Skip to content

Chapter 10

Chapter 10

Juhud Book One 1 Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

wanda yayi yunqurin hanata kukanta saboda sun fahimci damuwarta bata buqatar rarrashi lkc ne kawai yake da ikon rarrashinta, itadai a wannan dare idan barawo ya rintsa Juhud ta sake Rintsawa saqawa take kawai da warwarewa ta taba lalitar jikinta yakai sau uku taji wadannan abubuwan da Innatu ta bata sunanan. Da asuba Nurse Karima ce ta taimaka mata ta kaita bayi tayi alwala babu damar wanka saboda baa buqatar ruwa ya taba ciwon dake qirjinta a zaune tayi sallar duk da cewa ba wani ilimin addini ne da itaba cikin surorin qur'ani uku ta iya Fatihatul kitabi Iklas da Khausar su dai take karantawa a duk wata sallarta bayan ta idar ta daga hannunta tanason yima iyayenta addu'a Amma bakinta yayi nauyi ta kasa furta komai sai yararin hawaye da batasan ta inda yake fitowa ba da yakebin kuncinta ganin cewa addu'ar batta samuwa yasata sauke hannunta ta juya ga Nurse Karima dake hada kayanta tace "inane nan?" Juyowa tayi tace “barikin sojoji ne" wani dam gabanta yayi tace “bariki Kuma oye ayye na shiga Sha biyu waye ya kawoni nan....." Mgnr ce ta maqale lkcn da taji an turo qofar an shigo wani qamshi ya gauraye dakin nurse Karima ta Sara masa tace “Sir Alhmdllh anyi nasara petiant dinka ta samu lfy Amma....." daganta hannu yayi yace “nasan me zakice jeki kawai banson surutu" sumsum ta fice yaja tsaki ya juya ya zuba idanunsa ga Juhud daketa barin jiki yau taga mala'ika ido biyu a rayuwar Juhud babu abinda take tsoro kamar Soldier batason ko a hanya su hadu yau gata a cikin barikinsu wannan wacce irin masifar qaddara ce daga wannan sai wannan? Inuwarsa da taga ta lullubeta yasata dago kanta kafin ta gama sauke idanunta akansa fitsari ya fara qwace mata hakan yayi daidai da lkcn daya daka mata wata uwar tsawa yace “meye hakadin banason shashanci sanyi kikeji da zaki rinqq wata tsumar jiki?" Kafin ya rufe bakinsa ta saki kuka me gunji cikin kukan take cewa “ni dama nasani mutuwar Innatu bazata taba zamemin Alkhairi ba wlh gara na mutu na hutt....." Ko kadan bai daukan shirme da raini hakan yasashi shaqota ya miqar da ita ta rintse idonta lkcn da shikuma yayi saurin sakinta saboda qarnin manshanun daya shaqa a hancinsa daya sanyashi jin amai ya yunquro masa da sauri ya nufi bathroom din ya fara kelaya aman ta miqe zaune tana jan zuciya har yanzu jikinta rawa yakeyi. Fitowa yayi daga bathroom din yana qwafa baiko tsaya a dakin ba ya fice ya jima da fita kafin ya dawo dauke da wata jaka a hannunsa ya cilla mata yace “kije kiyi wanka ki cire abinda yake qarni a jikinki bana zama inuwa daya da qazami" Dagansa kai tayi cikin yanayin tsoro ya sake ajiye gongonayen Madara da Milo da nescafe ya fita can saiga wata Christy ta shigo dauke da flast na ruwan zafi da wata kula a hanunta ta aje ta juyo ta watsawa Juhud wani dan iskan kallo ta tabe baki tace “gashinan yace ki tashi kiyi break kafin ya dawo" ko kallon tsiya bata samu gurin Juhud ba balle na arziqi bama tasan tanayi ba ta lula duniyar tunanin rayuwarta ta baya hakan yabata damar qare mata kallo taja tsaki a ranta tace “dubeta kamar aljana" a fili Kuma waya ta dauka ta Kara a kunnenta tayi turancinta Juhud ta juyo da sauri ta kalleta sai taji ta burgeta tanason mutumin da ya iya turanci a rayuwarta a fili tace “lah gwaggo kin iya turanci nima zaki koyamin?" Dariya abin ya bata ta Harareta tace “saboda yar iskance niba me zai hana na tsaya koyawa bakin da bai iya ko A ba turanci qazama dake" bataji haushi ba domin ko dukanta zatayi indai akan turanci ne to zata jure “qwalqwal tayi da ido tanason yin mgn ya turo qofar gabanta ya Fadi tayi saurin zubansa ido sai yanzu ta ganeshi tace “lahhhh Kado dama kaine ashe kaine wanda ka siyemin nono na ranar da su Baffa Ribado suka qonemin Innatu na...." Shiba ma'abocin dariya bane hakan yasashi shafa sumarsa yace “dan uwarki waye Kadon?" Nandanan ta nutsu ganin ya nufota yace “wato ke dama da ganinki zakiyi raini nace kiyi wanka shine saboda kin quna kamar yanda aka qone Innatu kikaqi yi salon ki qara sani amai jibi babu abinda yake tashi sai qarnin manshanu a dakin nan" Kallon Christy tayi idanunta sun ciko da qwallah da sauri Christy ta dauke idonta tace “baby kace qanwarka ne Kuma naji tana mgnr tallar nono ya haka?" Harara ya maka mata ya juya ga fast din tea din ya dauki cup ya hada mata ya miqa mata da biredi sai soyayyen qwai da dankali, tea din ta karba hannunta na rawa dama yunwa takeji sai bread din ta soma turawa yanda takecin abincin a yunwace yasashi zama ya zuba mata ido ta cinye bread din ya sake yaga ya bata ta Kuma cinyewa tama manta da shayin Saida taji ta qoshi sannan ta kora da shayin ta ajiye kofin tayi gyatsa ta rinqa kallon qwan tana girgiza kai. “Ya sunanki?" Abinda taji ya fada kenan ta juyo da sauri tace girogal..... Da mamaki da takaici ya dubeta yace “sunanki kenan girogal?" Dagansa kai tayi tace “ayyah Kado tausayinta nakeji yanzu shikenan kun cinye mata qwanta da kinbar mata da ta haihi yaranta ta rinqa jansu suna tahiya kiwo" wata muguwar dariya ce ta qwacewa Christy lkcn da taga ya dafe kai ya juya ya galla mata harara ta gimtse dariyar kawai taga yakai hannunsa ga wandonsa ya fara zaro belt dinsa nandanan ta nutsu ta saita hanya tasan dukansa sai tayi wata guda tana jinya Juhud nacan tana sharar kwallah tana cewa Allah sarki girogal Allah shine zai saka miki kamar yanda zai sakamin nima....." Qara ta saki lkcn daya zumbuda mata belt din tayo qasa ta fadi aikuwa ta shige qarqashinsa tana ihu ya qwace qafarsa yace “ina tambayarki kina yimin hauka" da sauri tace “Aminatuh Juhud Baffa Haro Innatu Indo....." Jefar da belt din yayi ya dafe kansa ya fice daga dakin ya nufi gidansa yana shiga ya zube a kujera yace “Rasheed ka daukowa kanka da shegen kwashe²nka fitowa Christy tayi daga daki kasancewar ta rigashi shigowa ta zauna tana matsa masa qafa tace “baby anya yar qauyen nan qanwarka ce?" Cikin hassala yace “bansani ba kada ki Kuma tambayata game da ita meye damuwarki da sanin wacece itan?" Jan bakinta tayi ta tsuke yaja tsaki ya miqe ya shiga dakin da baya amfani dashi a gdan ya soma gyarawa kasancewar shima kamar dakinsa yake da katifa da wardrobe da TV na bango sai bathroom, Gyara yayi masa na sosai sannan yayi wanka ya fito ya fice daga gdan cikin gari ya shiga ya nufi wani Mall ya siyowa Juhud kaya bazai iya tantance tsayinta ba Amma ya qissimata da Ya'isha qanwarsa duk kayan daya diba mata qananu ne sai hijjaban sallah ya koma gda ya tarar da Christy a kitchen tayi masa sannu ya Amsa Yana shigewa dakin daya gama gyarawa ya zuba kayan a wardrobe ya dauki mukulli ya fito Christy ta tareshi da cewa “ga abincin petiant din nan am naji kamar tace sunanta Aminatu

Table of Contents

Chapters

82 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82