocin suna aikinsu tana binsu duk inda sukayi. Hakana gari ya waye sunata safa da marwa daqyar da taimakon Allah suka samu ya fara numfasawa daidai ta sauke ajiyar zuciya ta zubansa ido gabadaya sai taji zuciyarta ta karye tausayinsa yana ratsa duk wata kusurwa ta jikinta a fili tace “wanne irin so kakemin Ya Kareem da kake neman rasa rayuwarka saboda ni bayan nidin na kasance ba kowa ba maras galihu? Don Allah ka rage kishina....." Tana mgnr ne hannunta na qirjinsa taji yaja numfashi ya daga hannunsa ya dora saman nata ya matse hannun nata idanunsa a lumshe taga hawaye na fita ta gefensu ta daga dayan hannun nata takai fuskarsa ta share masa hawayen masu zafi tace. “Zai zama azabtarwa a gareni zubar hawayenka Ya Kareem ka daina don Allah banaso" daga mata kai yayi ta sunkuyar da kanta daidai fuskarsa tace “are you sure?" Murmushi yayi mata ta dora dan qaramin bakinta a kuncinsa tace “I like you...." Bude idonsa yayi akan fuskarta ta sakar masa murmushi shima murmushin yayi ko bada gaske takeyi ba yaji dadi sosai aransa Kuma kalmar ta qara masa qarfi yaji ya fara warkewa. Yunqurawa yayi zai tashi ta taimaka masa ya tashi zaune ta hada masa tea me kauri ta zauna tana bashi yanasha a nutse idanunsa nakanta Saida ya kawar dakai tace “ka qoshi?" Daganta kai yayi ta mirgina kai ta miqa masa cup din ta bude masa baki ya karbi cup din ya fara bata tanasha tana kallonsa duk ta sauke masa gajiya Saida taga hannunsa na rawa ta karba ta taimaka masa ya suka nufi bathroom ta hadansa ruwan wanka zata fita ya riqota duk da kunyarsa da takeji hakanan ta zage ta wankeshi tsaf ta dauki towel ta tsane masa jikinsa ta dauko mai lotion ta shafa masa a jikinsa tana shafa masa yana lumshe yanajin wani mugun feeling na bijiro masa yakai hannu ya saqalota qirjinta ya buga batason saka masa kokwanto akan kalaminta hakan yasa ta narke a jikinsa yana sunsunar jikinta Yana lumshe ido ta sanya harshenta ta kamo fatar kunnenta ta lasa yaji wani irin yanayi mai fitar da hayyaci ya ziyarceshi ya maqaleta suka miqe suka zube a tsakiyar dakin suna tsotse juna, tunawa yayi ashefa baa gida suke ba ya janye yana gwama numfashi yace “mu koma masaukinmu" kallonsa tayi da idanunta da suke saukensa kasala tace “ai baka gama warwarewa ba" turo baki yayi ya shafa kansa kamar wani dan boy yace “ni nagaji danan mu tafi kawai" batada zabi daya wucce na kiran Dr Khazeem ta fada masa abinda yace, kamar yana kusa kuwa sai gashi suka fita tabisu a baya suna tafe Dr Khazeem Yana masa fadan Sanya damuwa a ransa ya juya ya dubi Juhud yace “tunda kasanni kasanni da ciwon zuciya Dr Khazeem kaga sila nan nasan ba sanadinta na kamu dashi ba tun Ina qarami aka tabbatar da inada sign nasa Amma ko tashi baitabayi ba Saida qaddarar soyayyarta tasakoni a gaba Dr Khazeem inason Aminah sonda bantaba yiwa wani abu ba a duniya idan zan rayu da ita cikin aminci inaji a jikina duniya zata iya mantawa da Dr Kareem Mahfuz yanada matsalar ciwon zuciya domin itace zuciyar tawa" Jinjina kai Dr Khazeem yayi yace “to ai kanwa dai ta kar tsami Dr Kareem Aminah ta zama taka fah mallakinka ce" murmushi yayi me kama da yaqe yace “zadai ta zama inasonta tanason Yayana Rasheed wlh addu'ar Allah ya bayyana Rasheed kullum da koda yaushe Amma idan na tuna munyi tarayya akan son Abu daya sai naji zuciyata ta karye musamman da yake banine abinda mukeso yakeso ba yafini power a gurin" shiru yayi Yana mayar da numfashi ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “kasan me Dr Khazeem inaji a jikina duk ranar da Rasheed ya bayyana ranar numfashina ya qare a duniya......" Dukka suka kallesa da sauri musamman Meenah da taji wani dukan zuciya yayi murmushi yace “badaga Ni bane a baya na da bansan wace ke ba nasha wahala har likkafanina an dinka saboda ke Meenah ya kike tsammani idan yanzu ne?" Ta riga kowa bude motar ta kwasa da gudu ya biyota Yana dafe qirjinsa ta rigashi shiga masaukin ta fada saman bed ta rushe da kuka me ban tausayi tabbas tana cikin tsaka me wuya Allah ne kawai yasan meye zai faru gobensu, ji tayi ya kwanto jikinta yana hura mata iska a kunnenta yace “kiyi hqr abinda nasan zai faru ne Meenah na haska miki domin ki shirya inaji a jikina Rasheed zai bayyana bada jimawa ba domin bantabaji araina ya mutu ba nikuma daga ranar da aka daura aurena dake nake qirga sauran kwanakin rayuwata....." Rufensa baki tayi cikin kuka tace “ka daina Ya Kareem Allah bazaka mutu ba saboda ni........" Juhud is not free read... regular 300 VIP 600 via👉🏼 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241... Juhud ba littafin kyauta bane ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241..... *Oum Hairan* [8/11, 4:39 PM] Oum Hairan: Muryar Dr Khazeem ne yasasu miqewa ya fita sukayi sallama ya dawo dakin ya kwanta ta miqe ta nufi kitchen din bata samu komai ba sai ragowar Naman da sukaci jiya shi ta dumama ta sake hado masa tea ta dauko ta nufo dakin ta aje masa ta cire hijjab dinta ta zauna a qasa tace “kaci abinci saika samu qwarin jikinka" Girgiza mata kai yayi tare da daga rigarsa ya sanya hannunsa cikin wandonsa ya bude bakinsa cikin muryarsa me sanyi yace “bana tare da yunwa kinsan matsala ta Meenah ita kadai nakeson kimin maganinta" sunkuyar da kanta tayi ya sauko ya dago kannata ta lumshe ido yayi kissing na lips dinta yace “kiyi hqr dani nasan na takura miki ko?" Girgiza masa kai tayi ya janyota ta kwanta a jikinsa ya matseta duk da firgicinta tayi masa rawar gani ya samu yanda yakeso. Rayuwa sukeyi me armashi cike da kulawa da tattali wa junansu musamman Kareem da kacokan lissafin rayuwarsa yake akan Juhud itanma fahimtara irin tasa matsalar yasa kan dolen dole ta yakicewa kanta bayyananniyar damuwa, ko tunani ta daina yarda tayi a gabansa yanzun

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82